35 & 36

14 0 0
                                    

💖🌷NANCY YAR KARYA 💖🌷.

_Mom Islam tadawo🚴‍♀️🚴‍♀️🚴‍♀️🚴‍♀️_.

story and writing
            
          By

ZAINAB HABIB
  {Mom Islam

________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w

_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Page 35_36

,,,,,,,,,Ta fice ko waigowa bata sake yiba ,Khalil yarasa mai ke yimai dad'i ,kwantar da kujera yai ya kwanta yana sak'a da warwara ,ya dad'e a unguwar daga baya ya tada motarshi ya fice daga unguwar, da gudu ta shigo ta fad'a kan cinyar Umma tana kuka ,hankalin Umma a tashe ta d'ago mata kai tace ”mai ya faru ne kike wanan kukan ko wani abinne yasami Khalil d'in?" a'a Umma k'alau yake Umma yaci amana ta Umma bazan auri Khalil ba ,wani mari Umma ta tsinka mata ,hannunta a kumatunta ta d'ago jajayen idanuwanta tana cewa Umma mari kuma akan Khalil ¿"Umma ce ta dubeta tace ”dan bakida kunya da mutunci da hankali har zaki iya cewa bakyason Khalil ¿"kukane ya ku6ce mata tace ”umma aurefa zaiyi wai dadynsa ya yimasa matar aure shikuma baya sonta kuma yace dole saiya aureta ,Umma ce ta dubeta irin kallon yarinya kenan tace ”to ai bazaki tozarta ba tunda yana sonki ina ni walhi umma na dena sonsa ,wani marin Umma zata kuma kai mata ta mik'e da gudu tana kkuka."




Bikin Khalil da Suhailat saura sati biyu ,yaune momynta tace ”ta hayo jirgi ta dawo gida Khalil ba k'aramin murnar tafiyarta yayi ba saidai kuma ta d'aya 6angaren inya tuna da abinda iyayensu keson k'ulla mai yake k'ona masa zuciya ,dady ne ya umarceshi akan ya kaita airport ,babu musu ta shige suna cikin tafiya ne ta shagwa6e fuska tana cewa my sweetheart wlh zanyi missing d'in wanan lallausan jikin dakuma turaren mai k'amshi ,wata harara ya galla mata yace ”to munafuka ubanwa yabaki lokaci da damar da zaki ta6a jikinsa ¿" farr da ido tayi tana cewa karfa kadamu saura 2 weeks bikinmu bazamu dinga gajiya da juna ba ,wani uban burki yataka ji kake k'iiiii  ,a tsorace ta ruk'o gefen rigarshi tana cewa kayi a hankali karkayimin asara ,nuyowa yai ya wanketa da wani mari yana cewa ku acan kuna tunanin iskancin da kukeyi muma shi mukeyi to ba haka mukeba."


Murmishin takaici tayi cikin ranta kuwa cewa takeyi walhi da badan so hana ganin laifi ba da kayi danasanin marina amma ai naci gari tunda har nasa zamuyi aure ,dagan an ya sauketa ko jiran ta shiga jirgi baiyiba ya juya da motarshi.

Shi yanzu damuwarshi Nancy ya zaiyi ta fahimceshi gashi wayarshi ma bata d'auka,
Gidan su Nancy ya nufa Horn yakeyi amma duk a banza ga kuma kiranta da yaketa yi amma bata kula ba ,Umma ce ta dubeta tace ”naga kamar Khalil ne yazo ko?"eh Umma dan Allah ki k'yaleshi ,kinci gidan ku Umma tafara yimata fad'a 'akan cewar ko mata uku zaiyi har tanada bakin magana lol fita tayi tana cika tana batsewa yau ko makeup d'in da 'aka sabayi ba'ayi ba sbda ran a jagule yake tana zuwa ta juya masa baya ,bayason fushin ta sbda 'a ganinshi fushi baya yimata kyau cewa yai am sorry ya had'e hanuwan shi biyu yana bata hak'uri , yace ”nace miki soyayyarki tayi nisa cikin zuciyata inbaki yarda ba zokiji bugun zuciyata ,nanma ko kallonshi batayi ba ,juyawa tayi ta koma gida sbda yanzu bama kishi ba tsana tayiwa Khalil ,sosai takejin zafi a zuciyarta kuma bata nadamar hukuncin da tayanke a kanshi ohh🤦‍♀️ my fans a ganina hukuncin yai tsauri hmm."

Da shigarshi mota gidan wani abokin shi ya zarce, hira sukeyi jefi_jefi amma rabin hirar ta y'an matan su ne ,Khalil da yarasa ya zaiyi kowane second tuno Nancy dakuma dariyata yakeyi amma ynz lokaci k'alilan ya tarwatsa soyayyar su oh Allah help me lokacin da wasu zafafan hawaye ke kwaranyowa daga idanun Khalil  abokin 'nashi ne yace ”what happen my friend ¿" share guntun hawayen yai yace ”uhm karka damu inkaji matsalar ma bazaka iya temaka min ba ,KB ne yace ”amma dai 'inbaka mance ba tare muke magance duk wata damuwa tamu ko ¿"eh hakane cewar Khalil ,labarin soyayyar su da Nancy ya bashi sai dai bai fad'i hidimar da yayi musu ba sbda dan Allah yayi , KB ne yasa dariya ,Khalil ko kallon shi yakeyi yana cewa to kaga irinta ko ,dafashi KB yai yace ”com down abokina gaskiya kana sonta over ,amma ga shawara kuma kai da kanka zaka bani lbr ,juyowa Khalil yai ya fuskanci abokin nashi yace ”ina jinka ."

  KB ne yace ”wato shawarata itace kadena kiranta 'a waya nabiyu kuma ka rage tunaninta wlhi zakayi nasara gani datakeyi kana nuna damuwa dakuma ywan zuwa kowane time shiya bata damar yimaka haka ynz dai ka gwada hakan ,godiya Khalil yayi wa KB ya fito sbda komawa gida.

Driving yakeyi amma hankalin shi ya kasu kashi_kashi 'ikon Allah ne ya kaishi gida ,da shigar shi dady 'yafara fad'a tunda katafi sai yanzu ka dawo karka manta yaufa weekend ne ko hutawa bakayi ba hak'uri yabawa dady ,Khalil na shirin shigewa bedroom yaji dady na cewa Suhailat harta sauka wai takira wayarka bata tafiya ,Khalil da bayason ko jin sunan Suhailat yace ”dady innayi wanka zankirata farinciki fall zuciyar dady dan gani yakeyi sun shirya kansu lol , momy dake gefe tana shan kankana tace ”  Allah yayi mana za6i nagari ,dady ne ya 'amsa da 'amen y Allah.

Yau kwana uku kenan babu text babu kira 'wata zuciyar ce tace ”anya Khalil yana lafiya kuwa Kodai na kirashi ne ?"no tace ”zan zubar da 'ajina yasha zamansa ,shikuwa Khalil dauriya ce kawai sbda 'kullum yanason kasan cewa da zazzak'ar muryar Nancy amma yanzu bari yabi shawarar KB ."

Umma ce ta lura da Khalil fa baya zuwa hira ,kiran Nancy tayi dake kwance a gadon Umma ,maiya faru naga yaronnan baya zuwa hira ? Nancy ce tabawa Umma 'amsa cewar nima dai bansani ba.

Dan Allah kuyi hak'uri naga mutane da dama masu cigiyar book d'inan to kuyimin afuwa insha Allah munkusa komawa post kullum dominku masoyan Nancy tace ”in gaishe ku .

Page d'in dai babu yawwa wasu sunata cewa inkara ywan page gaskiya inaso in kara saidai abu guda ☝️wlhi rashin shar'hi banajin dad'i gani nakeyi bama 'a karanta book d'in amma inayin kwana biyu ko sama banyi ba zanga ana tambaya please kudingayi my fan's👏sbda kuga page mai ywa love you all 💞👍.

NANCY ƳAR ƘARYAWhere stories live. Discover now