chapter 29&30

17 3 1
                                    

🌷💖NANCY YAR KARYA💖🌷

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM*

PAGE  29_30

Misalin k'arfe 8am su 'Umma sun gama shiri  Nancy ce tace"wa Umma jiya kince zaki shiga mak'ota kuyi sallama , jikin Umma a sanyaye tace" eh walahi barin zo inshiga tunda kince karfe tara zamu tafi, mik'ewa Umma tayi kana ta janyo sabon hijab d'in da Nancy taba ta sanyawa tayi a jikin ta kana ta fice zuwa gidan dake mak'ota ka da nasu , da sallama ta shiga gidan matar gidan mai suna inna tace" lafiya uwar Duduwa naganki da sanyin safiyar nan? Umma ce ta nemi kujerar da tagani a gefen ta 'ta zaune ,bayan sun gaisa ne tace "wallahi zamu wuce Abuja ne , cikin tuhuma inna tace"zakije gurin su illu kenen ?eh umma tace" a tak'ai ce saboda batason kowa yasan abinda suka shirya ita da Nancy, saboda idan har mutane suka san ga dalilin tafiyar su to lallai babu makawa sai yazamo gutsuri tsoma 'shiyasa ta 'amsawa inna tambayar ta ."

Bayan tafito daga gidan inna bata gida ta koma suka fito domin tafiya tashar mota , da zuwan su sukayi sa'ar samun motar Abuja , Nancy ce tabiya kud'in motar , suna cikin tafiya ne sai ga kiran Khalil nan cikin farinciki Nancy ta d'auka tana cewa 'al bishirinka cikin k'aguwa Khalil yace"goro sai da tad'au lokaci sanan tace" ina hanya insha Allah wani tsalle ya buga kana yace "yau akwai surprise me girma 'amma burina inganki kin iso lafiya ,sallama sukayi da Khalil , juyawar dazatayi taga umma nata sharar bacci tace" tabb umma tun yanzu bacci , game tafara 'a wayar ta batayi nisa ba saiga kiran Khalil yakuma shigowa d'agawa tayi tana cewa munkusa fa big boy wata uwar dariya yasa sai kuma Nancy tafara zargin ko tayi turancin ba dai_dai bane yasa yake dariya , kawar da tunanin ta tayi kana tace"meka tanadar min idan 'na iso ?kamar jira yakeyi yace"kya kyawa kina isowa zan zo dagudu nayi hugging d'inki, rufe ido tayi can kuma tafara tunanin menene hugging? " tunawa tayi ai tanajin wanan kalmar a gurin ssu Anty humaira suna cewa runguma , Khalil jin tayi shiru ya katse shirun da cewa yanzu dai nabar komai saikin zo  , to kawai tace" dan wanan kalmar tanada girma ."



Jin mota ta tsaya yasa Umma farkawa tace"Duduwa har mun iso ne? eh tacewa umma suka fara shirin sauka ,kaya'yyakin su 'suka d'iba daganan suka nemi gurin hutawa , number megidan da zasu shiga tafara gwadawa ,tayi sa'ar samun shi a waya cemata yayi ganinan kusa da tashar dama yanzu nake zancen ki a raina tun safe nafito da keys d'in , kwa tancen inda yake yayi mata babu, 6ata lokaci taje ta kar6o keys d'in tazo gurin Umma tace"mata su wuce gidan bayan sun hau mota basuyi tafiya mai tsawo ba kasancewar tashar motar ta cikin gari ne ,kud'in mota tabawa mai motar daganan suka sauka wani gida ta hango mai kyau sosai saboda gidan ta tsaru matuk'a."



Bud'e gidan tayi suka shige ita da Umma tunda suka doso layin umma tafara yimata tambayoyi amma babu wacce Nancy ta amsawa umma  ' umma ta tsorata da ganin gidan saboda tunda tazo duniya bata ta6a ganin gida mai kyan wanan ba ,🤨nikuwa nace"bakiga gidan su Khalil bane da saikin tsure🤭am sorry umma🤙."

Bayan sun shige gidan 'Nancy tagama bud'e kowane d'aki na cikin gidan , gidane mu had'u a parlor mai d'akuna uku da bedroom dakuma bathroom sai kitchen sai d'akin bak'i duka 'a ciki bedroom d'in tundaga sama har k'asa tails ne hakama ko ina na gidan sai dai outside wato harabar gidan shikuma interlocks ga kuma parking spice ."

Kai gidannan yayi araha sosai 🤭anty Nancy Allah yakawo mota to gida babu kujeru babu gado babu plasma babu AC 😫kubiyo mom Islam wato Zainab Habib danjin yaya Nancy da Umma zasu kasance kuma yaushe Khalil zai kawo ziyara .....✍️✍️✍️.


Karku manta comments d'inku shine babban burina inason k'ara yawan rubutun koda Read more biyu ne to kuna sagemin gwuiwa yakamata indinga ganin shar'hi please👏.

NANCY ƳAR ƘARYAWhere stories live. Discover now