💖🌷NANCY Y'AR K'ARYA💖🌷.
_labari mai d'auke da nishad'i tareda fad'a karwa._
_story and writing_
By
*ZAINAB HABIB*
{MOM ISLAM}.*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM*
PAGE 17_18
____Bayan ta fice ne daga gidan taci karo da wani mutum , a wata galle liyar mota mai nunfashi, ganin mutumin yasata saita tuna nutsuwar ta , cikin isa mutumin yace"Hajiya ina zuwa ne ? gyara muryar ta tafara yi kana tace ba da nisa zani ba , gidan mu yana can gaba , hango wani katafaren gidan da Duduwa ta nuna yayi , a iya sanin shi wanan gidan gidan k'anwar momyn shi ce amma baisan ko tayi bak'uwa ba , cewa yayi to inba damuwa ki shiga in k'arasa dake , k'in shiga motar tayi , shikuma ganin haka, yasa shi yadinga binta a hankali har sukazo dai' dai gidan , ganin bata shiga gidan ba yasa shi tsayawa, da motar shi yafara dogon tunani".
Ita ko Duduwa burin ta tagan ta 'a cikin d'akin ta , seda tayi nisa sanan taga wani mai adai daita , hannu tasamai ya tsaya , tace "mai RUGAN JULI cemata yayi d'ari biyu babu musu yace" tashiga suka wuce".
Da isar ta gida ta tuna da electri d'in ta da powdern da tasiya duk ta man cesu gidan su Usman,kamar zatayi kuka , sai yanzu takejin yunwa ta dawo mata sabuwa , k'ara fita tayi anan ta hango wani shago na siyar da kayan ci k'arasawa tayi kana tayi siyayar abin da take buk'ata , tana hanyar dawowa ne taga wani saurayi ,mai kamada Kalil , dad'a ware ido tayi kana tace" kamar Khalil ko?
Kashe mata ido d'aya yayi kana yace"nine kya kyawa nadawo jiya, amma mai kikeyi a nan anguwar ? gyara mayafin ta tayi kana tace"nazo duba wata yarin yar abokin dady na ne amma kai maikazo yi? dariya yayi mata kana yace"najiyo bugun zuciyar ki ne shiyasa nayo nan anguwar,
Amma inba damuwa maizai hana ki zo muje ki gaida momy na , wallahi kullum saina bata labarin ki , murmushi Duduwa tayi kana tace"to ai kaga ban sanar dasu Hajiya ta ba , 😓(Allah sarki kidena yiwa hajiya karya saboda taci yalo😫)".Cikin ta ttausan kalamin shi yace "please kya kyawa kokuma Nancy kizo muje a mota ta Allah bazaki dad'e ba , to tace " mai kana suka shige motar , ammafa tabar kayan da tasiya gurin mai shagon anguwar su,
Suna cikin tafiya yana bata labarin irin missing d'in ganin kya kyawar fuskar ta dayayi , cikin shgwa6a tace" ai na fika wallahi ,Seda sukayi tafiya mai nisa sannan suka shigo anguwar su Khalil wato (WUSE TWO , G.R.A),
Tunda take bata ta6a ganin kyau da tsari kamar na gidan su Khalil ba , ko gidan su 'Usman baikai kyan'nasu Khalil ba , horn yayi wani dattijon mai gadi ne ya bude musu gate , bayan sun fito daga motar ne yaciro wata k'atuwar leda a bayan , motar shi".
Dama ya sanar wa da momyn shi babu musu suka shige yana rik'e da hannun ta , bataso rik'e hannun da yayi mata ba amma saboda karta kwafsa yasata biye mai,
da sallama suka shiga cikin parlorn , ganin k'awatuwar d'akin'ne yasa Duduwa tsayawa tana kallon kowani ,ado na d'akin ,
Allah yasa babu kowa da kinbamu kunya anty nancy🤣".
da bayan sun zauna ne saiga wata mata mai kamada ,Khalil amma saidai ,Khalil yafita haske, tunda ta k'araso momy tana ta fara'a da 'alamun farinciki a shimfid'e a fuskar tta,
Bayan ta zauna ne Duduwa ta , sauko daga kan kujerar da take zaune , ta durk'usa tana gaida momy , bayan momyn ta 'amsa ne tace"ai munzama d'aya yarinya taso zonan , cikin farinciki Khalil yace"Nancy kije momy na kiranki.....✍️✍️✍️.
Masu cewa bana typing da yawa kuyi hakuri wlh jikinne sai a hankali🤦♀️, fatan alkairi sisters and antys
_mom Islam ce_
*Please share🤝*
*comments*
Vote✔️