1_The gist

52 6 0
                                    

                    💜💜 CRAVES💜💜
 

          BY_NANATOOU
    WATTPAD_@nanatoou





   Wannan labarin is total work of fiction. Ban yishi dan cin fuska ko zarafin wani ba,if found in any way, life/lifestyle or story, should be considered as total coincidence.

  Labarin nan mallaki nane, ban yarda a juya min shi ta kowacce siga ba.

⚠️Wannan labarin Engausa ne, wato mixture of both English and Hausa.

So, pls kar ace min na cika saka turanci!!!.



BISMILLAHIRRAHMANIR'RAHIM


        1_The gist


"Akwai abubuwa da dama da suke faruwa a rayuwa alokuta mabanbanta. Wasu su faru da sanin mu wasu kuma a akasin haka. Ita qaddara ta kasance tsautsayice ita, bata taba neman yardar ka ko amincewar ka kafin ta samama kanta matsugunni a shafikan rayuwar ka.

Labarina ya kasance daddane,i live a very beautiful life, ful of amazement, i've got everything and anything, Amman kuma ban san cewa he was the everything or more that everything ba har sai sanda ya shigo rayuwata. Daganan labari na ya fara, daga moment din dana aminta dashi, daga nan naji cewa tabbas he's everything. Then ,sai na san cewa i'll be the luckiest woman ever, tunda  ya kasance nawa. Sai na tabbatar cewa he beautify every moment a rayuwata, daga wannan moment din na fara rayuwa, there's nothing like love, he's meant for me, and i also, am meant for him, can u really believe it was love at first sight".

I kept staring at her, shin Munaya ta haukace ne ko kuma yaya ne. I can't believe maganganun nan daga bakinta suke fita, har sai da ta saka aya. She kept saying she wanna gist us, there's hottest gist. To wannan ai hauka nema.

Na dawo hayyacina dakamakon yammatan sun fasa ihun murnan shewa, yayin danayi sauri na toshe kunnawa jin cewa zasu kurmantani ta karfi da yaji.

Munaya itama ta saka dariya, happiness written all over her. Na samu ni kuma naci gaba dabin su da idanuwa daya bayan daya, suna farawa da juna.

I wondered meye abin wannan farin cikin, Munaya was the only one on my side, itama yunzu ta shiga sahun su, O my goodness, they have all gone insane.

Ban gama tunani na ba sukayo kaina, i know what that means, hakan yasa na deba da gudu na shige toilet na murza lock.

Daga nan ina jiyo dariyar su, "u're just a coward, baby..." Na ji Fauzy ta fada, suna kuma shekewa da dariya.

Na jingina da bango, ina kuma tabbatarwa da cewa suna da psycho problem.

MURADI KO SAN ZUCIYA (craves)Where stories live. Discover now