7_ who is he?

13 2 0
                                    

Duk take taken Munaya kallan ta nake. Ina studying yacca take al'amuran tane kawai. Har yau ina mamakin wai she's in love. Anya tama san kuwa me take fada. After all the promises da muka yima juna.

Naja tsaki tunawa da nayi, yunzu bini bini tana makale da waya tana kashe murya, ni ta fara bani haushi ma. Kuma batayi wasa ba sai na hada ta da Daddy.

Na janyo, lecture note dina ina dabuwa. A lokacin kuma naga an bude kofa an shigo. Na daga kai na kalle ta, na mayar naci gaba da abinda zai fishshe ni. Ina jinta ta zauna by my side. Mun jima a haka kafin ta fakeni ta wace lecture note din. Na kalle ta zan rufe ta da fada, tai saurin rigani fara magana, "haba mana, please is enough, am tired of these act of yours..." Ta fada cike da marairaicewa. Kafin ta kuma karyar da murya tana fadin, " kinsan fa ke kadai gareni, ya kike so nayi, u have been avoiding me, saboda me uhmmm," sai ta dan tsagaita tare da gyara zaman ta, ta ruko hannuna, ta saka wannan shegen pity look en, dan takaryar min da zuciya. "Tell me, is it becos of the guy.... Ki gayamin komai na zuciyar ki, komai tare mikeyi kinsani, bama keeping secrets a tsakanin mu, amman tunda muka hadu dashi, nake ta tunanin taya zan gaya miki, na san ba lallai ki yadda ba, gashi kuma i really love him, amman ba damuwa in dai har yunzu baki yarda ba, sai na dena kulasa kawai, i really hate yacca kike treating dina...." Ta fada cike da karyewar murya. Jikina gaba daya yai sanyi, abinda ta fada hakane, i hate her guy, duk da ban san shi ba, amman kuma nai admitting hakan a gaban ta, na zama mai san kai. Sai naji ma, gaba ki daya am so selfish, mai yasa na kasa zama na fahimce ta, ya kamata ace nayi respecting decision din ta.

Nai shuru ina kallanta, ita kuma gaba daya ta marairaice min, sanda ta shigo, ji nake gaba daya itane mai laifin, amman yunzu ta saka laifin kaina kawai nake gani na kasa fahimtarta da nayi.

Sai da nayi pouting kafin nace, "okay, fine.." Tin kan na kara da wani abin ta rukunkume ni, tana dariya tare da fadin, "i knew it, u're the best sis ever" ta karashe tare da bani peck a cheeks dina. Na ture ta, sannan naci gaba da magana ta. "Amman on one condition"

Munaya ta gyara zaman ta, tana mayar da gashinta daya zubo fuskarta bayan kunne tare da fadin, " consider it done" ta fada tana dagan gira.

Nakai mata duka, " wato murna ma kike, ki barima kiji abinda zance mana". Tai yar dariya, ni kuma na cigaba da fadin, " i need to even meet him first, kafin na fada"

"I don't think that's a good idea" Munaya ta fada, na kalle ta kurum bance komai ba, sai kuma ta tabe fuska tare da fadin,"fine". Daga haka ta tashi ta fita. Ni kuma na bita da kallo, a raina ina raya Allah yasa dai the guy worth it. In aka samu mishkila, i'll eat her raw.

Na mike tare da shigewa toilet, nayo wanka. Ina fitowa ko shiryawa banyi na, na fita parlour, nasan ba lallai su samha suna nan ba, dan nasan yau tana da lectures din safe. Na karasa dakin su. Na tarar da Munaya zaune tana wayar da yunzu ya zame mata jiki, na dauke kaina, inaji tana masa sallama. Ni kuna naci gaba da duban dakin, sun gyara sa, amman naji da mutun a toilet nasan bazai wuce Fauzy bace.

Na mayar da hankalina kan Munaya, "kinyi breakfast?" Na tambaye ta. Ta taso tare da fadin, "ke nake jira daman, i bake some cakes" nai murmushi tare da fadin, "kin kyauta kuwa".

Daga haka, muka fice. A parlour na zauna. Ta hado mana kan kayan breakfast din mu. Cake da hot coffee.

Gaskiya i missed her ashe kwana biyun nan. Haka muka zauna muna ci muna labarin mu, har Fauzy ta fito itama tai joining din mu.

Da muka gama kuma muka kira Momma vedio call, muka gaisa, tace tayi missing din yammatan ta. Mun jima muna hira, kafin muyi sallama da ita.

Muka cigaba da zama, har inna ta fito muka gaisa da ita, wai zazzabi take a nemo mata panadol. Daga haka kuma ta samu waje ta zauna wai muna shagalin mu ta kamai mana hira. Tanayi kawai kallan yacca Munaya ta hade rai nake. Nasan wannan yan daya daga cikin abinda yasaka Munaya bata santa, surutu mara kan gado. Daga bisani kuma na mike nima na bar mata wajan. Munaya da Fauzy ma duk suka maro min baya.

MURADI KO SAN ZUCIYA (craves)Where stories live. Discover now