14_Departure

24 3 5
                                    

14_Departure

Alot has happened, bayan dawowar mu, kuma abin farin ciki. First kafin mu koma makaranta, anyi celebrating din engagement party din Munaya a Lagos.

First of all, everything seems to happened so fast a lokacin. Da muka dawo munyi landing a lagos. Daddy yazo, so we take our time da mu da shi gaba daya. Muka tisasa gaba, dole muje fita chilling tare da shi, dan yai makeup din all those times da mukayi missing din sa. And believe me in nace daddy would do anything and everrthing in his power to make his little darlings happy, we're his priceless jewels, kamar yacca yake fada mana.

Bayan zuwan mu, washe gari, Fauzy ta tafi kano, dan itama she need to spend her time with the family, mama ta dame ta da waya, she's missing her daughter da dai sauran su. To shi ya saka itama, mukai bankwana ta kama hanyar gaban ta.

Mu kuma, here we are, daga wannan beach sai wancan kullum da abunda muka tsara zamuyi, daddy kam ya biye mana, damun fita, zamu dafkama momma facetime, muyi tayi mata dariyar mu kuke da daddy.

A week da zuwan mu, sai ga Zein ya zo. Nayi mamakin zuwan sa na bazata amman naji dadin ganin sa, kun san duk abinda zai sa naga farin ciki a wajan Munaya ina san sa. Gashi kuma yanzu ba abinda ke faranta mata ke samata murmushi na musamman a fuskarta kamar maganan sa ba.

Yazo gida ranar after maghreb, na zauna muka danyi hira, na tambayesa businesa din sa da sauran su, ananne ma yake gaya min ai har da babanshi sunzo yana can wani hotel ya sauka.

Bayan zuwan Munaya ne kuma na tashi na tafi na barsu a wajan.

After two days, Zein ya nemi taimakona wai zasu fita date tare da Munaya baya so ta sani, so kn and so forth dai, kuma yuan a neman taimakona.

So, i help him akayi arranging komai na fada masa fatansies dinta da sauran su.

Ranar kam, nace mata ta shiyar, na bata wat pink gown daya kawo yace ya saka.

Bayan tai wanka da yamma nace mata zamu fita. Da kaina na zauna nai mata kwalliya tare da gyara mata gashinta, tana ta zagina wai na fadi inda zan kaita nace mata dai tayi shuru kawai koma menene zata gani.

Sosai na gyarata, bayan mun gama, na bata gown din nace ta saka. Data ga rigan kuwa, sakin baki tayi, ta dube ni ta dubi rigar, sai can kuma tace, "Kefa munafukace, a ina kika samo rigar nan". Ta tambaye ni tana tsattsare ni da idanuwan ta.

Nai winking kawai, daga bksani kuma nace, " batai miki bane".

Ta dan daka min duka, sannan tace, "kefa banza ce, kinsan fa ta hadu". Ta fada tana ta juya rigar.

"Okay.." Na fada a gajarce kawai.

Ta harare ni, kafin tace, "Zama kiyi bayani, shine har kika siya abu ban sani ba ko.." Tai maganar tana kokarin saka rigar.

Ni kuwa banbi ta kanta ba, na fara hada kayan kwalliyar dana zubar a wajan.

Kafin na gama ta gama.saka rigan. Mahanar da tayi ya saka na juya na kalle ta. Ban san sanda murmushi ya baiyana a fuskata ba.

Munaya ta zama kamar daya daga cikin wayannan princesses din na fairy tales. A haka dai she's flawless.

Na kuma fadada murmushi na, rungumeta, tare da furta, "love u dear...".

She hugged me back gare da whisperring, " love u more".

Na danyi patting dinta, sannan na sake ta. Ta sakar min murmushi, na mayar mata tare da fadin, "okay dear, bara na shirya".

Ta gyada min kanta. Nar nayi hanyar toilet sai kuma na dakata, na juya tar da dubanta, ina fadin, " Oooh na manta, zakiyi head tie din na ki ne, ko nazo nayi miki..."

MURADI KO SAN ZUCIYA (craves)Where stories live. Discover now