Zarrah

734 23 0
                                    

*_Zarrah_*


*_Fauziyya Tasiu Umar_*
       *_Oum Hairan_*

_*19-20*_

Buda idanunsa yayi akanta  yana mata wani kallo daya sanyata saukar da kanta qasa ta kama handle din motar zata bude yayi mata key ya tasheta ta dago da sauri ta kalleshi idanunsa nakan  tuqin da yake amma hankalinsa na kanta cikin sanyin muryarta ta kuka tace “Ina zaka kaini?" Bai kulata ba kuma bai daina  tuqin ba har saida  suka isa  wani gurin kwalliya ya bude motar  ya fita bai jima ba ya fito ya bude mata yanayi mata kallon dake firgitata ta fito a sanyaye yayi gaba tana binsa a baya har suka shiga ciki ya samu guri ya zauna tana tsaye yana qare mata kallo har saida  daya cikin ma'aikatan gurin tace “yallabai meye ake buqata?" Numfashi ya sauke ya nuna  Asmah dake tsaye kamar dashe tanabin gurin da kallo ya yatsina fuska yace “wai Amarya ce wannan din so jibi zaa  fara bikin zasuzo su biyar ayi  musu kwalliya nawa  ne zai isa?"
Nan sukayi masa bell ya biyasu ta shiga wani daki  tace ta biyota sharewa  tayi kamar  bazata ba ta tsinkayo muryarsa ya daka  mata tsawa jikinta na tsuma tabi bayanta suka shiga ciki  kanta ta bude gashinta dake nade  cikin dankwalin ya baje Matar tace “masha Allah Amarya angonki zai huta da gashi" itadai bata saurareta ba saima tagomashin harara data samu ta wucce ta dauko  mata wasu  turaruka ta bata tace “gashinan dukkanku Ku rinqa wanka  dasu qamshi zai kama jikinku gobe kuzo da wuri ayi  tsifa jibi ayi  gyaran gashi jikinki zai dauki gyara sosai inajin gobe  zamu fara"


Bata qarasa jin abinda take cewa ba tayi ficewarta, ganin fitowar natane yasa shi miqewa ya biyo bayanta ta tsaya jikin  motar  yana zuwa ya bude

Ya Shiga itama ta shiga yaja  suka tafi sunyi nisa sosai ya magantu da cewa r“anar Friday akwai dinner da dare ki zama ready" shiru ce  ta bashi amsa takaici ya cikashi a duniya yana baqin cikin yayi mgn a shareshi qwafa yayi dole ya gogewa yarinyar raini ya fahimci ta gama rainashi tun yanzun parking yayi a qofar gdan kafin ya gama tsayawa harta fice tabar masa ledar turarukan da aka basu ta shige gdan Hajar.
Qarin takaici ya cikashi ya cije lebe a fili yace meye take taqama dashi ne?" Bashi da me bashi amsa dole ya kira wani Yaro yabashi ledar turarukan da Wata qatuwar Leda da shi Kansa baisan meye a cikin ba Aunty Aseemah CE ta bashi tace yakaiwa Asmah juyawa yayi ya tafi zuciyarsa cunkushe da takaici koda ya shiga gda bai nemi Mimee ba itama bata nemeshi ba ya shige dakinsa ya kwanta ya rasa meye yasa idan Asmah tayi masa wulaqanci abin yake kasa gogewa a ransa a hankali yaja  qwafa ya miqe ya watsa  ruwa ya dauki wayarsa ya hau  online kusan sati biyu kenan daya bata waya  baitaba ganin ta a bude ba sai yau tunda ya hau  ya bude kyakkyawan hotonta da tayi tana murmushi ido hakanan yake jin gabadaya lakar  jikinsa na tsinkewa tunda yake da ita baitaba zubanta ido ya qurewa kyawunta kallo ba sai yau tabbas Allah yayi halitta a gurin shiyasa take shuka tsiyarta son ranta.


Agogo ya duba yaga goma  harda kwata yaja  fasali so yake yayi mata mgn amma ya rasa me zaice mata ya jima yana tunanin me zaici kafin dabara ta fado masa ya rubuta mata _“ki sauka  haka dare yayi"_ iyakar abinda ya rubuta kenan bayan kamar  minti uku ta duba batare data bashi amsa  ba ta kashe datarta ta sauka  hakanma baiyi masa ba yaso ace tayi mgn

Hakan bata samu ba ya lura yarinyar yar  izza ce ta bala'i dole sai yayi shiri me kyau domin zama da ita sai an shirya, tsaki yayi kawai ya gyara kwanciyarsa washegari da wuri ya tashi ya fice saboda yanada  abubuwan yi da yawa  kuma yanaso a gama aikin bangaren da zata zauna a yau gashi dai  yau yake son ya turawa da Mal Husaini kayan dakin su Dijah, ya manta da batun zuwansu gurin gyaran jiki sai wajen 1:30pm aka kirashi daga gurin ake  fada masa mutum uku sunzo amma wacce sukazo tare jiya bata biyosu ba,
Takaici ya cikashi ya dauki wayarsa a fusace ya lalubo number ta ya danna kira yajita a kashe baqin ciki  ya hadashi sosai ya miqe tsam daga inda  yake zaune ya figi motarsa a guje ya nufi unguwar cikin saa  kuwa ya tarar da mal Husaini a qofar gda suka gaisa nan  yace ya shiga dakin zaure  bari ya kira masa ita, da Kansa ya shiga ya fara qwalanta kira tanaji gabanta ya fadi don  tasan bana Lfy bane ta fito a salube ya harareta yace “yar baqin ciki to kije Alh nason ganinki" kamar  tace masa Mal bazani ba amma batada iko hakanan ta dauki mayafinta tasa  ta dauki wayarta dake saman window ta fita.


Ta jima a zauren tabarshi tsaye sai faman duba Agogo yakeyi kafin tayi qarfin halin buda  labulen tare dayin  yar  siririyar sallama itama saboda ta zama dole ne, ba kwalliya ce a fuskarta ba hakan ya matuqar burgeshi tunda yake da Asmah baitaba ganin ta da kwalliya ba. Ya shagala da kallonta kusan 15 minutes itakuma ta qosa da kallon ta dubesa a kaikace tace “zan iya tafiya?" Yanda tayi mgnr da muryarta me kama da me shirin yin kuka yasa shi zama a kusa da ita da Sauri wani gumi ya karyo masa ta goshi itakuma jin baida  niyyar mgn yasata miqewa ta saita hanya zata fice yayi azamar riqo hannunta ba shidinba hatta ita saida  taji wani shocking a gabbanta  ta dago idonsu ya gauraya da juna sai wani lumshe fararen idanunsa yakeyi yana bude su akanta.
Hakan yasata qoqarin janye hannunta daga nasa maimakon hakan kawai saijinta tayi zaune a saman cinyarsa gabanta yabada wani rass  abinka da matsoraciya gabadaya lkc guda ta hargitse shikam gogan qara gyara zamansa yayi hakan da yayi yasamu yanda yakeso manyan faffadan mazaunanta masu  tudu suka danne masa burarsa da take ta qoqarin miqewa taimako daya Allah yayi masa yasa boxes daya kamashi kota miqe bazata nuna shi ba saidai yaji a jikinsa, sake sanya hannunsa yayi ya harde  qugunta ya sanya su saitin Cikinta  ya dora  kansa  saman kafadarta yana sauke mata wani huci me dumi da dumama yanayi.

Cikin dabara ta rinqa qoqarin zame jikinta yaqi bata dama har saida  yaji ta soma shassheqar kuka sannan ya fahimci abinda yake shirin aikatawa ya sake ta ta zame a hankali ya kwanta saman kujerar three sitter din da yake kai tare da harde  qafafunsa yana qoqarin aro kwarjini yasawa Kansa yace “meye ya hanaki zuwa gdan kwalliyar dana  kaiki jiya?" Sunkuyar da kanta tayi har yanzu qirjinta lugude yakeyi itakam ta hadu da masifa wannan mutumin wanne irine  me yake nufi da ita wanne salone  wannan yake son zuwar mata dashi da yake Neman zarta  girman kwanyarta a mizanin hankali.......
Ji  tayi hannunsa na yawo a fuskarta ta dago da Sauri sukayi ido hudu yasa yatsansa

wasa da ruwan hawayenta yayi murmushin da yasa kuncinsa lomawa sajensa ya hadu da gumi ya kwanta  luf a fuskarsa yace “Asma'uh Ma'un Innah Mara kunya fitsararriya wacce bata barin  kowa idan tsautsayi yasa ya shiga gonarta am don  Allah ki daina  kuka kuka bai kamaci fuskar jaruma kamarki wacce ta shiryawa fito na fito da mutum kamata ba ki jira lkcn kuka na gaba lkcn da zaki gane  shayi baikai matsayin ruwa ba domin shi ruwa haka ake  buqatarsa shayi ko sai ansa  masa Lipton da suger yake shawuwa, Kalmomin qarshe da nakeson sanar dake banson jayayya akan abinda yake hurumi na dole ne idan nasaki Abu kiyishi ko bakyaso kina nunamin jin dadinki kuma komai wahalarsa idan kin gama kiyimin godiya sannan koda wasa kada  ki qara kashemin waya  na kira ban sameki ba saboda banson shigowa wannan lungun talakawan  dole ce take biyo dani am akwai sauran  dokoki da sharruda na zama dani a matsayinki na baiwa don  baki isa  nayi miki  kallon mata ba ke kanki  kin sani zan baki jadawalin ayyukanki ranar da kika  tare a gdana"
Shiru ce ta ratsa ta tsayin lkc har yanzu hawayen  bai daina zuba a idonta ba yayi ajiyar zuciya ganin yanda ta lumshe manyan idanunta gashin idonta ya sauka  saman kuncinta abin ya bashi nishadi bude bakinsa a saitin kunnenta yace “wannan dogon surutun ma da kika  sani  kiyimin gdy"

*_Oum Hairan_*

ZARRAHWhere stories live. Discover now