Zarrah

709 34 5
                                    

_*Zarrah*_

_*Fauziyya Tasiu Umar*_

_*Elegant Online Writers*_

_*Wattpad-Realfauzahtasiu*_

_*63-64*_

Jinjina kai tayi zuciyarta a karye ta fara duba abinda zata buqata ta hadansu duk abinda suka buqata ta jeransu a dinning din falon ta shige dakinta ta kwanta zuciyarta na hautsinawa ba kowanne qamshi take iya dauka ba bata tashi ba sai wajen goma na dare shima amai ne taji yana taso mata ta nufi bathroom da sauri ta fara sheqashi a wahalce saboda bataci wani abincin kirki ba, tana tsaka da aman ya shigo ya qarasa bathroom din da sauri yana zuba mata sannu ta dago ta dubeshi ta kawar dakai ta miqe ta share gurin ta zagayeshi ta fice tanajin yanayin yana mata babu dadi,
Matsowa yayi gareta ya zauna gefen gadon ya kamo hannunta yace “kin kuwa ci abinci?" Numfashi ta sauke ta kada masa kai alamun eh yaja fasali yace “amma meye yasaki amai?" Qasa tayi da kanta ya dagota cikin yanayi na tausayi yace “kiyi hqr bansan meye yasa na takura miki kiyi girkin ba amma bazan qara ba tashi ki samu wani abun kisa a cikinki taso yimasa gardama ya narke mata dole ta karbi cake da yourghut din da yazo dasu ta faraci tana yatsina fuska a haka taci da dama ya taimaka mata tayi brush sannan ya miqe yace “mu kwana lfy ki kulamin da babyna"

Yana fita ta fada gado taja ajiyar zuciya to ko menene yasashi canza mata dazu? Girgiza kai tayi tare da cewa “Allah shine mafi sani" da wannan tunanin bacci ya qara dauketa bata farka ba sai gaf da asuba tayi raka'atainil fajri ta zauna tana lazumi lkcn asubs na qarasawa tayi ta dauki qur'ani ta fara karatunta ta jima tana karatun kafin ta ida tayi addu'o'inta ta miqe ta gyara dakinta ta bude dakin ta fito ta tarar da falon kaca² bata jurewa ganin guri da qazanta hakanan ta zage ta gyara ta nufi kitchen ta dafa Indomie ta fito.
Clear sukayi da Mimee ta fahimci hankalin mimee akan cikinta yake kuma batada niyyar kauce mata hakan yasa ita ta kauce tare da cemata “barka da safiya" bata amsa ba saima tsaki datayi murmushi Asmee tayi tace “dadina dake baki gajiya da tsaki kamar tsaka" mgnr ta daki Mimee ta juyo zatayi bala'i kafin ma ta iso ita ta shige dakinta ta kullo ta zauna tanacin Indomien ta da qwai tanajin dadinta sosai, koda ta gama bata fito ba ci gaba tayi da chat dinta har azahar ta miqe zatayi sallah wayarta ta fara ruri takai hannu ta dauka sunan Aseem tagani akai ta daga ta gaisheshi cikin ladabi yaja numfashi yace “shine kinga na fice da wuri amma ko ki tambayeni ya na tashi ko Soul?" Murmushi tayi tace “Allah bansan da wuri ka fita ba da nayi sallah bacci na koma ban tashi ba saida babynka ya tasheni"

Langwabar dakai yayi kamar yana gabanta ya karyar da murya yace “me kike shirya min yau?" Tace “name ba?" Murmushi yayi yace na tarbar mijinki 2 days baya tare dake yayi kewarki sosai" ajiyar zuciya tayi cikin salonta me narkar dashi tace “au dan wannan ma me kakeso na shirya maka?" Cikin jin dadi yace “komai indai daga gareki ne" dariya tayi tace “har dani?" Shima dariyar yayi yace “kedin nafi buqata dama" haka suka yita shirmensu suna sanya junansu nishadi sannan sukayi sallama ta kashe wayar yinin sur da ita ya yini a ransa gashi abubuwa sun riqeshi bai dawo gidan ba sai tara na dare Asmee tayi niyyar qunsawa Mimee yau dinnan don ta lura itama da shirinta tazo.
Tunda tayi wanka ta dau kwalliyarta ta dawo falo ta harde tana latsa wayarta abin yabawa Mimee mamaki wato yarinyar ta gama raina ta dariya tayi a ranta tace “a banza kiwon makahon kare yarinya boka yace karna damu na bari ya kusanceki qaryarki ta qare daga yau"  bude qofar yayi ya shigo idanunsa nakan Asmah ta miqe da sauri ya bude mata hannunsa ta fada qirjinsa ya rungumeta yana sunsunar wuyarta yaja wani numfashi me qarfi yace “wow miss you my favorite nayi kewar qamshin nan naki" wani farr tayi da idanunta ta harari Mimee tace “nikuma nayi Missing sweet lips dinka...."

Bai barta ta gama mgnr ba ya hade bakinsa da nata ya fara tsotsarta da salonsa me mantar da ita komai
Sun jima a haka suna maqale da juna ba shi da banmasan da Mimee a gurin ma hatta Asmah da tayi don gayyah ta manta da ita saida sukaji ta saki glass cup a qasa ta fara bala'i fadi takeyi “au tanan kuma kuka bullo qananun yan iska lallai ma Aseem ka qaro wulaqanci to bari kaji na fada maka indai iskanci ne wannan bai isheni gani ba saika tubeta a gabana ka zura mata burarka sannan zan yarda kun tabbata yan iska......"
Daganta hannu Asmah tayi tace “Assha Aunty Mimee kiyi qasa da muryarki kada ki qware nifa laifin ma da akayi miki banganshi ba mijinki ne mijina ne babu inda akayiwa wani shamaki da inda zai haska zuciyar mijinsa ni a son raina ma a falon nakeson ayi komi......" Hannu takai zata dauketa da mari yace “karki soma wlh" idanunta ne ya ciko da qwalla tayi kamar zatayi magana ta fasa ta shige dakinta sake kwantar dakai asmah tayi a jikinsa ya dagata cak suka shige daki daqyar ta samu ta bambareshi yayi wanka ta dauko masa abinci yaci sannan suka kwanta ranar sun gurji juna iyaka sannan sukayi bacci manne da juna.

ZARRAHWhere stories live. Discover now