Abin Da Wanda Ya Aikata Wani Zunubi Zai yi kuma Ya Fada: Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce; "Babu wani bawa da zai aikata wani zunubi, sannan ya kyautata alwala, ya tashi ya yi sallah raka'a biyu, sannan ya nemi gafarar Allah, face Allah ya gafarta masa.
YOU ARE READING
HISNUL MUSLIM
General FictionLittafin Hisnul Muslim, Addi'o'i da suka dace da Sunnar Annabi. FALALAR ZIKIRI Allah Madaukakin Sarki ya ce: Fazkuriniy Azkurkum Washkuruliy Wala Takfuruni. Ku ambace ni zan ambace ku, ku gode mini kada ku butulce mini" [Bakara, aya ta 152]. Ya'ay...