ADDU'AR DA MUTUM ZAI IDAN WANI... 60

65 4 0
                                    

Addu'ar Da Mutum Zai Fada Idan Wani Al'amari Ya zo Masa na Farin Ciki ko na Bakin Ciki الْحَمْدُ للهِ الَّذِي بِنِعْمَتِهِ تَتِمُّ الصَّالِحَاتِ . Alhamdu lillahil-lazee bini’imatihi tatimmus-salihat. Godiya ta tabbata ga Allah wanda saboda ni'imarsa ce kyawawan ayyuka suke cika. اَلْحَمْدُ ِللهِ عَلَى كُلِّ حَالٍ. Alhamdu lillahi ala kulli halin Godiya ta tabbata ga Allah a cikin kowane hali.

HISNUL MUSLIM Where stories live. Discover now