ADDU'AR SHIGA WT KARKARA K WN GARI 52

134 5 0
                                    

Addu'ar Shiga Wata Karkara ko Wani Gari أَللَّهُمَّ رَبَّ السَّمَوَاتِ السَّبْعِ وَمَا أَظْلَلَنَ، وَرَبَّ اْلأَرَاضِينَ السَّبْعِ وَمَا أقْلَلْنَ، وَرَبَّ الشَّيَاطِينِ وَمَا أَضْلَلْنَ، وَرَبَّ الرِّيَاحِ وَمَا ذَرَيْنَ، أَسْأَلُكَ خَيْرَ هَذِهِ الْقَرْيَةِ وَخَيْرَ أَهْلِهَا، وَخَيْرَ مَا فِيهَا، وَأَعُوذُ بِكَ مِنْ شَرِّهاَ وَشَرِّ أَهْلِهَا، وَشَرِّ مَا فِيهَا. Allahumma rabbas-samawatis-sab'i wama azlaln, warabbal-aradeenas-sab'i wama aklaln, warabbash-shayateeni wama adlaln, warabbar-riyahi wama zarayn, as-aluka khayra hathihil-qaryah, wakhayra ahlilha wakhayra ma feeha, wa-a'oozu bika min sharriha washarri ahliha, washarri ma feeha. Ya Allah! Ubangijin sammai bakwai da abin da suka rufe, kuma Ubangijin kassai bakwai da abin da suke duake da shi, kuma Ubangijin shaidanu da wadanda suka batar, kuma Ubangijin iska da abin da ta yayyada! Ina rokon Ka alherin wannan alkarya, da alherin mutanen da ke cikinta, da alherin abin da ke cikinta. Kuma ina neman tsari da Kai daga sharrinta, da sharrin mutanenta, da sharrin abin da ke cikinta.

HISNUL MUSLIM Donde viven las historias. Descúbrelo ahora