Yaya Zai Amsa Wa Kafiri Idan Ya yi Masa Sallama Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce: "Idan ma'abota littafi (Yahudu da Nasara) suka yi muku sallama, to ku ce musu; وَعَلَيْكُمْ Wa'alaikum Ku ma haka.
ESTÁS LEYENDO
HISNUL MUSLIM
Ficción GeneralLittafin Hisnul Muslim, Addi'o'i da suka dace da Sunnar Annabi. FALALAR ZIKIRI Allah Madaukakin Sarki ya ce: Fazkuriniy Azkurkum Washkuruliy Wala Takfuruni. Ku ambace ni zan ambace ku, ku gode mini kada ku butulce mini" [Bakara, aya ta 152]. Ya'ay...
YAYA ZAI ANSA WA KAFIRI... 63