Staring

513 41 1
                                    
              AMIRA AUWAL UBA

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

              AMIRA AUWAL UBA

              AMIRA AUWAL UBA

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

       ANAS HABIBU MAITAMA

        NABEEL HABIBU MAITAMA

      BUSHIRA HABIBU MAITAMA

       IKLEEMA HABIBU MAITAMA

       NANA YUSUF TURAKI.

****

KAZAMIN TABO

Daga jin sunan labarin akwai magana a ciki tare da nuna babban taraliya mai rikitar da lissafi. Hakika rayuwar wasu yana shayar da mutum abin mamaki tamkar a cikin hikaya, wanda kuma nau'in rayuwa ce ke daukar mutum ya yi yawo da shi zuwa sararin duniyar Kaddara.

Wani lokaci rayuwa ta shayar da mutum zuma ko kuma madaci, sai dai duk lokacin da kaddara ta zo, hakika jinkiri da nuna juriya tare da dogaro ga Allah shine yake kai mutum zuwa ga matakin samun nasara.

Labari ne da ke tafe akan tafarki biyu, domin ya shafi ahali biyu wanda a wani bangare Kaddarar Anas take farawa tun yana matakin bagala har zuwa girmansa ya zame masa KAZAMIN TABO. Hakama ta bangaren Amira yadda kaddara ke bayyana a gareta tun kuruciya tare da fidda ita zakka a cikin dangi har ya zame mata tambarin KAZAMIN TABO.

Akwai ƙalubale me tarin yawa a cikin wannan Hikayar, bance babu soyayya ba sai dai akwai ababen ban mamaki da zasu faru, domin ya tattaru da manyan damuwa, kunci, rikici, abin tausayi, sai soyayya da yake a matsayin madubin labarin.

Kamar yadda masana suka ce tafiya mabuɗin ilimi ne, to gamu a wani gajeran zango, bance zai yi tsawo sosai ba, sannan bance zanyi sauri ba, komai dai zai tafi daki daki cikin salon sarrafa alkamina.

Ku kasance tare dani insha Allah.

February 11/ 2/ 2022
Rahma Kabir ce.
#Paidbook

ƘAZAMIN TABOWhere stories live. Discover now