Page Four

990 60 7
                                    

👨‍✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨‍✈️

Written by *Asmeeey_h (Zeeneert💕)*

*Zeeneert*@wattpad

*Page Four*

Yanma lilis suka shiga garin Yola,straight Family house dinsu suka wuce. Horn Mallam Shu'aibu tsohon drivern Alhaji Mu'azzam yayi agaban katafaraan gate din Family house dinnasu,drivern da tun kafin yamasan menene duniyar suke tare,tun tasowarsa yana yaro shine kaisu makaranta shida Alhaji Mu'allim,shine kaisu islamiya kuma shine ke daukosu harsuka je sukayi karatu suka dawo suka fara aiki still yananan dukdama yazo yazama personal driver din Alhaji Mu'azzam din. Gashi kuma haryau dayake da nashi iyalin still suna tare shiyasa yafi yarda dashi fiyeda duk wani drivers dasukayi abaya dan Mallam shu'aibu yazama kaman Dan gida kuma Uba agaresa. A Family dinsu bawanda baisanshiba hakanan shima yasan kowa.

Bude musu gate din akayi suka shiga da motar,Tumbido Family House nanan yanda yake as big as it was haryanzu sema abunda yakaru,It's still as lively as it was harma yafi nada sannan ankara kawata yanayin ginin yayi daidai da irin na zamanin yanzu. Tundaga bakin gate din Family house din akafara yada labarin isowar Alhaji Mu'azzam da iyalinsa kasancewar sunwuce wata yar majalisa da Samarin gidan kezama kullum yanma har dare dukdama daman ana tsanmanin isowarsu any moment dayake suna dan communicating dawasu daga cikin family house din tunda suka kamo hanya. Abangaren Abba Babba(mahaifinsu Bintu) Alhaji Mu'azzam yace sufara sauka kasancewar yasan yanzu haka yawancin iyayensu maza dasauran yan uwansa suna can fadar Abba Babban kasancewar nanne gurin zamansu kullum yanma. Aikuwa kamar yanda yayi tsammani duka sunanan din azaune.

Alhaji Mu'allim dake daya daga cikin wanda ke zaune fadar Abban daman tsumayin isowarsu yakeyi. Yana ganin motarsu tadoso fadar Abba Babba yatashi yanufi motar fuskar sa cikeda fal da farin ciki daniyar tarbarsu. Al'amin,Khalil da Naana kasa jira sukayi a tsaida motar ma. Dasauri suka fice a motar suka nufi Alhaji Mu'allim din dagudu suna fadin "Daddy! Daddy" waremusu hannu yayi excitedly sukazo suka shige jikinsa yayi engulfing dinsu in a very warm hug yana fadin "My boys and little Naanaa are finally here"

Dede lokacin Mami da Ammi suka iso suma suna murmushi suka shige jikinshi briefly batareda sundamu da kanninsu dake jikinshiba suna fadin  "Daddy ina wuni?"
Alhaji Mu'allim dayarasa inazaisa kansa dan farin ciki yace "Lafiya lau Mamana da Ammina. Sannunku da hanya" tare sukace "Mungode Daddy" daganan yaja hannun Nanaa da Khalil yanufi cikin Fadan Abban ganin su Hajiya Fatiman na tahowa.

Suna shiga fadar dukansu tsugunawa sukayi suka gaida Abba sannan suka gaisa dasauran mutanen gurin anatayi musu sannu da hanya inda daga karshe Abba Babba yace sushiga ciki sugaisa da mutanen cikin gida a gaggauce susamu sukarasa gidansu suhuta sundebo gajiyar hanya. Alhaji Mu'azzam yace "Toh Abba" inda daganan suka tashi suka nufi cikin gidan. Kodasuka shiga karamar parlourn sashin Abba Babba daya zamanto na mai dakinsa babu kowa,parlourn gyare yake tsaf dashi gwanin ban sha'awa kamshi se tashi yakeyi. Painting da akama parlourn, wall paper da akasa plus furnitures dindake cikin parlourn kadai zaisa kayi tunanin parlourn wata sabuwar amaryace dankuwa daga Hajiya Bintu har Alhaji Mu'azzam da Alhaji Mu'allim din baswa wasa when it comes to muhallin iyayensu. They always makesure sunada komai dayayi daidai da zamanin da ake ciki. In renovation din gidansu zasuyi toh tabbas harda na iyayensu za'ayi,in furnitures zasu canza toh tabbas hardana iyayensu za'acanza,sometimes it even looks better than theirs kokuma yafi nasuma tsada dukda kuwa cikin iyayen nasu babu wanda bazai iya yima kansaba harma su yayi musu inta kama anma basu taba daukan wannan sunsaka acikin ransuba. They believe they are old enough to take up responsibilities na iyayen nasu sannan aganinsu regardless of iyayenka suna dashi ko basu dashi dankayi musu ba faduwa zakayi ba,kyautatawace,kyautatawan da bakaramin dadinshi zasujiba gakuma dimbin lada da ALLAH subhanahu wata'ala zai rubuta maka.

CAPTAIN MUZAMMILWhere stories live. Discover now