Page Fourteen

564 48 7
                                    

👨‍✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨‍✈️

Written by *Zeeneert*

*Zeeneert*@wattpad

*You might not be able to understand somethings indai baki/baka karanta Rayuwar bintu ba. This's the continuation of that book though a different story line somehow. Abunda kadai zan iya fada muku shine this book is connected to Rayuwar bintu. To get a better glimpse of what I'm writing currently I advise you read Rayuwar Bintu first. Thannk you and happy reading*. 😍

*Page Fourteen*

Isan dare sukayi Damaturu wanda hakan yasa kusan duk agajiye suka shiga gida,wanka sukayi sukai dinner sannan kowa yanemi makwancinsa dankuwa Sallah kowanne in lokacinta yayi Abba yakance atsaya ayi kafin acigaba da tafiya.
Abinci kuwa sunzo sunsamu Nany Ngozi tayi musu lafiyayyar tuwo miyan egusi dayaji kayan hadi wanda hakan yasa suka ci sosai.
Khalil tsabar santi sanda suke zaune kan dinning sunacin abincin da Nany Ngozi tacanzo musu ruwan wanke hannu insun gama seda yayi complimenting girkin nata yace "Nany I missed your cooking,rabonda inci tuwo mai dadi irin wannan namanta" Nany Ngozi tayi dariya tace "Khalil wannan dai santine kawai bawani abuba inbahaka ba kana tareda Mummy da Mami this whole time anma kace rabonda kaci tuwo medadi irin wannan harka manta" Mummy tayi dare tace "Ji Aunty Ngozi dawani magana,as if ba agurin ki muka koyaba muma. Just accept the compliment dannima irinta Khalil dinne tuwon yamin dadi sosai,mungode" Nany Ngozi tayi dariya tace "Toh Shikenan tunda kundage dai,Kuma nineda godiya ai"

Bayan sungama dinner kowa yayi retiring to his bed Mami wayarta tajanyo tana dubawa ko Muzammil yabar Mata missed calls dayake bata fita da wayarba,tabarta a daki tana charging and unfortunately for her there was no any call from him. Tura baki tayi gaba sannan tashiga dialing numbershi,bewani Jima yana ringing ba yayi picking from the other end yayi sallama Mami ta amsa sannan tashiga korafi tace "Hamma shine baka kirani kaji ya muka iso bakoh?"

Muzammil yayi yar dariya yace "I know you reached safely Mami,muna communicating dasu Abba" sake tura baki gaba Mami tayi batace komai ba, Muzammil yace "Toh ya Hanyan?" Mami shortly tace "Alhamdulillah" Muzammil yace "Kinci Abinci?" Mami tace "Uhmmm yanzu shigowana daga dinning" Muzammil yace "Toh ki kwanta kihuta koh? Nasan kundebo gajiyar hanya" ahankali Mami tace "Toh" Muzammil yace "Good night" Mami daketa swinging kafarta tana Wasa dashi abakin gadon tace "Night" daganan tacire wayar a kunnenta ta ajiye kan bedside tana hararar wayar tana tura baki gaba as if shine Muzammil din tayi whispering "As if nace mishi bacci nakeji Kona gaji" daganan tajuya takwanta abunta.

°°°
The following morning takama Morning,akuma ranar su Mami suka koma fita school dankuwa Abba yace babu wani hutu dazasu karayi already sunyi missing alot on their plate suyi kokari suyi catching up dasauran Yan uwan su students,Sagiruu ma yau yafita zaiyi reporting a inda zaiyi service.

Acan Yola kuwa Muzammil da Shirin tafiya Zaria yatashi,karfe takwas da yan mintuna yafito daga dakinsa cikin shirinsa na sojoji se baza kamshi yake yana yalki,he looked so Handsome Masha Allah. A dinning ya tarar da Ummi da Daddy suna breakfast already su Ameera suntafi makaranta tun 7:00am. Ummi dake kokarin hada ma Daddy tea ganin Muzammil yashigo with a smile on her face tace "A'a Son harka fito?" Muzammil yace "Eh Ummi" sannan yakarasa yabama Daddy Light hug yana fadin "Ina kwana Daddy?" Daddy yace "Lafiya Lau Son,how was your night?" Muzammil yace "It was good Alhamdulillah" sannan yajuya kusa da Ummi yayi kissing forehead dinta yagaisheta itama sannan yaja daya daga cikin chairs din dinning din yazauna ayayinda Ummi tashiga serving dinshi shikuma yajanyo Mug dinda Mami tabashi yashiga hada tea,tun jiya yace ma Ameera duksanda za ayi setting table that mug should be part of it every blessed breakfast.

Ummi daketa eying cup din wondering why akesashi akan dinning daga jiya zuwa yau yana bata Mata combination na sets dinda suke using koda yaushe curiosly tace "Nikam Son sabon kofi kayine? Kuma dole sedashi za ana shan shayi yanzu?" Muzammil yayi yar dariya yace "Eh Ummi,Yarkice tabani" wannan karan mischievously Ummi tayi murmurshi tace "Ohh yanzu nagane,cigaba da amfani dashi bazankuma Cewa komai ba" shidai Muzammil bece komai ba, Daddy dakejinsu yana murmurshi yace "Kace Captain Abbas din agida zaizo yadaukeka koh?" Muzammil yace "Eh Daddy,Wai yanason yazo kugaisa kuganshi kafin muwuce tare" Daddy yace "Allah yakawo shi Lafiya" Muzammil yace "Amin" Daddy yakarada "And finish eating quickly I've something for you awaje kada ya iso yayita jiranka" Muzammil yakai last spoon of hadadden jollof din Irish potatoes da Ummi tayi dayaji kayan hadi da ganyen alayyahu gakuma naman rago zuku zuku akai.

CAPTAIN MUZAMMILWhere stories live. Discover now