👨✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨✈️
Written by *Zeeneert*
*Zeeneert*@wattpad
*You might not be able to understand somethings indai baki/baka karanta Rayuwar bintu ba. This's the continuation of that book though a different story line somehow. Abunda kadai zan iya fada muku shine this book is connected to Rayuwar bintu. To get a better glimpse of what I'm writing currently I advise you read Rayuwar Bintu first. Thannk you and happy reading*. 😍
*Page Nineteen*
Muzammil kan dakalin data tashi kai yakoma yazauna yana nazarin abunda tayi mai just now, this's unlike Mami, she's not the Mami dayasani. Mami bata da rashin kunya dukda rashin Jin datayi a yarintar ta she'll never speak to her elder this way, she's a calm person,just as calm a bird. But then why will she react this way? Meyayi Mata dahar yayi triggering dinta tamai abu haka and as long as he could remember shidai baiga laifin dayamata ba. The last time dasukayi magana ma aishi yakirata kuma basugama magana ba tayi hanging off call din on him,yayita sake Kirnta alokacin batayi picking ba,yakuma mata text messages anma duk abanza........
Take kuma seya tuna abunda yafaru ranar,after the text message bekuma kiranta ba due to aiki da aka kirasu zasuje daganan kuma besake bita kantaba tsabar abubuwan dasuka shamai gaba seyanzu dasuka hadu anan. Lokaci guda yaji jikinshi yayi sanyi,aikobakomai Abba said she was not herself tana cikin damuwa Kuma yayi trusting dinsa ne because of how close he's to her shiyasa yafada masa dako wannan yaduba yayi tunani yasake kiranta. Yajima zaune gurin yana nazari harsaida Sagiruu yakirasa yana tambayarsa yana inane yazo su Ilham din sunfito. Yace "I'm somewhere around Sagiruu ganinan zuwa" daganan yakashe wayar yamayar aljihu yatashi yanufi gurin zaman nasu,ko Ina cikin campus din sabbin Lawyers da akayi swearing in dinne sanye da gown dinsu da wig celebrating with their Families looking so Happy and that reminds him of the day he became a Soldier too. He could just imagine how happy and proud of themselves they're now. A gurin zamansu yasamu su Mummy, Abba,Daddy,Ummi,Uncle Noor Attorney dakuma matarsa Hajiya Binta.
Gaidasu yayi duka cikeda biyayya suka amsa,ya dubi Ilham datasha kyau cikin lawyers gown da Wig dinta itama yace "Congratulations Our newest Barrister" Ilham na murmurshi tace "Thanks Sojan Gidanmu" dariya suka saki duka daganan kuma camera man yazo sukayiyyi pictures inda bayan angama daukan hoton kuma suka wuce can gidan Attorney inda za ayi Yar karamar walima. Atakaicedai ranar yini akayi ana taya Ilham murnar zama lawyer. Muzammil nalura dayanda Mami keta shasha mishi kamshi tana avoiding dinsa and he's been looking for chance dazasuyi magana besamuba.
Dayanma shida Captain Abbas suka tafi ganin Chief of Army dankuwa the following morning Daddy yace zasu wuce Yola duka,su Fa'iza dazasuyi hutu ne kawai za'a bari anan Abujan. Chief of Army was very happy to see them yakuma ceda Muzammil "If I'm to be sincere sanda nabaka two taxes dinnan bansama raina zaka iya ba. I just gave it to you dan innunamaka wahalar aikin dahar kake tunanin going beyond your level but then you proved me wrong in the end. You make the impossible possible and I'm really proud of that" Muzammil yayi murmurshi yace "does this means I can work on case na Malmal forest now?" Captain Abbas dakejinsu ya ware idanu yace "Are we going on another mission? Nidai gaskiya nagaji I want to go back to my wife, we are missing each other a lot" wani harara Chief of Army yasakar ma Captain Abbas yace "Abbas you're shameless. Kokunyata bakaji?" Captain Abbas yayi dariya yace "Chief danyen ciki garetafah,she really needs me around. Case din Enugun nan ma bansan zejima haka ba dabazanyi commiting kaina ba" Chief of Army yace "Anma ainacema it might take long" Captain Abbas yace "eh kafadamin ninedai bnyi tunanin it'll take as long as it takes dinba" Chief of Army yadubi Muzammil yace "I'm not sending you to Malmal forest yet,inason kasan yanayin aikin kasarnan sosai yanda inkajecan bazaka sha wahalar yin aikinba so already nasa Sunanka a list na new enlisted Soldier's dazasuyi aiki under me anan Abuja. You work here for two years daganan akwai 8months training daza ayi which will be held by the field marshal himself,acikin training dinne za acire Capable Soldiers akara masu matsayi. If you work hard and you're lucky you can become a Captain daganan se in turaka can kayi aiki" Chief of Army yadubi Captain Abbas yace "kaikuma I'm working on your transfer letter inkomai yagamu zantura maka gida. You're coming here too kuyi aiki tare nanda two months. You'll be the Captain leading their team" Captain Abbas da is confused yace "Bangane mekake fada ba Chief" Chief of Army yace "Bakason Karin girma ne? kafison kazauna as Captain all your life?" Cikin sauri Captain Abbas yace "No" Chief of Army yace "you then come and work here after two years din sekuje training din tare" Captain Abbas yace "But Chief matata f....."Chief of Army yayi murmurshi yana girgizakai yakatse shi yace "Allah yashiryeka Abbas. You can move here with your wife kasandai dole abaku gida anan Barracks" wani sanyayyar ajiyar zuciya Captain Abbas yasaki yace "Then I don't have problem working here" Muzammil girgizakai yayi yana murmushi.
