Page Eighteen

412 46 3
                                    

👨‍✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨‍✈️

Written by *Zeeneert*

*Zeeneert*@wattpad

*Page Eighteen*

Daddy yace "do you know what the time is right now,it's 3am Yusra. Muzammil must be sleeping by now" Ummi tace "I am feeling very restless Daddynsu Ameera. Inbankirashi naji yayake ba hankalina bazai taba kwanciya ba" Daddy yace "inkika kirashi kuma yaji muryarki shinasa hankalin tashi zaiyi most especially inyaji how worried you are. He might even decide to come home tomorrow yabar aikinsa,you clearly know who Muzammil Is when it comes to you" shiru Ummi tayi tana nazarin maganganun Daddy kafin can jiki sanyaye tace "Alright then,I will call him tomorrow morning" tajuya zata koma takwanta Daddy yayi sauri yai engulfing dinta in a very warm hug yana shafa suman kanta soothingly yace "you really need to stop worrying about Muzammil as if he's a small child. Muzammil is a grownup now and ontop of that he'll be starting a family soon sannan adduar damuke masa bazai taba fadi banza ba insha Allah" ahankali Ummi "Allah yasa" Daddy this time smiling yace "Amin"

****
Tsaki wanda ke driving akori kuran yasaki batareda yatsaida driving dinba yace "matsalata dakai Iliya kaikacika shirme wallahi tallahi. Agabankafa aka tabbatar ma Oga bayan tafiyar wadanda suka kawo kudin babu wanda yaje gurin" Iliya yace "to ai karar danajine yasa natsorata" wani tsaki drivern yasake saki yace "yo kana cikin irin wannan motar aiddole kaita fama da kara kuma kamanta hanyarnan duk duwatsune?" Iliya yace "hakane kuma,kasanni da tsoro shiyasa duk nadaburce" drivern yace " aiko gwanda karage tsoronkannan inbahaka ba wataran zaka jefakanka a matsala koka jefa mu gabadaya" gyada kai iliya yayi. Muzammil da sabir basusan sanda suka saki wani irin nannauyar ajiyar zuciya atareba,Sabir yace "it seems you are safe for now" jinjinakai kawai Muzammil yayi Sabir yace "as soon as you reached their destination your colleagues will follow suite,the Captain said I should inform you they re ready so karka damu" sake gyadakai kawai Muzammil yayi bece komaiba danko numfashi adole yakeyinta sabida tsoron kada akamasu plan din yaruguje,haka suka dinga tafiya cikin dajin harsuka iso bakin kwalta sukahau hanya. Sabir dake kallon direction dinda suke tafiya cikin computarsa yaceda Muzammil "I thought kidnappers usually stay in BUSHY areas but its seems these ones are going back to the city,this's the main road that will lead you to Ibadan" shidai Muzammil bece komai ba,yanadaiji Captain Nwachuku na kiran Sabir for update time to time harsuka shigo garin Ibadan,alokacinne kuma wayar Iliya tayi ringing. Drivern yadubi iliya yace "wayene?" iliya yace "Boska ne" sannan yayi picking yasa a handsfree. From the other end sukaje Boska na fadin "Wai inji Oga dan gusun uwarku ina kuka shiga ne yanata nemanku a waya baya samunku?" muryar Boska kadai zaisanar dakai ba mutumin arziki bane. Drivern yace "Dan shegiya munraba dare muna nausawa daji ta ina zaisamemu awaya" sekuma suka kwashe da wani irin dan iskan dariya atare. Boska yace "Ya toh yanzu kuna inane" Iliya yace "yanzu muka shigo gari" Boska yace "ina kundauko kudin babu wani matsala?" Driver yace "Eh" Boska yace "toh oga yace kusame shi acan Mainhouse da kudin yanzu muma muka iso third spot inkun gama dashi kafin kukaraso kukiramu mufito bakin titi zamu karbi mota mufita da Dan sa'a " Iliya yace "toh" daganan Boska ya kasha wayar. Sabir yace "Don't you think following them to the Boss house might be a bit dangerous?" shiru Muzammil yayi bece komaiba dukda shima yana wannan nazarin. Can Sabir yace "let me call your Captain and inform him about it,duk shawarar damuka yanke zanfada maka" Muzammil naji Sabir yakira Captain Nwachuku yamasa byanin komai harsuka gama sannan yadawo gareshi yace "he said when you reached there indai shiga da motar zasuyi kawai kasauka kajirasu awaje and In my suggestion you can drop the links there incase bakasamu kakoma cikin motar ba we can still trace them" gyadakai kawai Muzammil yayi. wani unguwa acikin garin Ibadan din suka shiga hakanan kallo daya zakama unguwar kasan unguwar talakawane sosai. Agaban wani rakwabben gida suka tsaya sukayi parking sannan suka fita suka shiga gidan Sabir dake kallon sunan unguwar a screen din computersa yace "I thought they are going to see the Boss yanaga kunshiga unguwar talakawa Kuma?" Muzammil yace "This means the Boss interact with them here" Sabir yace "bangane me kake nufi ba" Muzammil ahankali yace "It could be he's a well known Man anma sabida baiso a suspecting dinsa yasa yake zuwa nan yayi interacting dasu cikin dare tunda ba karamin case bane wannan and it could be talakan ne, he's making money out of this" Muzammil yafurzar da iskan bakinsa yace "Al amarin kasarnan se ahankali,it could anything Sabir. Allah ne kawai masani sesu dasuke abun. Mudai yanzu muyi rescuing innocent lives dincan shine target dinmu. Insuka shiga hannu dole asirinsu zaitonu" Sabir yajinjina kai cike da gamsuwa yace "Insha Allah" bayan nan bada wani jimawa ba sukaji anbude kofar gidan wanda hakan yasa Muzammil sake nutsar da kansa a bayan akori kuran.
Iliya Suka shigo suka tada motar suka bar unguwar, Muzammil naji iliya yakira Boska yace sufito bakin titi wai gasunan zuwa. Tafiya sukayi sosai harsaida sukasake fara barin garin Ibadan from the other end sannan can yaji sunsamu guri sunyi parking. Ashe sun iso inda su Boska ketsayesuna jiran sune. Fitowa sukayi a motar, Driver yabama Boska key din motar yana kallon victim dinda aka biyamai ransom din dake sume dukyakoma wani abu daban kamar ba Dan gatan iyayensa ba yace "Yanzu a Ina akace ku ajiye shi?" Boska yace "Anywhere! kawaidai oga yace karmuyarda mubari drugs din sugama aiki ajikinsa Yana hannunmu" Drivern suggestingly yace "Kawai kuna shiga gari kuka samu wani ghetto area kujefar dan shegiya kuyi gaba abunku kafin gari ya waye" Wani acikin samarin da kallo daya zaka masa kagane kabila ne dasuka fito tare da Boskan yace "Ai inaga hakan kawai zamuyi" cikin rakwababbiyar hausarsa yayi Magana. Iliya yace "Badai ku manta mana kayanmu a spot 2 badai koh?" Boska yace "nahada muku nataho dasu. Yana hannun Shark zaibaku" Drivern yace "Yanzudai ku saidare kenan inkuka shiga gari?" Boska yace "Eyi mana,aikaima kasan yanda tsarin yake" sekuma yanufi motar yana fadin "Baridai musa Kai kar plan ta rugurguje" ganin hakan yasa sauran samari ukun ma suka nufi cikin akori kuran suna rikeda victim din hannu. Biyu Suka shiga bayan motar ayayinda suka saka victim din a tsakiyansu ayayinda dayankuma yashiga passengers seat. Iliya da Drivern kuma suka sauka akwaltan sukafara nufar wata uncompleted Gidan Mai dake gefen titin dabazaka taba cewa akwai mezama cikinsaba tsabar how bushy the place is, gabadaya gurin zagaye yake da bishiyoyi,ciyayi dakuma fasassun blocks haka. Building din is Soo old dazai iya kawai shekaru goma ba asake bi takanshi ba dan har gininyafara rozayewa.

CAPTAIN MUZAMMILWhere stories live. Discover now