Page Twenty

565 71 17
                                    

👨‍✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨‍✈️

Written by *Zeeneert*

*Zeeneert*@wattpad

*Page Twenty*

Su Ameera na isowa gida dakinsu Surayya suka wuce and she was not surprised ganin Mami bata dakin. Side bag dinta ta ajiye sannan tafice a dakin. duba parlour da dakin Hajiya Binta tayi Mami batacan su Ummi ne kawai,takoma main parlour dinsu tasake dubawa nanma batanan dan haka seta fice a sashin nasu gabadaya. Harabar gidan tadinga bi tana dubawa,acan garden din gidan tasamo Mami zaune cikin wata yar rumfah na yan gayu dake zagaye da chairs and from where she was standing tana iya jiyo sautin kukan Mami. Jitayi gabanta yafadi sannan da gudu takarasa inda take tazaune gefenta tareda dafa ta tace "Sister In luuuu what are you doing here? I've been looking for you all over the House duk kintayarmin da hankali and why are you crying" kawai sejitayi Mamin tafada jikinta still crying.

Tace "Waye kike tunanin zaisakani kuka inba Yayanki ba? Hamma is rude,he doesn't care about me anymore,Ameera Hamma is a bad person now. Bayida aiki se sakani cikin damuwa" jiki sanyaye Ameera tadago ta daga jikinta tace "meya miki?" Murya karye Mami tace "Yadaina Sona, he's not the Hamma I know, he's changed totally. Tunda yadawo it's as if nikadai ke relationship din and when ever I complain sede yaita bani unnecessary uzuri,nazo nahakura nadaina complain dinma sede inyi fushi anma still he's acting as if besan komai ba,he was even telling me besan shine silar shiga damuwata ba" Mami batareda tadamu da hawayenta daketa zuba kan kuncinta non stop ba tace "I never know mutum kan iya canzawa in the blink of an eye,I never know ana fake promises,I never know wanda yake sonka yake tarairayarka lokaci guda zai iya canzawa. Da ace nasani,da ace nasan Hamma watarana zai canza daga yanda nasansa da bazan bashi zuciyata gabadayaba bare har yazo yana wahalar da'ita" Mami tadubi Ameera adan tsorace tace "Ameera kina tunanin Hamma daina Sona yayi yasa yakemin haka? Koyaga wani abu ajikina dabai mishi bane daya dawo shiyasa yacanza? Or am I not beautiful like before?" Takalli skin dinta tace "Kodan ni bakace ba fara kamarku ba?" Ameera batasan sanda taja Mami ta rungume ba tana hawaye itama tace "Stop this please Mami,stop lowering yourself,wayace miki Hamma yadaina sonki?he still loves you and he'll always do regardless of the way look and believe me you're just beautiful the way you're" Mami cikin kuka tace "I hope so dan inhakan tafaru bansan yazanyi da rayuwata ba. I can't live without him........."
Ameera tajima tana rarrashin Mami seda ta tabbatar tadaina kukan sannan tajata suka koma ciki. Sanda suka shiga dakinsu Surayya duk sunyi bacci,daga Ameeran har Mamin bawanda yake right state din sauya kaya zuwa sleeping wears,da kayan jikinsu suka kwanta kowa da irin tunanin dayakeyi a ransa. The following morning suka wuce Yola kuma koda suka isa basuwani zaunaba sukahau gyare gyaren sashinsu dan yayi kura sosai kasancewar sunkwana biyu baswanan dukda kuwa bawani jimawa zasuyi anan dinba,a plan din Abba Sunday in aka gama komai kan batun saka ranar ilham dasu Mami Monday morning sesu bi flight sutafi Maiduguri.

Ranar Mami batasamu zama ba se dare. koda takwanta bayan sunyi dinner dasu Abba a dining area tawuto daki donta huce gajiyar data diba gabadaya ranar setaji baccin yaki daukanta instead she kept overthinking on things currently happening in her life kuma kayan haushin duka tunanin nata revolves around one person. Dukyanda taso tayi diverting attention dinta abun yagagara,gashi takashe wayarta tunbayan datayi sallar maghrib sabida irin damunta da Muzammil yadingayi da kira,tasan intayi gigin barin wayar kunne tacigaba da ganin calls dinsa toh bazama tasan sanda zata aje makaman yakinta gefe ba tadaga shiyasama takashe wayar gabadaya,ata kashe dinma yanzu yaya bare ace tabar wayar akunne?tayi tunanin zuwa ganin Ameera anma tasan tayi bacci by now,its past 10pm afterall barekuma daman yau duk agajiye suke.

Juyi Mami tayi from the right to the left side of her bed but Muzammil cant just stop crossing her mind. Kwakwalwarta shiyake gani hakanan zuciyarta tsakasa dena tunaninsa. Tashi tayi tazauna akan gadon tana karema dakin kallo,idanunta ne suka sauka kan TVn dakinsu. Sauka tayi daga kan gadon taje ta kunna TV with the hope zetaimaka wurin keeping dinta company hartayi bacci unfortunately daya gama loading se ba subscribtion. Kashe socket din TVn tayi tafice a dakin daniyar takoma parlour gunsu Abba sedai tanashiga tatarar suma baswanan sunshiga sunkwanta though they forgot to switchoff  the lights.

CAPTAIN MUZAMMILWhere stories live. Discover now