Page Six

619 47 6
                                    


👨‍✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨‍✈️

Written by *Asmeeey_h (Zeeneert💕)*

*Zeeneert*@wattpad

*Page Six*

The following day Abba yasaka Ameer yakaisu Mami cikin gari ziyara gidajen yan uwansu dake wajen family house din,atsatsaye suka gaggaisa dasu kafin daga karshe wujajen sallar azahar sukaje gidan Aunty Amina inda ananne zasu wuni se yamma Ameer zezo yadaukesu yakaisu M.M Tumbido shopping mall Mami tasayama Muzammil gift dinsa.

Aunty Amina tana ganin sun iso tace "Amma dai dashirin kwanan ku kukazo koh?" Wara idanu Ameera tayi tace "Kwana kuma Aunty Amina? Muda gobeda sassafe zamu wuce lagos?" Aunty Amina tayi dariya tace "toh basai akaiku airport daganan ba ina kungama shirya kayanku?" Mami tace "Mudaman kayanmu ashirye mukazo dashi" Ameera tace "Nikam toh banshirya komai ba tukun" Aunty Amina ta harari Ameera tace "Da halamadai Ameera neman hanyar dazaisa karku kwannannan kikeyi" Ameera tayi dariya tace "Wallahi bahaka bane Aunty Amina" Mami tace "aibamuma tambaya ba yini kawai mukace zamuyi" Aunty Amina ta dawo da duban ta ga Mami tace "Auuu harda ke yanzu kuma? Toh anmadai wuni zamuyi hardare inma bazaku kwanan ba" Mami tayi dariya tace "Zamukai yanma kam anma banda dare. Uncle Ameer zezo yadaukemu dayanma yakaimu M.M Tumbido zansayama Hamma na gift" cikeda zolaya Aunty Amina tace "Myeey!Nyeey yarinya me masoyi kenan" Mami tayi dariya tana sa hannu a fuskarta wai ita kunya

Aunty Amina tace "Toh anma mezaki saya mai a M.M tumbido kuma?" Mami tace "writstwatch dai for now but may be innaje naga wani abu mekyau se inkaramai dashi" Aunty Amina tace "Mami ba acika sayan wristwatch yanzuba sosai. Akwai masu bussiness din packaging gifts haka varieties yanzu yawanci agunsu akesaya" Mami tace "Dame dame suke packaging toh. Ya abun yake?" Aunty Amina tace "it depends. Sunada gift box kala kala sewanda kika zaba" Ameera tace "This is a good idea but don't you think it's late? Gobe fah zamu tafi da sassafe?" Aunty Amina tace "It's not akwai kawata datakeyi a unguwar nan basai muje kugani tazabi wanda yayi mataba dantanadasu dayawa a ajiye" Excitedly Mami tace "Toh kutashi muje Aunty Amina" Aunty Amina da Ameera dariya suka saki

Aunty Amina tace"kai uwar zumudi! Aikya bari inkira inji ko tana gida koh?" Mami tatashi daga kujerar datake zaune tadawo tazauna gefen Aunty Amina tace "toh kirata don Allah Aunty Amina" Aunty Amina tayi dariya tace "ikon Allah. Sometimes  i wonder keda Muzammil waye yafi kaunar Dan uwansa Mami" Mami tayi murmushi tana mika ma Aunty Amina wayarta tareda cewa "Yanzudai kira matar Aunty Amina" Aunty Amina takarbi wayar tashiga contact dinta tanemo number matar tayi dialing still smilling tana al ajabin al amarin Mami da Muzammil din.

*Flashback*

Tatuno farkon shigowanta family din,lokacin aurenta da Mamman noor befi watanni biyar ba Mami tazo Yola hutu,kwatsam ranar Mamman noor yaje Family house din a weekend dasafe haka dazai tafi Mami ta dage seta bishi gidansa. Babu ko wanka haka Ummi ta hadashi da kayanta akan insunzo nan gidansa se Aunty Aminan tayi mata wanka. Ashe su Muzammil baswa gida sanda Mamman noor yataho daita,suntafi islamiyar safe dayake weekend ne and may be that's why she felt bored tadage seta biyoshi.

Seda suka koma gida suka tarar batanan nan suka hau tambayar Ummi ina Mami,Ummi tace "tabi Kawunku Mamman Noor suntafi gidansa" Muzammil hankali tashe yace "Ummi shine kika barta tatafi?" Wani kallo Ummi tama Muzammil din tace "oh da so kake inhana ta? Muzammil lafiyarka kuwa? Kobakaji nace gidan kawunku tatafi bane?" Muzammil yace "I heard it right Ummi" Ummi in desbelief tace "Tokuma shine kake Questioning decision dina?" Muzammil dakamar bazaiyi magana ba can kuma yace "Ba questioning decision dinki nakeba Ummi" Rai bace Ummi tace "Toh menene?"  Muzammil yace "Kawaidai naga bamuwani saba da ita matar Uncle Mamman din bane bare musan ya halinta yake dahar za adauki wani yaro agidannan abarshi yaje gidanta shikadai ya wuni" Ummi sakan baki tayi tana kallon Muzammil danta rasa gane ina yadosa,tsabar takaici batasan sanda tace "Abamusan halin nata ba muka ga Uncle dinnaku betabayin kibar dayayi yanzuba kafin ya aureta. Ko anfada maka kowa irinka ne dazaita isolating kanshi bayason hulda da mutane" Ummi tanuna Muzammil da dan yatsa tace "Toh wallahi kafita a idona kafita harkar yarannan indai tafannin shiga cikin yan uwane in bahakaba za ajimu" Muzammil yabudi baki zaiyi magana Ummi tayi sauri takatse shi tace "Bana son jin komai kawuce dakinka kayi wanka kazo kawuce masallaci lokacin sallar azahar yakusa" daganan Ummi taja hannun Ameera da Twins  dinta suka wuce daki dontayi musu wankar suma,alokacin ba a haifi khalifah da Sa'adah ba. Muzammil ashe kwata kwata maganar Ummi be gamsar dashiba,gani yake kamar bata gane inda maganarshi yadosa ba tayi misunderstanding dinshi.

CAPTAIN MUZAMMILWhere stories live. Discover now