👨✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨✈️
Written by *Zeeneert*
*Zeeneert*@wattpad
*You might not be able to understand somethings indai baki/baka karanta Rayuwar bintu ba. This's the continuation of that book though a different story line somehow. Abunda kadai zan iya fada muku shine this book is connected to Rayuwar bintu. To get a better glimpse of what I'm writing currently I advise you read Rayuwar Bintu first. Thank you and happy reading*. 😍
*Page Three*
Mami na barin parlourn Mummy tadubi Abba rai tace "Yanzu fisabilillahi Abban su Mami goyama yarinyar nan baya dakakeyi yayi daidai kenan?" Abba tashi yayi yadawo yazauna kan hannun kujerar da Mummy ke zaune teasingly yace "Yau kuma Abban su Mami nakoma?" Mummy tsabar takaici kasa cemai komai tayi kawai seta juyamai keya tacigaba da kallon TV abunta dukda kuwa ba abunda take ganewa da akeyi acikin Tv.
Hugging Mummy Abba yayi tabaya sannan yaje saitin kunnenta cikin rada yace "Okay I'm sorry. Let's be serious now" itadai ba tace masa komai ba
Yatashi daga bayan ta dayake zaune yadawo yazauna kan daya one seater dinda yake gefen wanda take zaune yace "Fatima fadamin miye damuwarki? Why don't you want me to be sharing my children's problem with them? Miyasa bakya buying idea din yanda nake hira da Mami akan saurayinta because I'm very sure Muzammil is not your problem,I'm very sure yanda Mami take agurinki haka Muzammil yake agurinki. Ina da tabbacin abunda zakisoma Mami bazaki kima Muzammil ba and if that's the case I don't think you've a problem with their relationship" Abba yadan numfasa sannan yakamo hannun Mami yasaka cikin nashi yana massaging matasu soothingly yacigaba da magana "Inkuma matsalar ki dan inajan Mami ajiki tana fada min komai game da sauranyinta ne kike gani baidace ba then let me remind you that firstly addininmu is not against it al adace kawai tamu anan arewa da aka dauketa inmutum bebiba toh bashida kunya kuma baitaso daga gidan mutunciba and I'm surely not going to follow that tradition. Bana tunanin akwai alakar datakai na Yara da iyayensu kuma inbamujasu ajiki munji matsalarsu ba waye zaijasu ajiki? We should leave them suje sudauki shawara gun wanda bamu da tabbacin they'll give them the right idea ko bazasu basuba? Regardless of wanda Mami zata aura koda yaushe I'll be by her side and advise her rightfully as a Father. Kai ba Mami kadai duka Ya'yana haka zanmusu and believe me you'll surely be proud of who they'll marry because with us by their side bana tunanin zasu taba fadawa hannun wanda baidace ba" Mummy dakejin Abba ganin yagama concluding komai batareda yasan asalin abunda yake going a mind dinta ba yanata blabbering tace "Nifa bawannan bane damuwata Yaya" Abba yazuba mata idanu curiously yace "Then what's your problem?" Mummy tace "kamar yanda kace I've no problem with Muzammil infact I'll be the happiest woman on earth indai abunnan yafaru under the condition akwai yardarsu duka because I know who Muzammil is,he'll be the best husband every woman could ever ask for. Maganar Jan yara ajiki kuma kodaya banida damuwa da wannan kokai yakamata ace kasan wannan because we're raising them together,they're an amanat to us and we promise to never play with this for we all want the best for them"
Mummy ta numfasa tace "Matsalata dayace Abban su Mami. Matsalata shine yanda Mami take rawar jiki akan Muzammil wanda inaganin amatsayinta na mace baidace ba. yakamata ace tanada alkunya da kara akan abunda takeso dankuwa kunya adoce ga kowacce diya mace. Ama ajiye wannan agefe,what if Mami kadai kewannan haukar? What if Muzammil does not feel thesame way? inma he feels thesame way din what if shi Son da yakeyimata bekai wanda ita takeyi mishi ba? All I'm saying here is i dont want our Daughter to be having high hopes akan abunda batada tabbacin zata sameshi and on the other muma muzama muna supporting dinta instead of mu nuna mata gaskiyar al amarin which in turn she might be the hurt in the end" Abba dayazuba ma Mami idanu gabadaya yarasa metakeson infering mishi yayi squeezing forehead dinshi yace "Fatima what makes you think that way? Wai kinmanta irin alakar dake tsakanin Mami da Muzammil ne tun suna yan yara? Kinmanta yanda kowannensu baya iya yin nesa da Dan uwansa regardless of suna thesame roof or not? Kinmanta how many phone calls sukeyi per day? Kinmanta yanda basuda abokin hira,sharawa dakuma tayajuna farin ciki daya wuce junansu? Like seriously if atleast baki manta wadannan ba bansan dalilin dazai sa kiyi thinking negatively ba"
