Chapter eleven

589 10 1
                                    

🤍Dr.BOBBY🤍

By Aysha Rano✨

Wattpad@aysharano22

11

Bayan sati hudu...

Yau tuesday Aysha na zaune cikin dakinsu kan study table ta dora macbook dinta akan table din tana kallon wasan Manchester United da Liverpool live...sai ihu takeyi tana nishadi duk ta cika dakin nasu da ihu sbd best player dinta Pogba gana performing well...yana ta6a ball zata hau ihu yanxu ma daddagewa tayi ta kwalla wani uban kara tana fadin"Goaal..yes yes..go on senior Man..go ahead"...Billy data fita karatu tun daxun sbd exams da suka fara jiya ta shigo dakin rungumeda katon text book dinta a kirji...ta karasa ta ajiye text book din kan shelve snn ta shiga rage kayan jikinta tana hararan Aysha tace"duk kinbi kin cikama mutane daki da ihu sai kace a kanki aka fara kallon ball"...Aysha da gaba daya hankalinta ke ga abinda take kallo ta saki wani smile tace"bazaki gane bane Billy wani hadadden ci Ronaldo yayi yanxun nan...and kinsan waye yayi assist?.."sake ta6e baki Billy tayi tana daura towel a jikinta tace"ya wuce Martial ko Rashford...ko kuma wnn gantalallen Lingard din"...tace"to duk basu bane Pogba ne..kuma gaskia kika sake cewa Lingard dinmu gantalalle za'aji kanmu dake a hostel din nan"...sake ta6e baki Billy tayi tareda shiga bathroom...har ta fito daga wanka hajia indo na nan inda take tana kallon ball dinta...ihu kuma ba fasa yinshi tayi ba saidai Pogba bai ta6a ball amma sai tayishi...Billy tayi banza da ita ta gama shiryawa abunta snn ta shiga kitchen ta hado corn flakes ta fito...tana zaune tana sha wayanta yayi kara...ta dauka ganin  one of colleagues dinsu dake cikin hostel ne...tambayanta yarinyan keyi yaushe zasu fita karatu dan duk aka fara exams suna haduwa suyi karatu gaba saya su 'yan class dinsu dake cikin hostel din su 15...Billy ta amsa da bata sani ba su tambayo Lamido...tana tsaka da kallonta mutum biyu suka shigo dakin...daya daga cikinsu tace"Lamido ya mgnr karatun mu na yau ne?..kowa yana Common Room fa ku biyu kawai ake jira"...san juyowa tayi tayi musu kallo daya duk hankalinta naga kallon da take sam bataso a wuceta tace"safiyya dan Allah kuje ku fara da Billy ana gama wasan nan zan zo"..tana rufe baki Billy tace"babu wani farawan da zamuyi kawai idan bazaki koyawa mutane ba ki fada musu ba sai kima hanya hanya ba"...ta fada tana wani basarwa tasan tunda ta fadi bazata iya cigaba da kallon ba dan a dunia ta tsani mutum yace tayi mishi wulakanchi taki koya mishi wani abu...harara sosai ta sakarwa Billy kafin ta juya tana dubansu tace"ku bani 5 minutes plss ana tafiya half time zanzo"...Billy ta juyar da kai tana kunshe daria dama tasan maganinta knn...kaman yanda ta fada ana tafiya half time din ta mike ta fita hajia Bilkisu tabi bayanta...gaba daya sauran sun taru a Common Room din su biyu kadai ake jira...dakin yanada girma sosai snn da akwai expensive set of kujeru masu kyau a ciki hadda su tv da fridge da standard ac inshort dai babu abunda babu ciki har su curtains da center table like normal parlor dai sosai...each apartment sunada Common Room dinsu da bama wani zama ciki sukeyi ba sai idan abu ya kama irin haka...bayan sun zauna Billy tace"to yanxu da wanne ya kamata mu fara"...da sauri wata tace"mu fara complicated midwifery dan Allah...daxun dana daukoshi zan fara karatu har wani hazo hazo naga ina gani sbd tsabar bana fahimta"...gaba daya sunyi na'am da haka dan haka suka fara da shi din...course outline dinsu suke dauka sunabi one by one suna explaining snn duk wanda yakeda tambaya ya fada a amsa mashi...suna gamawa dashi sukayi other course din da shima zasuyi exam dinshi gobe snn suka watse.

Washegari bayan sun fito daga exam Aysha ta shiga kiran Sa'eed da tun safe bata ganshi ba...yana dauka tace"bestie where are you?.."yace"ina downstairs...kun fito daga exams?.."tace"eh..bari muzo downstairs din"...tana kashe wayan ta dubi Billy tace"muje yana kasa"...Billy ta wani hade rai tace"wai me zaiyi miki ne da kiketa nemanshi tun daxu?.."Aysha bata ce mata komai ba taja hannunta suka sauka kasa...can wajen wasu flowers masu kyau suka hangoshi yana zaune da wata class mate dinshi da alama yana koya mata abu ne...karasawa wurin sukayi suka zauna shi kuma ya sallami yarinyan da suke tare snn ya shiga kallonsu with a smile yace"so how was the exams?..Aysha tace"exam Alhamdulillah besty ya naka?.."yace"it was fine"...kallon Billy dake duba littafin hannunta yayi yace"so Bilkisu ya exams?.."tace"lafia lau"...ya kalli Aysha suka hada ido snn ya sske cewa"sai wani hade rai kikeyi sbd kin ganni...ki kwantar da hankalinki munayin counsil bazaki sake ganina ba"...ya karasa mgnr kaman wani abun tausayi...lokaci daya sai Billy ta dago tana kallonshi...idan akwai abunda ta tsana bai wuce yayi mentioning counsil exam ba duk sai taji jikinta yayi wani sanyi...ganin yanda ta kura mashi ido suka sake hada ido da bestyn shi sukasa daria...bayan sun gama yace" my Mom will be coming tomorrow.. hope zakuje ku gaisheta?.."da sauri Aysha tace"of course zamuje mana bestie..Allah ya kawota lafia...and yauwa bestie zaka kaimu lalle ranan Thursday idan mun fito daga exams...kasan cikin week din nan zaa fara bikin Adda Ruky"...yace"na sani besty amma baki ganin zaku samu matsala idan aka ganku da lalle?..nasan kinsan cikin ethics dinmu hadda kin applying wadan nan abubuwan"...tace"i know besty amma bansan ya zanyi bane...tun Thursday fa zaa fara bikin kuma ni bazan samu zuwa ba sai friday kaga banida time din yin lalle da sai na bari idan mun koma muyi...besides nafi son lallen kanawa yanxu..yafi namu kyau"...bai sake cewa komai ba kawai ya girgiza kai dan yasan tunda tasama ranta sai tayi lallen nan duk abunda zai fada ma ba changing mind dinta zatayi ba.

🤍Dr.BOBBY🤍Where stories live. Discover now