Chapter twelve

1K 19 4
                                    

🤍Dr.BOBBY🤍

By Aysha Rano✨

Wattpad@aysharano22

I dedicated this whole page to my darling small mom🥰❤️Hajia Fiddausi Musa Kibia aka Mrs MD aka Maman Mufeed da Mufeedah🥰❤️Ina roqon Allah ya biya maki dukkanin buqatunki na alkhairi Aisha Indo loves u so much🥰❤️

12

Washegari Friday zasuyi final paper na first semester level two knn..zasuyi hutun two weeks snn su tafi clinical posting...tun wajen 7 suka baro hostel zuwa cikin makaranta..daga ita har Billy murna suke zasuje gida dan ko weekend sun kwana biyu basu je ba...kafin time din exam yayi provost ya kira wayanta yace tazo yanason ganinta...babu wasting of time kuwa taje office dinshi yace list din yan class dinsu yakeso ta bashi yanxun nan...ta juya zata fita ya dawo da ita ya mika mata pen da paper yace ta zauna nan ta rubutasu yasan zata iya tunda ba wani yawa garesu ba...ba musu ta amsa ta zauna ta fara rubutawa shi kuma Nur yacigaba da aiki a Laptop dinshi...a hankali Bobby ya turo office din ya shigo...idanuwanshi basu sauka ko inaba sai hannun Lamido da lallenta yayi wani moroon yanata shinning abunka da farar fata...ranshi yaji ya 6aci sosai like how dare this girl apply henna a hannunta bayan tasan baya cikin ethics... har ya karaso cikin parlon basu sani ba sai kawai sukaji yace"keh.."a gigice ta dago tana kallonshi..fuskan na sarari yace"bakuyi professional ethics bane?.."voice dinta na dan cracking tace"mun...yi"yace"then why did you apply this rubbish a hannunki?.."tayi shiru kanta kasa tana 6oye hannunta...Nur dake kallon abokin nashi da mamaki yace"C'mon Bobby ni banga wani abu anan ba..maybe kafin su tafi clinical posting ya baje so relax "...a fusace ya juya yana kallonshi yace" amma kai kanka kasan duk wayan nan abubuwan is prohibited a profession dinta koba a clinical area bane"...shiru kawai Nur yayi yana kallonshi..baisan why he easily gets angry when it comes to her ba..he remember yanda yayi acting ranan da sukaje hostel...ita kuwa Aysha daure fuskanta tayi tana dan turo baki har yanxun kanta kasa dan ko a mafarki batason sake hada idanu dashi...(note:nasan wayansunku will be like ya zaayi a hanata yin lalle sai kace a secondary school..well duk wanda yayi health institution yasan banbancinsu da secondary school dan kadan ne coz sunada strict dokoki snn kuma akwai ethics so ba yanda zaayi mutum yazo yana yin anyhow a irin wnn makarantun sbd suna dealing da lives of many people..da akwai rules da dole mutum sai yabi while in school ko kuma clinical area..na farko dai applying lalle is prohibited especially during clinical posting..snn ba'a sanya kayan ado musamman duk wabi abu da zai dauki hankalin patient ta hanyar sound dinshi ko wani abu shiyasa ake sanya uniform and ko takalmi bada kowanne ake zuwa ba dole sai preferred wanda aka za6a..irinsu zobe su agogo da sauransu suma duk are prohibited sbd suna iya daukan hankalin mara lafia shiyasa ake fara training mutum ya saba tun a school kafin ya tafi clinic..so i hope u understand dan nasan wasu zasuce wnn ta cika tsanani da yawa ko kuma ace tana rubuta abunda ba haka bane bayan haka tsarin kudan duk wani health institution yake saidai wasu sufi wasu tsanantawa)...karasawa yayi cikin office din ya tsaye nan inda take zaune snn yace"a ka'idar wnn abun da kikayi suspension za'a baki kuma bazaki dawoba har sai ya baje amma yanxu tunda you are going for holiday punishment dinki shine bazaki rubuta exams dinki na yau ba"...a rikice ta dago tana kallonshi idonta har ya ciko da hawaye...kallon nata yakeyi shima aikam nan da nan tayi kasa da nata don bazata iya daukan wnn kallon nashi ba...Nur ya taso daga seat dinshi ya zagayo inda yake yace"Bob me kakeyi ne haka pls?..meyasa bakajin mgn?.."a fusace yace mishi"ita why bazaka tambayeta meyasa batajin mgn ba?..meyasa ta cika fitina duk wani abu da tasan zai ja mata matsala bazata hakura dashi ba"...shiru gaba daya sukayi suna kallonshi...shidai Nur har yanxu bai dena mamakin wnn behaviour din nashi ba...shi kuwa ganin kallon da yake mishi ya karasa ciki ya dauki wani file akan table dinshi snn ya juya ya fita daga office tunda dama abunda ya kawoshi knn...kaman jira takeyi ya fita ta saki wani kuka mai ciwo...Nur ya dawo kusada ita da sauri yana kallonta a hankali yace"Lamido stop crying plss...dont cry"..girgiza kai kawai take as tasan idan daddy yaji an hanata rubuta exam sbd lallen da tayi applying fada ne zata sashi kilan ma saiya hada da duka..sam ba mai daukan iskanci bane shiyasa take mugun tsoronshi...ganin yanda take kuka Nur ya sake kwantar da murya yace"dan Allah stop crying kinji...duk wnn abun da kikaga yanayi baikai zuciyanshi ba...yanxun kije can office din nashi ki bashi hakuri"...yana rufe baki ta dago a razane tana kallonshi...sai kuma ta hau girgiza kanta tace"Sir bazan iya zuwa ba...inajin tsoro"...yace"don't be..ba abunda zaiyi miki inshaAllah believe me...kawai idan kinje ki kwantar da muryanki kice yayi hakuri dan darajar Mummy da Daddy na tabbata idan kika fadi haka zai hakura"...shiru kawai tayi tana kallonshi kaman bataji me yace ba...saida ya sake mata mgn snn ta fita daga office kaman mara lafia...secretary dinshi na ganinta tace ta jira ta fara mishi mgn...landline dinshi ta kira ta fada mishi yanada bakuwa kai tsaye yace a barta ta shigo...saida ta gama goge tears dinta snn ta shiga office din kai a kasa kaman munafuka...kanshi na sunkuye yana signing wasu papers so bai ga wanda ya shigo ba...ta karasa gaban table dinshi ta tsaya gabanta sai aikin faduwa yake...batasan why take tsoron bawan Allahn nan ba dan duk yanda takai da son ta bude baki tayi mgn kasawa tayi...kawai imagining take ta koma gida daddy ya samu labarin an hanata exam sbd tayi lalle...duk wnn abun da take baisan tana tsaye kanshi ba saida ya gama signing papers din ya dago...mamaki ya kamashi sosai dan baisan itace bakuwar ba...idanunta rufe suna fitar da hawaye sai bakinta daketa motsi kaman tanaso tace wani abu...kallonta ya tsaya yayi da kyau irin kallon da bai ta6a yima wata mace a dunian nan ba...tun daga kan idonta da suke rufe har zuwa kan lips dinta dake shinning as a result of hawaye daya wankesu har yanxun kuma basu dena motsi ba...haka nan yaji wani irin sanyi na rufe mishi jikinshi...irin internal sanyi da mutum keji idan yana fever...ya dauke kanshi da sauri sai kuma yaji hadadden zafi yana maye gurbin sanyin daya faraji...ranshi ya 6aci sosai jin yanda temperature dinshi ke raina mishi hankali...yanxun nn yakejin sanyi after a minute kuma ya farajin zafi...ita kuma har yanxu taki bude ido tana tsaye tana karanta mishi Yaseen cikin zuciyarta wai ko Allah zai dorata a kanshi ya janye abunda ya fada...ganin bayan sauyin temperature har mood dinshi ma ya fara sauyawa gata kuma ta wani yi mishi tsaye a kai kaman wata soldier ya sake dinke fuskanshi tsaf snn yace mata"keh.."a hankali ta bude idonta ta dora kanshi sai kuma ta sauke da sauri tana kwa6e fuskanta irin yanda babies keyi idan zasuyi kuka ganin wnn kallon data tsana yakeyi mata...kirjinta har bugawa yakeyi dan tsoro ta rasa wane irin magic mutumin nn keyi dake sanya mata tsoronshi haka...shidai Bobby baki da hanci ya saki yana kallon ta6ara iya ta6ara...yanda tayi da face dinta dama kana gani zakasan sanrgatacciya ce ta ajin farko ma kuwa...ranshi yaji ya sake 6aci dan a dunia ya tsani shagwa6abbun yara wlh...ya tsani yaga an zubama yaro ido yana zuba iskanci son ranshi baza ayi mishi fada ba sunan wai ana sonshi...can kasan makoshi yace"spoiled brat"...a fili kuma komawa yayi yayi relaxing kan kujeranshi still yana kallonta yace"leave my office if u don't have anything to say"...da sauri ta shiga girgiza kai cikin stammering tace"Sir...am...sorry"...wani kallo yake binta dashi before yace"what did u said?.."ta dan turo baki tace"i said am sorry"...tana rufe baki yace"sorry for yourself..now leave"...shima yana rufe bakin ta hade hannayenta alaman roko tace"Sir dan Allah...dan annabi..dan darajar Mummy da Daddy kayi hakuri"...shiru yayi yana kallonta totally speechless as ta fadi biggest weakness dinshi...in his entire life bashida weakness daya wuce parent dinshi likewise his strength especially Mummy that is still alive...ko ba'a fada ba kuma yasan aikin Nur ne wnn and he will definitely have to deal with him...ganin yanda yayi shiru ya kurama spot daya ido ta sake karya muryanta tace"Sir Please!.."wnn kallon dai data tsana ya watsa mata kafin ya nunata da finger dinshi strictly "but this should be your last...i promise duk na sake ganinki dashi you'll face the consequences"... tun bai rufe baki ba tace" nagode Sir..thank you so much"...bai sake cewa komai ba sai kofa daya nuna mata...ta dan ta6e baki tana goge tears dinta snn ta juya ta fita cikin ranta tace"inyamurin banza".

🤍Dr.BOBBY🤍Where stories live. Discover now