28

29 3 0
                                    

28

LATYFAH IMAM

Nana Diso

  Tunda naji sun canza harshen su zuwa fulatanci sai na daina fahimtar abunda suka faɗa nan nashiga tunani wato dan uwa dai sia dan uwa yanzu tagama zagina amma tana can tana tayani bawa baffa hakuri, hawaye ne yaƙe zubomin tsananin kunya da takaici ya mama ye zuciyata, Mijina yasaba cemin idan baki gyara alaƙarki da iyayenki ba fatima bazaki taɓa jin daɗin rayuwarki ba! Tabbas bancika diya tagari ba nakara tabbatarwa ayanzu, duk irin arzukin danake ciki banda nawa wanda na mallaka bantaba tunanin iyayena ba sai ma gudunsu da nakeyi sau da dama ina jin mumy tana hidintawa kishiyar mahaifiyarta nayita mamaki ashe haƙan shine tarbiya, shekaru na sunzama na banza kenan? Sautin muryar fulani naji tanafaɗin " Kukan me kakeyi ne ? Bagashi na samo maka tuwo gidan ardo ba? Kallonta nayi inajin tsananin muzanta Allah sarki uwata kullum cikin kokarin mai zanci take kayanta da sai sallah da suka mutu su tabani nake sawa, kukan dana fashe dashi yasata nufoni tana faɗin " Fadimatu bakiyin shiru ne? Idan maganar da dan uwanka yagayamaka ne kayi hakuri kaji tafaɗa, samun kaina nayi da rungumeta itama jinayi ta rungumeni duk kunya irin ta fulany Amma akaina bata jin wannan kunyar! Iyaye iyaye nafaɗa da muryar kuka. " Inajin yayata tafito ta ƙalli fulani dani tace " Yanzu sai ki rungume yarinyar da batasan ciwonku ba? Wallah kayi mutumin banza fatsime arzukin ki na banza ne wallah, ashekara kyazo ki gaida iyayenki amma saboda bakida mutunci baki zuwa,Falalu na yana  burni yana aiki zayayi kudi dani da fulani da baffa mu koma burning bani barin iyayena ahaka, kuka nasaka musu sosai Amma sai naga hankalin baffa yaso yafi fulani dan faɗa yarufe yayata dashi yace " Shi samun nutsuwata shine Bunda yakeso bawai arzukina ba. Wallahi ban kyauta ba tsantsa. Baffa kaini gidan ardo zanga ardo danAllah. " Muje in rakaki yafaɗa yana bani hijjabi muka huce, " DanAllah baffa kayafemin karkayimin baki danAllah sharrin shaidan ne." Murmushi naga yayi yace " Ya jiƙin Abdulkarim? Kina masa addu'a fatsima?" A firgicena na jiyo..

*****

Asanda na buɗe idona sai najini kamar ba'a cikin duniyar ba, gaba daya jiƙina yasaƙe ganin nurse kusa dani yasani daga idona na ƙalleta, " Sannu madam please tashi in taimaka miki kiyi wanka thank god bakisamu yanka ba." Da kyar ba miki ina kallonta nashiga ciƙin bandaƙin saukar tafashashen ruwan zafi ajikina yasaƙani jindadi sabon pad da pant nagani wanda nayi mamakin a'ina iyami tasamesu haka dai nagama tsaftace jiƙina nafito amma inajina awata sabuwar duniya ganin nurse din takara shigowa hannunta dauke da jariri yasani murmusawa kaɗan inajin yanayin kumburin da fuskata tayi, mikomin shi tayi tana faɗin kyakyawam baby kamar you're not his mother tafaɗa da alamar zolaya, bugun zuciyata ne yaƙaru ina zuba idanuwana aƙan jaririn, digar hawaye ƙan kyakyawar fuskarsa yasani ɗan zabura ina dora hannu na goge masa, cikin raina kuwa ni ƙadai nasan abunda naƙe saƙawa idan nagayamuku kamar yaran nan da babansa to zan iya boye wani abun amma indai ƙunsan mahaifinsa to tabbas zaku iya cewa photo copy ne! Alamun motsinsa yasani faɗin Noor a hanƙali tana dagoshi tashiga kwararo masa addu'oin da batasan adadinsu ba. " Maman boy please kibashi yasa mana." Naji maganar nurse din daga sama. A kunyace nashiga zame zip dina sai naga takaraso tana tsokanata ta zugemun! " wayyo Allah na." Itace ƙalmar dana faɗa a sanda baƙin noor ya sauƙa akan fatar breast dina. YaaAllah nafaɗa inajin radaɗin zafi da saukar zazzabi jiƙina sanda yafara zugar zuwan Nonon nawa. Sai da yagama sha sai kuma yashiga bacci Nurse tace nafito za'a canza mana daƙi.Mamaki bai gama kasheni ba sai da na hango wani lumtsetsen gadon yara agefen gadon asubutin ga kuma akwatuna kusan guda uku sabbi fil sai ƙyalli sukeyi, cikin sanyi jiƙi na karasa daƙin ashe hameed na gefen kujerar da iyami taƙe sallah, cikin sanyin muryarsa naji yace " yakikeji?" Ban amsa masa ba sai ganin ya dauki Noor yasaka aciƙin wannan gadon, abun mamaki bai kamani ba sai danaga gadon yana irin jijjiga jariri alamun juyawa na zuba ido ina mamakin lamarin dan nataba ganin wata tayi posting a Instagram, sautin muryar iyami naji tana faɗin ana miki yajiki kinyi shiru latyfah? Itama ido kawai nabita dashi bance komai ba na kwanta aƙan gadon ina neman in samu bacci, iyami kenan batasan ƙalar radaɗin da zuciyata taƙeyi ba batasan irin zafin danakeji ba, Kallon yarona ya ƙoremun kaso 50 na damuwa na ɗan wannan yaro ya huce ace jinin abdul sai dai ace mai kama da abdul sak, daga sama sama naji yana faɗin hajiya Bari naje zantawo da dady, To sannu da kokari Hameed Allah yasaka da alkhairi.  Wannan kalmar bakaramin batamin rai tayi ba haƙan yasakani buɗe idona nace " Iyami bakya gudun wulakanci? Ko kinfiso adinga tozartamu dan mu talaka ne? Wannan kayan da suka kawo na roƙane kokuma ina bukata me isa baza'a barni nayi rayuwata ba ? Baza'a dubi maraici na ba? Abunda yabani mamaki shine Ganin hamid yafasa fita ya jiyo zuwa gurin gadon nawa! Tsugunnawa yayi yana ƙallona yace " Na rokeki da girman Allah kisawa zuciyarki nutsuwa, Nasan ahalina sun zalunceki amma kisani Dadyna baisan komai ba? Tsananin kaunar da dadyna keyimiki bantaba ganin irinta ba idan ba akan ɗa da uba ba, Amma saboda ke ya huƙunta farincikin rayuwarsa! Baisan komai ba, sannan ki saka ƙanki acikin rigar ummyna da ƴan uwana idan kece akayiwa ɗanki haka yaya zakiyi? Wanne hukunci zaki dauka? Kowannen su yayi bisa rashin sani, hatta ita yarinyar data kashe Abdul yanzu haka ana ƙan binciƙenta, domin komai yabayyana ta camerar da dady yasaka agidanku, kidaina fargaba kisawa ranki salama kaddara ce tazo a haka kiyi fatan ƙin cinyeta Allah yabaƙi lafiya yakuma rayamana dady yayi masa albarka komai da zamuyi hakkin mu ne muyi muku daga ke har mai sunan dady." Mamaki da rudani nashiga nafarko yace sunga komai ta camera nabiyu kuma yace mai sunan dady? Wanene haka. Tsananin bacin ran da Iyami take ciki naga tazauna sai kuma naji sautin kukanta, Duk da baccin da nakeji sai naji nakasa nutsuwa nashiga faɗin iyami kukan mekikeyi dan Allah?. Latyfah ko kina ganin na matsantawa rayuwarki ne in fita ? Ina tunanin zan koma kauyen mu kawai ko haya na nema. Idanuwa na zuba mata nace " DanAllah ki daina maganar nan?" " To yanzu nafisa saboda Allah antaɓa rama  Alkhairida sharri? Yanzu alhaji mei lema ko naman jiƙinki ya yanka zaki zageshi ne? Abunda yayimiki a rayuwarki abunda yakeyiwa yaransa ne? Kokuma iyayenki sunyi miki? Kada kizama butulu , kada ki dora laifin da ke kanki baki isa ki goge shi ba? Ko kinsan gobenki? Kokuma akwai wani bawa da zai cutar miki ba da izinin Allah ba? Wallahi ko kallon banza kikayi masa zan iya cewa banyafemiki ba? Inason maganar shigarki prison da komai ki shafeta kamar yadda aka shafeta yanzu, inaso kidaina blaming na kowa akan hakan." A hankali nashiga raira kuka ina faɗin kiyi hak'uri iyami wallahi banƙijin maganarki ba naƙasa ne zuciyata takasa ɗauka zafi nakeji in nagansu. To kiyita ambaton Allah tashi kici abincin ga shayin tafaɗa tana mikomin duk yadda nakejin bacci haka na tsaya naci abincin dan bakaramin daɗi yayimun .

********

Ihu da karar da suke tashi acikin daƙin yasaka mutanen daƙin taada hankalinsu kalmar da daya daga ciƙi yaƙe faɗa yana gwara ƙansa a bango yasa ma'aikatan ciki taimaka masa " Ku saƙeni inasonka itace itace wallahi itace bazan iya rayuwa babu ita ba itace itace yasaka wata razananniyar ƙara!!!.

LATYFAH IMAMWhere stories live. Discover now