30

27 3 1
                                    

30

LATYFAH IMAM

Nana Diso

Dan girman Allah kiyi haƙuri! " Are you mad? Haƙuri abeg ajiyemin ɗana kifita kafin inyi miki hauka!!! Me zakuyi da yaron monkey? Kokuma fatty? In banda daƙikanci ta'ina akataɓason ɗa ba'a son uwarsa. Jiƙi asubule tafita daga ciƙin daƙin Nikuma Na Mike duk da ɗan jirin danakeji Naje Na dakko ɗana Na rungumeshi Ina jin tsananin ƙaunarsa! Da tausayinsa loƙaci guda!. Kwanciya Nayi tare da saķashi agefena ina mai masa addu'oin da duk suƙazo raina. Ganin Ahalin nan akusa dani tabbas zai saƙani aikata abunda basa taɓa tunani, dole na roƙi likita ya sallameni yau ɗinnan.

  Alhaji kayi haƙuri danAllah kasan yarinta tana damunta. Hajja ce tayiwa iyami wani ƙallo kamin tace " Wannan shi ake kira da sanin mutuncin ƙai tayaya zasu tozartata kuma tayi shiru sai kace batada zuciya ajiƙinta Ni naga kokarinta dama ta'iya barin mu mukaga ɗanta." Hajiya danAllah kidinga sanyaya abun Yanzu Ni ina nake da laifi wallahi duk Na damu sau uku ina mata magana Tana share ni hajiya." A'a mai lema ai kafi kowa laifi da ace ka tarbiyantar da matanka ladabi ai da basu zama haka ba! Sunayin abu sai kace jahilan farko kada wannan zabiyar matar taka taji labari." Shiru shidai yayi dan bazai iya barinsu wannan gidan ba yafison yayi yadda zaiyi su koma gidansa." " Hajiya babu komai Ni bazantaba riƙe latyfah ba ɗiyar imam ta huce wulakanci agurina, DanAllah hajiya inaso ku koma gidana da zama." Shiru iyami tayi da harga Allah itama bataga dacewar haka ba Amma sai tace " To Alhaji bawai Naƙibani Amma dadai mun zauna a muhallin namu Na yanzu wallahi wannan ma da kukayi mungode sakayyar Allah ta tabbata agareku." " Dan Allah hajiya kutaimaka." " kai kama kabi abun ahankali mana yaushe tayi haihuwar?". Laila ce ta nufo gurin iyami tana kuka tace " Iyami danAllah ki tayani bawa anty latyfah hakuri munyi kuskure kuma bazamu kuma ba.Wallahi inajin Noor har ciƙin raina danAllah. Iyami dai shiru tayi batare datace komai ba. " Babu damuwa zata saƙi jikinta."  " Dady Ni abarni anan danAllah." Wani mugu. Ƙallo yajefa mata da yasata yin gefe kusa da Aliyu da abun duniya ya ishesa dan shiƙam yau yakara yadda Allah dayane dan ganin ɗan latyfah ƙadai yaishi mai hanƙali wa'azi. Abni Naam ummy. " Kasan gidan ne?" Ummy can layin ne ai babu nisa." " Nana to shige muje ummy tafaɗa tana kallon Nana. Ummy inajin tsoro bamsan ya latyfah zata daukeni ba zatayi.." Yusuf daķe driving yace " explain your self that's all." Ko da suka karasa sun tarar da gate din gidan arufe.Yayanmu kaga gidan nasu a rufe. Wayarsa ya dauka batare da yace komai ba yashiga ƙiran Barrister salisu bugu daya yadauka " Sir barka da rana." " Barrister gamu gidansu latyfah imam but kofar gate din a rufe taƙe." " Eh tana asubuti ta haihu."
Wanne asubuti ne Barrister? Yusuf yatambaya nan yasanar dasu asubutin suka kama hanya. Murna a fusƙar Nana har sai data rungume ummy.

  **

Anƙawomiki abinci bakici ba Latyfah hameed yafaɗa yana tsareta da idanuwa. Kallonsa tayi tace " menene damuwarka da ƙin cin abinci na? Lokacin da kuka kaini gidan yari me isa baku damu da rayuwar da zanyi ba? Sai yanzu dana haihu zakuzo da yaudarar ku? To wallahilazim babu wanda ya'isa ya ƙarbi Noor a hannuna. Wani shegen ƙallo yashiga yimata. Cikin rashin jin dadin maganarta kuma ta sunƙuyar da kanta hawaye na zubar mata wallahi sun cuceni tafaɗa aranta ita kadai tasan irin zafin datakeji acikin ranta akan wannan ahali. Tissue ya miko mata ciƙin sanyin muryarsa yace " Ƙarbi ki goge hawayen nan kokuma Ni nagogemiki yanzu." Jin furucinta yasata saurin karba tana gogewa. " kina buƙatar hutu wannan masifar da faɗa ba naki bani ba, kitashi kici abincin bani dadyna yafaɗa yana karbar Noor ita kuma ta dauki abincin tafaraci.

****

Me kake sanar dani ? Umar me kake faɗi? Haihuwa?
Mai kama da Abdulkarim wallahi hajiya nima kinga ina lagos ban saniba yanzu naga aliyu ya dora ki duba whatsapp dinki, kashe wayar tayi jiƙinta na rawa tashiga whatsapp dinta ganin fuskarsa yasa gabanta faɗuwa! Wannan ai Abdulkarim tafaɗa tana kiran lambar dady ciki. Sa'a yau kuwa yadaga, " Barkanka da rana ashe munsamu karuwa mashaaAllah yaro sak Abdulkarim." Murmushi taji yayi kamin yace " Na yafemuku abunda kukayimin kudawo." Wani dadi taji acikin ranta tace " Indawo naji kace Alhaji ka maidani?" " Eh Na maidaku duƙanku." " Kai mungode Allah yarayamana jiƙanmu tafada tana kashe wayar.

*****

Fulani kibarni zanyi danAllah ammay tafaɗa tana dauƙar karan. "Nifa banson ka wahala bansin ka wahala baka iya irin aikin nan ba kabarni nayi fatsima." " DanAllah kibarni nayi fulani nima nasamu lada tafada tashiga haɗa karan da bakaramin wahala yabata kamin ta hurashi ba, ta dakko tukunya cikin awanni da bazasu gaza 1 ba tagama tuhun da miyan kuka, zafi idonta yashigayi saboda hayaƙin data shaqa. Zo ki zauna fatsima zamuyi magana baffa yafada yana nuna mata gurin zama. Ita yaro yarinyar da mai sunana ta aura tanada ciki ne?" " A'a batadashi.." Fatsime kaji tsoron Allah kasan jikan bai mutu ba. wanne jikan naka?

Kuyi hakuri da wannan zuwa gobe nadanyi busy ne

LATYFAH IMAMWhere stories live. Discover now