SHIMFIDA

199 1 0
                                    

💖DR NAMEER💖
  {Forced Apart}

Written by Zaynabyusuuf ✍🏼

Bismillahir Rahmanir Rahim....my fans I'm back again with another interesting story that'll get you in suspense from start to finish and every other emotion.a captivating story of romance,passion,Guilt,heartbreak,love and mystery.saide banyi alkawarin happy ending ba but I'm certain baxakuyi dana sanin karantawa ba.

Ahankali ta bud'e manyan lumsassun fararen idanunta,long and curled eyelashes dinta na motsi sama da kasa her heart trembling lokacin da Ummy tace"tell me what your problem is?"ta jefa mata tambayar looking confused,ajiyar xuciya Lujain ta sauke ajejjere without saying a single word.Ummy tace"meyasa xaki ma rayuwar ki haka lujain?you're too young for Aliyu,he's 58years for crying out loud"xafafan hawaye ne suke saukowa daga idanun Lujain,batayi kokarin cewa komai ba saboda batada abin cewar,but one thing she knows for certain shine babu abinda xai canxa ra'ayinta akan Aliyu,tana sonshi tana kaunarshi kuma xata aure shi koda gabadaya duniya xasu xama against the marriage!.fashewa da kuka Ummy tayi saboda hukuncin da Lujain ta yanke ma rayuwarta,she's so against this marriage amma yaya xatayi da kafiya da nacin Lujain???yarinya sai taurin kan masifa wacce take ganin ta isa da kanta,she didn't even confide with ummy ta yanke hukuncin Auren Aliyu,cikeda kunar xuciya ummy ta mike tsaye sabbin hawaye masu xafi suna xubo mata tace"Lujain ke yarinya ce,akwai ranar da xakiyi nadamar decision dinnan,akwai ranar daxakiyi dana sanin amincewa auren Aliyu,so save yourself the agony ki fasa aurenshi tun lokaci bai kure miki ba,I don't know why nake having weird feelings akan aurenki da Aliyu which I'm certain baxai bada outcome me kyau ba"goge hawayen dake xubo mata tayi tacigaba da cewa"bazan miki dole ba Lujain,duk hukuncin da kika yanke ma rayuwarki daidai ne,addua kawai xan biki da ita saboda koba komai you're my daughter kuma hakan baxai taba canxawa ba"tana gama fadin haka tabar parlon Lujain ta bita da rakiyar idanu,saide maganganun Ummy basuyi tasiri acikin xuciyar ta ba,she's sure going to marry Aliyu no matter what the consequences might be,kuma tana fatan hakan ya xamto alheri acikin rayuwarta.!!!

Scandinavian styled sitting room ne with earthy muted tones,natural materials,clean lines and minimal ornamentation,Alhaji Aliyu na xaune asaman gray velvet sofa wacce ta karawa sitting room din upscale and sophisticated vibe,nesting coffee table ne atsakiyar parlon sai faux fur stool agefe for extra seating.dayan gefen kuma art for walls ne dayayi beautifying gallery wall din....Saliha ce ta shigo parlon bakinta d'auke da sallama kanta akasa ta ajiye medium size Regina Andrew multi-tone bone and brass double handle serving tray asaman nesting coffee table.Noritake luxury tea cups and kettle ne asaman tray din,bakin Saliha na shaking tace"good morning daddy...."Aliyu was lost in thoughts shiyasa ko shigowar Saliha bai ji ba balle kuma gaisuwar ta.ya fada can duniyar tunanin rayuwarshi,beneath his breath ya furta "i want to put an end to my suffering,misery and loneliness...."da farko yayi tunanin ya bar komai ta fannin soyyyah da xamantakewa tun rasuwar Aisha,he exhausted everything,xuciyar shi taxama tamkar filin da babu komai acikinta sai bakin ciki da damuwa,Aliyu has withdrawn from the outside world after his wife's passing,ya maida hankali akan raising yaran shi.along the line ya hadu da Lujain,yarinyar data haskaka duhun rayuwar shi da mafi hasken haske,she brought so much light and happiness to the darkness of his life.tun farkon haduwar su yayi realising ita din ta dabance,but ya kasa yadda da hakan.alokuta mabanbanta yana fada ma kanshi alak'ar su ba me yiwuwa bace,but she changed him from the inside,ayanxu baxai iya rayuwar da babu Lujain acikinta ba,ahankali ya runtse idanunshi dasuka cika da ruwan hawaye,repeatedly yake cewa"I'm sorry Aisha,I'm sorry...."kana ya kife medium size hoton ta asaman table domin lokaci yayi daya kamata yayi opening new chapter acikin rayuwar shi mai cikeda farin ciki.saide babbar damuwar shi ayanxu sune 'ya'yanshi,da wata fuska xasu kalleshi?anya ma xasu fahimceshi?will his children support him?ajiyar xuciya ya sauke domin ya rigada yayi making decision dinnan for the betterment of his life and future.idan ayanxu basu fahimce shi ba xasu fahimce shi anan gaba,domin time has a way of changing things,kuma yanada yakinin dole suyi having peace da decision dinshi sooner or later saboda babu mahalukin daya isa ya canxa mishi ra'ayi akan Lujain,he doesn't care about the age difference,abinda yake gaban shi shine lujain loves him sannan shima yana bala'in sonta!!!!.from afar Aliyu ya hango Nameer dake shigowa cikin parlon,yana sanye da offwhite versace outfits da suka fito da asalin kyan shi mai matukar daukar hankali da shagalta mai kallonshi,saide fuskar shi ahad'e take babu fara'a balle murmushi asaman ta.ya xauna yana facing Aliyu dake karantar yanayin shi,murya asanyaye yace"Nameer look i understand your point but I've made my decision loud and clear,nothings gonna change my mind ".murmushin takaici Nameer yayi kana yace mishi"i wish you all the best"Aliyu yace"Make daneen understand too...."yana gama cewa haka yabar parlon,Nameer ya bishi da rakiyar idanu cikeda mamaki mai tsanani ganin gabadaya ya canxa,soyayyar Lujain ta rikirkita mishi lissafi,ayadda ya fahimci Aliyu can go against the whole world akan auren nan!!!.

Hakika So yana canxa mutum,saide Aliyu da Lujain sun manta cewar soyayyah tana da tata k'addarar!!!tambayar anan itace mecece kaddarar soyayyar Aliyu da Lujain?

Dr Nameer na kudi ne,pay 500 to have access da labarin,i promise baxakuyi dana sanin bin wannan tafiyar ba,pay into 6319878551 Zainab Yusuf fidelity bank and send your proof of payment via 09037909996.

Share fisabilillah🙏🙏🙏

DR NAMEERWhere stories live. Discover now