PAGE 14

90 1 0
                                    

#A captivating story of romance,betrayal, passion,guilt, heartbreak,love and mysery.

💖DR NAMEER💖

By Zaynaabyusuuf ✍🏼

PAGE 14

Cikin xaxxak'ar voice dinta mai hautsina mishi lissafi da wargaxa mishi tunani Lujain tace"Nameer wait!".lumshe idanu nameer yayi yana jin voice dinta kamar kid'an algaita acikin kunnuwanshi,so soft,so sweet and soothing.ahankali ya juyo ya xuba manyan fararen idanunshi asaman fuskarta yana kallon lujain kamar sabon maye,kallo yake mata mai cikeda birgewa kamar ranar yafara ganinta arayuwarshi.god knows har cikin ranshi he wants to ignore her amma wallahi ya k'asa.baice mata komai ba illa kallonta dayakeyi kamar xai cinyeta danya ayayinda ta sauke doguwar ajiyar xuciya saboda kalamai sun gushe mata she's short of words,bata san me xatace mishi ba hasalima batasan dalilin kiran sunanshi datayi ba.brain dinta daina functioning properly tayi illa tsayawa data yi still kamar statue tana kallon shi...ganin she was lost in thoughts yasa ahankali ya sauko yayi closing gap din dake tsakaninsu har suna iya shakar numfashin junansu.wata sassanyar ajiyar xuciya nameer ya sauke lokacin da yayi breathing in lavender scent din lujain,acikin wani satisfying yanayi ya tsinci kanshi aciki mara misaltuwa.tabangaren Lujain ita kanta kamshin nameer ya gigita mata lissafi da nutsuwa,both of them are lost acikin mayataccen kamshin junan su.cikin wata irin romantic voice me sanyaya xuciya da sa xuciya tai laushi nameer yace"your eyes,your lips are like a flame of hell calling for my love...." shiru yayi tareda sakin wani dan iskan murmushi sannan yacigaba da cewa"there is something in you that I couldn't know,that leads a person to inevitable madness,ina so nayi ignoring dinki but baxan iya ba.can't you see I'm in pain?in so much pain to be precise amma kin toshe kunnenki kin rufe idanunki bakya tausayina even though ba haka bane acikin xuciyar ki.why are you punishing yourself?why are you punishing us?"cikin yanayin rashin jin dadi take kallon nameer xuciyarta na breaking into tiny pieces,bata san meyasa nameer keda soft corner acikin xuciyar ta ba.hasalima maganar shi direct take sauka acikin xuciyarta harma tana jin cewar bata kyauta mishi ba,at this point mugun tausayinshi takeji saboda ta yarda nameer na sonta dari bisa dari.murya can kasa Lujain tace"I'm sorry nameer,i gave what you requested a deep thought banga way out ba.the only way out shine kayi hakuri,Allah will give you someone far better....."saurin dora hannunshi yayi asaman lips dinta furiously,afusace yace"don't you dare say that again....kada ki sake hadani da wata mace in bake ba.nafada miki haka earlier and I'll repeat for the second and last time,karki kuskura ki k'ara min magana irin wannan,i repeat never in your life Lujain.I'm yours,ni naki ne ke kadai".runtse idanu Lujain tayi so many thing going on in her head.sunfi three minutes basu ce ma juna komai ba kawai suna tsaye awurin kowa da tunanin dake ranshi,idan ka gansu dole su burgeka they look so cute together.beneath his breath yace"my lujain,the woman of my dreams,I must say you're exhilarating,astonishing and breathtakingly beautiful.you're mine"ya fada softly yana pressing hannunshi dake saman lips dinta.yacigaba da cewa"mine alone,now and forever.Mine,whether you will it or not. I want to own you..."yayi maganar tareda wrapping hannunshi akan waist dinta.dogon Numfashi lujain ta sauke batace komai ba har lokacin yayinda nameer lean down and kisses her,his fingers moving rhythmically ajikinta.his other hand scoops her hair off her head and holds her head in place.harshen shi mirrors the actions of his fingers,claiming Lujain!.Sosai nameer yayi focusing on her mouth,then back to her eyes again,then back to her mouth."lujain "yayi whispering so softly not even sure bakinshi yayi motsi.yacigaba da cewa"sometimes love can be messy,and that's okay".kamar wacce yayi ma magic yaga ta daga mishi kai alamar ok can kuma tace"let go of me nameer kada aganmu".like a good boy yace"ok"....yana sauke hannunshi aka bud'e entrance door din gidan,cikin tashin hankali xuciyoyinsu skips a beat alokaci daya musamman Lujain da gabanta ke faduwa yana luguden daka.nameer ne yayi jarumtar shimfida murmushi asaman fuskarshi yace"welcome back daddy,yanxu muke maganar ka da Lujain ".shiru Aliyu yayi for some seconds yana kallon both of them can yace"thank you son,something important came up shiyasa ban dawo a time din dana fada ba".sai alokacin Lujain ta juyo da murmushi asaman fuskarta kana tayi hugging dinshi tace"welcome bubbba na,you're so missed "murmushi Aliyu yayi yace"i miss you more my Lujain,my beautiful baby girl...."ya karashe maganar yana pecking lips dinta....ya ilahi i wish xakuga nameer alokacin yadda ya birkice ya fita hayyacinshi saboda tsantsar bakin ciki da bakin kishin dake addabar xuciyarshi.kallo daya yayi musu yaji kamar ana xuba garwashi acikin kirjinshi xuciyarshi kamar xata tarwatse.da wani irin sauri ya hau sama kamar xai tashi sama ko bi takansu daneen dake mishi magana baiyiba ya shiga part dinshi tareda banging door kamar xai karya kofar.wurgi yayi da wayar shi yana kai-kawo acikin parlo bai tab'a jin xuciyar shi na xafi da k'una irin wannan ba.His heart thuds in his chest saboda bakin ciki ahaka ya shiga bathroom yayi lafiyayyan relaxing wanka with different thoughts suna xarya acikin restless mind dinshi.cikin white balenciaga top da black jeans ya shirya kafafunshi farare kal-kal sanye da black color hermes sandal sannan ya feshe jikinshi da different exotic perfumes irinsu Prada,Fendi and versace.black color jacket ya dora asaman kayan sannan ya sauka main parlor.akan dining ya tarar dasu axaune Saliha da miss maryam na serving dinsu Aliyu yace"ga nameer din ma yaxo "yayi maganar yana sakin broad smile saboda Allah kadai yasan son da yake ma Nameer arayuwa.agefen Aliyu ya xauna asanyaye Aliyu yace"what's wrong with you nameer?"faking smile nameer yayi yace"bakomai dad..."kallon nameer Lujain tayi yayinda wani abu ya darsu acikin xuciyarta,saurin lumshe idanu lujain tayi saboda ita kanta tana ji ajikinta aduk lokacin da idanunsu ya sark'e acikin na juna.tana cikin wannan yanayin taji sallamar Liyana atsakiyar kanta.da gudu ta mike cikeda tsantsar farin ciki tace"my twinny...."!da karfi tayi maganar sannan sukai hugging juna hawayen farin ciki ya xubo ma both of them.murmushi Aliyu yayi nameer dai kallon su yayi yana mamaki kamar ba twins ba,ahankali ya furta"fraternal twins indeed".farin cikin da Lujain ta tsinci kanta aciki ko Aliyu bai tab'a ganin irinshi ba ta xaunar da Liyana sannan suka gaisa da Aliyu.acikin kallo daya zaka tabbatar da Liyana da Lujain differs sosai,most especially a halayyar su.cikeda girmamawa liyana ta gaishe da kowa na parlon hatta miss maryam da Saliha mai aiki.yadda take respecting mutane dole ya burgeka unlike Lujain.rigar dake jikin Lujain ta kalla tana mamaki saboda bai kamata ta rinqa yin kalar dressing dinba kodan nameer dake cikin gidan wanda ya kasance ba muharramin ta ba.kamar ance ta juya taga nameer ya xuba ma Lujain mayataccen idanunshi yana kallonta kamar his life depend in that kallo,ji tayi gabanta ya fadi.truth to be told bata ji dadin kallon dayake ma Lujain ba.hannun liyana Lujain ta rike suka wuce part dinta inda aka jera ma Liyana varieties of foods fara daga appetiser,main dish da desserts.suna shiga part din Lujain liyana tace"Lujain meyasa kike kalar dressing dinnan??..."wani kallo Lujain taima liyana sannan tace"abinda xaki fada min kenan after one and half month of not seeing me?".Liyana tace"I'm sorry twinny ba haka bane.just that banji dadin kallon dana ga nameer na miki bane ta dalilin kayan da kika sa,kinsan fa shi ba muharramin ki bane kuma xuciya batada k'ashi,shed'an kadan yake jira ya buga ma mutum ganga shiyasa nake so ki kiyaye don Allah..."cikeda damuwa written all over her face liyana ta karashe maganar.Lujain ta sauke ajiyar xuciya sannan tace"tohm naji.yanxu dai me xakici?is it the lasagna or shepherds pie?afghani rice or chicken Kabsa?da wanne xaki fara?"murmushi liyana tayi tace"oh Lujain nayi missing dinki like crazy,I'm so lonely ".cikeda damuwa Lujain tace"I miss you more liyana kuma kullum kina raina.har yanzu ummy na nan da halinta ko?"cikin karyewar xuciya liyana ta gyada mata kai tace"saima abinda ya karu,I'm so sad addua kawai nakeyi nasamu rislama acikin xuciyata."Lujain tace"khair in shaa Allah twinny.Allah ya kawo miki miji kema kiyi aure ki huta".murya can kasa-kasa liyana tace "amin my love".murmushi Lujain tayi ta xuba musu abinci liyana tace"nayi mamaki banga kinyi qiba ba"Lujain tace"so kike nayi qibar?"liyana tace"ehh mana,hakan ne xai tabbatar da Aliyu na kula dake".dariya Lujain tayi tace"marriage is beautiful but overrated ".ihu liyana tayi tace"liar! Shine kika manta dani".duka Lujain ta d'ala mata tace"eat your food joor "dariya liyana tayi suka cigaba da cin abinci suna hira.

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Dec 30, 2023 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

DR NAMEERWhere stories live. Discover now