💖DR NAMEER💖
By Zaynaabyusuuf ✍🏼
PAGE 12
Ahankali yet majestically Nameer ke kai-kawo acikin bermuda blue parlonshi that exudes comfort,softness and silkiness.parlon excites every sense from smell to touch.abin daya faru daxu ne yake mishi amsa k'uwwa suna dawo mishi daya bayan daya kamar alokacin Lujain ke fada mishi maganar.lumshe idanu yayi voice din Lujain mai matukar dadin sauraro ne take dawo mishi sabuwa dal acikin xuciyar shi,cute lips dinta d'an madaidaci yake kallo alokacin data furta"i thought it would be over nameer,nayi tunanin ka fahimci grievous mistake dinda kake shirin aikatawa.now listen to me carefully,not all scars heal haka xalika not all sins are forgiven kamar wannan sin din daka aikata yanxu.karka manta halaccin da Aliyu ya maka tun kana xanin goyo.he raised you with so much love,yana sonka yana kaunar ka tamkar yadda yake so da kaunar 'ya'yan daya haifa.he raised you da dinbin amana da yarda.Aliyu ne ya xama gatan ka ya mayar da kai mutum.Aliyu trust you so much more than yadda yayi trusting dina Nameer, da wannan cin amanar xaka saka mishi?wannan shine halaccin daya kamata ka mishi afterall abubuwan daya maka arayuwa?"kalaman Lujain ne ke dawo masa suna sauka daya bayan dayan acikin xuciyar shi saide he had felt nothing.yana matukar son Aliyu beyond imagination amma hakan baisa yaji wani iri ba acikin xuciyarshi saboda yayi making decision dinnan already.hasalima series of excuses yake hadawa acikin xuciyar shi trying to keep this betrayal from becoming a painful burden on his conscience.assuring himself he has done nothing to lay the grounds for this betrayal to take place.ya manta cewa nadamar duniya yatsa daya ake sawa abaki a ciza,nadamar lahira kuma duka hannu biyu ake sawa a ciza.akwai wani abu agameda lujain daya ke sa Nameer yakeyin crazy things,soyayyarta ta rufe mishi idanu baya ganin gabanshi bare bayanshi,bayaji baya gani,tamkar makaho ne acikin duhu baisan idan yake jefa kafafuwanshi ba haka xalika ya manta girman laifin dayake kokarin aikatawa.saide awannan gab'ar fatanshi da burinshi shine Lujain tayi accepting soyayyarshi,rashin aikata hakan tamkar ta kashe shi ne batareda d'igon jini ba saboda yayi naxari mai xurfi da fad'i gameda hakan kuma xuciyarshi ta tabbatar mishi Lujain yake kauna in this life and he should do anything humanly possible ganin ya mallaketa.doguwar ajiyar xuciya ya sauke kana ya xauna damuwa da fargaba written all over his face.wayarshi dake gefe yake pressing ahankali yashiga gallery yana kallon pictures din Lujain dayayi storing...everything about her na masifar burgeshi,every detail dinta is astonishing and mind blowing.Lujain is the perfect girl for him ya sake tabbatar da hakan axahiri.hakika love makes you do crazy things,insane things.abubuwan da ashekaru dari masu xuwa baxaka taba yadda zata aikata ba kamar yadda ancient Greeks sukace love is insanity,it is the taking over of a rational and lucid mind by delusion and self-destruction.you lose yourself,you have no power over yourself,you can't even think straight.nikuma nace aduk lokacin da bawa ya nesanta kanshi da mahaliccinsa ta hanyar rashin axkar da karatun Alqur'ani,ya daina neman yafiyar ubangiji da rokon Allah ya tsare mishi imanin shi ya kara mishi tak'awa da tsoron Allah alokacin ne xai dinga haduwa da abubuwa kala-kala na rayuwa.
tabangaren Lujain bata tab'a tsintar kanta acikin tsaka mai wuya irin wannan ba.takasa thinking straight tunda nameer ya bayyana mata sirrin dake cikin xuciyar shi.dafarko she was in denial phase,kanta ya kasa daukar abinnan mai kama da almara,tayaya ma nameer xaice yana sonta?awani dalilin?miye ribarshi idan ya aikata hakan?wannan tambayoyin ne suka ja ragamar tunaninta xuwa acceptance phase,shide nameer said what he said yanxu dabara ya rage wa mai shiga rijiya...long breathe taja saboda kanta ya kulle bata san abinda yakamata tayi ba adaidai wannan gabar gashi damuwar hakan ta addabi xuciyarta ta hanata sukuni tun dazu take juyi takasa bacci.cikeda damuwa ta mike xaune gabanta na tsananin faduwa,acikin wani yanayi ta tsinci kanta mara misaltuwa kuma har lokacin maganar ciki da Aliyu yayi na makale acikin ranta,wata xuciyar tace da ita"are you sure you're ready for this?"...uban tagumi ta xabga saboda har cikin ranta wallahi bata son ace tanada ciki kamar yadda Aliyu ke hasashe.she didn't see this coming anytime soon duk da bata dauki mataki akan hakan ba.jikinta na b'ari ta jayo wayarta tayi making appointment da gynaecologist dinta batareda Aliyu ya sani ba,hasalima batayi niyyar fada mishi xataje asibiti ba domin she wants to be 10 step ahead of him akan xancen cikin,kuma daga wannan karon xata dauki mataki saboda Allah ya gani bata shirya fara haihuwa ba.she wants to heal first before having kids domin ta samu damar kulawa dasu yadda ya kamata.saida tayi deleting appointment din sannan ta ajiye wayar tana shafa goshinta alamar damuwa tayi mata yawa.cikin rashin xato da tsammani taji Aliyu yace"baby girl are you okay?"da bala'in sauri ta juyo tana kallonshi can dai ta gyada mishi kai alamar Ehh kana ta bud'e ruwa tasha alamar abinda ta tashi yi kenan.keenly yake kallonta ya tabbatar something is bothering her,shiba yaro bane da ace yayi auren wuri daya haifi wanda suka girmeta nesa ba kusa ba.abin dake damunshi shine meyasa xata mishi hiding problems dinta??tun daxu abin ke damunshi saidai baxaka fahimci hakan asaman fuskar shi ba.ahankali ya jawota jikinshi ya rungumeta tsam-tsam ajikinshi kana ya dora lips dinshi asaman nata.lumshe idanu Lujain tayi shikuma yayi owning lips kissing her passionately yayinda dayan hannunshi ke shawagi asauran parts of her body.tunda ta lumshe idanu bata sake motsawa ba Aliyu ne keta neman hanyoyin faranta mata rai,atunaninshi making love xai rage mata damuwar dake addabar xuciyrt,little did he know that daurewa kawai takeyi bata ce mishi komai ba saboda she respects him alot.ahankali yace mata"calm down baby girl dita,farin cikina,my everything in this world.kill your papi mana..."yatsine fuska tayi tace"papiii me kakeso?"murmushi yayi yace"your love baby girl dita"tace"you've it all..."murya ararrabe yace"show me what you got"...tace"you lead i follow papi na..."murmushi yayi yace"thanks for trusting me xan baki mamaki"murmushi kawai lujain tayi batace komai ba.saide truth to be told Aliyu ya kunce mata hadda,abubuwan da suka wanxu between them is unexplainable saboda kunyar da lujain taji wallahi kamar k'asa ta bud'e ta shige.different naughty Aliyu tagani not the gentleman Aliyu,sometimes tayi dariya most times kuma kunyah takeji fiyeda misaltuwa.Shide Aliyu he made sure ya mantar da ita damuwar datake ciki.koda ba duka ba ya rage kaso mai yawa atunaninshi kenan.
YOU ARE READING
DR NAMEER
عاطفيةA captivating story of romance,betrayal,passion,Guilt,heartbreak,love and mystery.