PAGE 11

26 1 0
                                    

💖DR NAMEER💖

By Zaynaabyusuuf ✍🏼

PAGE 11

cikin tsananin b'acin rai da takaicin da Lujain bata tab'a tsintar kanta aciki ba take kallon nameer dake tsaye yana dafe da kuncin shi idanunsu sark'e acikin na juna.rage nearly consumed her tace"how dare you bastard?"tayi maganar cikin daga murya on top of her voice molten anger rolling through her,jijiyoyin kanta sun mik'e idanunta sunyi jajur with so much agony tayi maganar saboda nameer ya gama kunce mata hadda...cikeda masifa tace"kasan me kake fada kuwa nameer?are you crazy?mahaukacin ina ne kai?is something wrong with your upstairs?dan iskan inane kai?"idanunta arufe take xaginshi kamar ta rufe shi da duka haka takeji ga wani xafi da xuciyarta ke mata saboda bakin ciki da takaicin daya mamaye mata xuciya baki daya..pointing dinshi tayi da fingers tace"stay away from me nameer,stay away from me fucking idiot! "ta karashe maganar tana watsa mishi kallon banxa kallon tara saura kwata kana ta tofa mishi miyau afuska tace"stay away from me...."ta maimata mishi akaro na uku,with so much seriousness tayi maganar babu digon wasa acikin maganar tata kuma har lokacin idanunsu asarke yake acikin na juna,abin daya daure mata kai shine babu alamar fargaba ko tsoro a idanun nameer,wani irin kallo yake jefa mata wanda ta kasa gane kanshi hasalima slowly ta shiga spacious bathroom dake office ta tsaya still tana kallon fuskarta acikin mirrior musamman bakinta da nameer yayi owning wanda yayi jajur saboda owning lips dinta yayi bana wasa ba.rage pulsing through her veins hawayen bakin ciki suka zubo ma Lujain ta kunna motion tap tana wanke bakinta da dukkan karfinta tana kuka kamar ranta xai fita.bata taba jin tsananin bacin rai ba irin wannan,saboda nameer disrespect her beyond words.yaci mutuncinta kuma ya wulakantata,saboda tsabar iskanci har yanada audacity din cewa yana sonta despite her being his uncle's wife.sonta fa yace yanayi?bayan haka harda owning lips dinta saboda tsabar wulakanci da iskanci.tana kuka take wannan tunanin harta kammala wanke bakinta ta fito daga bayin jiki asanyaye ga mamakinta bata tarar dashi  acikin office din ba.sassanyar ajiyar xuciya ta sauke kana ta xauna asaman couch ta ciro wayarta daga cikin jaka tana ta kallon wayar takasa dannawa saboda mamaki da damuwa.abin daya faru ne yake dawo mata xuciyrta na k'una takaicin nameer na mamaye mata xuciya baki daya....Usman driver ta kira bugu daya yayi picking tace mishi yazo ya mayar da ita gida.bata jira amsar shi ba ta kashe wayar tareda xabga uban tagumi abubuwa masu yawa suna mata yawo azuciya.ta yaya xata fada ma Aliyu abinda nameer ya mata?idan ta fada mishi xai yarda da hakan duk da batada evidence?koda ace tanada evidence it'll take time for Aliyu to digest it saboda yasan yadda rayuwa ta canxa xa'a iya photoshopping komai ayi ma mutum sharri.yaxama dole ta ajiye batun fadama Aliyu agefe xuciyarta ta bata shawara,saide dole ta tashi tsaye akan nameer ta yadda koda wasa baxai sake marmarin gwada abin daya aikata ba daxu.tana cikin wannan tunanin nameer ya shigo fuskar shi ahade kamar hadarin gabas.kallo daya ta mishi ta ga he wasn't remorseful akan abinda ya aikata ko kadan.hakan ne ya ba Lujain matukar mamaki ta saki baki tana kallon shi har lokacin daya xauna suna facing juna...ahankali yace"why won't you listen to what i say Lujain?kin dauka da wasa nake yi ko kina tunanin na haukace ne?"yacigaba da cewa"I'm in my rightful self Lujain ,my heart is breaking,shattered and torn amma duk da haka soyayyarki still lingers acikin xuciyata.beneath the words i scream and shout.ki yarda dani our souls are entangled within and without "yakarashe maganar yana kallon Lujain data daskare awajen saboda tsananin shock din maganar shi.bai damu ba ya cigaba da cewa"my passion for you is fierce and true.a love that simmers with heat and hue.i'll stand by you through all life's tests,I'll fight for you,I'll depend you always,I'll never let you go no matter how much you try to...you can't escape from my love.....You must allow me to tell you how ardently I admire and love you...."ya mike tsaye cikin yanayin garari kamar sabon mahaukaci yace"i offer you my hand,my heart and share of all my possessions...would you please pass through life at my side?to be my second self and best earthly companion?"...cikin tsananin tashin hankali Lujain stand trembling,her heart thuds in her chest with so much pain tace" i thought it would be over,nayi tunanin ka fahimci grievous mistake dinda kake aikatawa,bari kaji not all scars heal haka xalika not all sins are forgiven kamar wannan sin din daka aikata yanxu.karka manta halaccin da Aliyu ya maka tun kana xanin goyo...he raised you with so much love.yana sonka tamkar yadda yake son 'ya'yan daya haifa.he raised you da dinbin amana da yarda,ya nuna ma duniya cewar shine uban daya haifeka.Aliyu ne ya gatanta ka ya mayar da kai mutum.Aliyu trust you so much more than yadda yayi trusting dina.da wannan cin amanar xaka saka mishi arayuwa?wannan shine halaccin daya kamata ka mishi afterall abubuwan daya maka?"bakin Lujain na rawa take maganar saboda ita kanta ta girgixa da girman abinda nameer ke shirin aikatawa ga wanda ya raineshi tun baisan kanshi ba,tun baisan wanene shiba har zuwa yau daya girma.kamar yadda voice din Lujain ke shaking haka ta nameer ke rawa yace"i love daddy so much...banida kamar shi aduniya kuma babu abinda xanyi wanda zai biya shi abubuwan daya min arayuwa but unfortunately i can't sacrifice my love for him...tun ranar dana fara ganinki a wajen wedding dinner dinku xuciyata ta kasa sukuni.alokaci daya kika shiga cikin xuciyata kikayi nitso da ninkaya acikinta. I tried everything humanly possible domin na cireki araina but to no avail...trust me nayi kokarin cire sonki acikin xuciyata saide ayunkurina na yin hakan soyyyarki ta yi min mummunan kamun da bazan iya rayuwa babu ke ba Lujain.i love you so very much,irin soyayyar da ko daddy baya miki irinta...a love full of each and every emotion.ban taba jin hakan gameda kowacce mace ba saike Lujain.dagasken gaske nake kaunarki that i promise you..."yana kaiwa nan ya xube mata gwiwa akasa yace"why is life so unfair?meyasa ban tab'a ganinki ba sai lokacin aurenki?meyasa sonki xai shiga xuciyata bayan yasan haramcin hakan agaremu?ban isa nayi justifying abinda na aikata ba amma trust me I'll never regret loving you no matter what happens...sonki xunubi ne da baxan tab'a tuba ba Lujain....na baki 3 days time kiyi tunani,ina jiran response dinki..."yana kaiwa nan ya mike daga kneel down din yana jefa mata wasu rikitattun kallo masu narka xuciya.Nameer nada wata irin baiwa da kwarjini agaban mace,amma duk da haka Lujain ta xabga mishi mari har biyu,kodayake hakan bai dameshi ba saboda ya shirya ma faruwar hakan.yasan dole lamarin xaixo mata axuwan baxata...suman tsaye lujain tayi ko motsin kirki takasa yi...wayarta dake ring ta kalla ganin usman ne yasa ta figi jakarta da wayar alokaci daya ta fita daga office din cikin yanayin tashin hankali.kallo daya zaka mata ka tabbatar bata cikin nutsuwarta haka ta fita daga Pinnacle clinic staffs sai gaisheta sukeyi batasan sunayi ba ta shiga mota usman ya figeta sai gida...acikin motar ma kasa kwakkwaran motsi tayi saboda tsabar shock damuwa written all over her face haka suka karasa gida nan ma masu aiki na gaisheta ta shige ciki bata amsa ba.direct bedroom dinta ta shiga ta fada saman gado tana sauke Numfashi kamar wacce tayi gudun thousands of kilometres.maganganun nameer ne suke mata amsa-kuwwa acikin kunnenta hawaye masu zafi suna xubowa daga idanunta...alokacin maganganun ummy suka fara dawo mata"xakiyi dana sanin decision dinnan Lujain...xakiyi dana-sanin auren Aliyu sooner or later.Aliyu tsoho ne and you're just 22,ke yarinya ce baxaki fahimci hakan ba yanxu...."Saurin toshe kunnenta tayi tafashe da kuka mai ciwo wanda ke fitowa daga kasan xuciyarta.ta dade tana kukan sannan ta shiga bathroom tayi brushing bakinta har saida yayi jini tana tsine ma nameer acikin xuciyarta.wanka tayi daga bisani sannan ta shirya cikin free size nude color Riga da wando tayi applying makeup saboda batason Aliyu ya fahimci halin datake ciki...tana cikin fesa turare Aliyu ya shigo dakin fuskarshi d'auke da murmushi na musamman yace"baby girl I'm back"murmushin yak'e ta mishi tace"welcome back papi na"tayi maganar tana hugging dinshi ganin ya bud'e mata hannu alamar tayi mishi hakan...jikin shi ne ya bashi she isn't alright yace"are you okay dear?ko office dinne bai miki ba?me kikeso a gyara?ko kuma akwai abinda kikeso daban?tell me"alokaci daya ya jera mata tambayoyin..smiling tayi tace"office yayi alhamdulillah...kawai na gaji ne"murmushi yayi yace"aikin nan fa babu dole baby girl,dama saboda kada kixama bored ne kullum kina xaune agida yasa nace ki dinga xuwa,kwanta papinki ya miki massage "....ahankali tace"babu wani aiki fa bubba,harda kasala ke damuna"cikin farin ciki Aliyu yace"kodai nayi ajiya ne?ko babyna ne yake saki kasala?".yayi maganar yana shafa mararta,gabanta ne yayi mummunan faduwa,ta xaro idanu waje cikeda damuwa take kallon Aliyu.Sosai hankalin Lujain ya sake tashi,da ace xa'a auna bp dinta tabbas yakai 200+,tana son mijinta amma ambatar cikin da yayi ya mugun tayar mata da hankali...Aliyu ya fahimci tsoro da fargaba atattare da ita shiyasa bai sake yin maganar ciki ba ya fara mata massage yana karantar yanayinta.

DR NAMEERWhere stories live. Discover now