PAGE 04

38 1 0
                                    

💖DR NAMEER💖

By Zaynaabyusuuf ✍🏼

PAGE 04

Keenly anty Jameela ke kallon daneen sannan ta riko hannayenta tana murxawa ahankali cikeda kulawa tace"I understand your feelings daneen.nasan abubuwan da kike kullawa acikin ranki gameda auren Babanku,rest assured and trust me hakan shine mafi alheri acikin rayuwar mu baki daya."tacigaba da cewa "ke Yarinya ce baxaki fahimci hakan ba ayanxu.amma Aliyu yayi namijin kokari for 10 years yana mourning mami I think he deserves to be happy yanxu.Aliyu is your Father daneen,he deserves maximum respect from all of you.bai kamata ku riqa nuna mishi b'acin ranku ba akan farin cikinshi.Aliyu exhausted everything bayan rasuwar Aisha.he even withdrawn from the outside world,for good 10years ban tab'a ganin shi cikin farin ciki da walwala ba irin wacce na gani yau shimfide asaman fuskar shi.daneen tell me why you're against this marriage?meyasa kike fushi da farin cikin babanku?meyasa baxakiyi supporting dinshi ba kamar yadda yake supporting dinku akowacce gab'a ta rayuwa.daneen karki manta samun mahaifi irin babanku abu ne mai matukar wahala.kema kinsha fadin hakan.hatta friends dinki na admiring father-daughter relationship dinku.Aliyu is my brother nasan shi way more than you think.Aliyu is very understanding ya nada sanyi da hakuri shiyasa har kukeda audacity din nuna b'acin ranku akan farin cikinshi.watau nufin ku yacigaba da xama haka shi farin cikin shi is off the list awajen ku kenan?"ta jefa ma daneen tambayar kai tsaye saboda yarinyar ta b'ata mata rai.shiru daneen tayi hawaye na cika idanunta.Anty jameela tace"auren Aliyu baxai canxa komai na gidan nan ba.hasalima kema fa aure xakiyi watarana kibar gidan gabadaya.then why are you being selfish?kin fi son babanki ya k'are rayuwarshi cikin damuwa da bakin ciki ko?"saurin girgixa kai daneen tayi tareda fashewa da kuka mai tsanani,bakinta na rawa tace" I just don't want to get separated from my dad.kwana biyun nan he has become more distant ".Anty jameela tace"you should be happy for him then,ba wai ki hau fushi dashi ba.sannan waya ce miki xa'a rabaki da babanki?kawayenki ko?"shiru daneen tayi anty jameela tace"relax daneen.na fahimci komai kuma xanyi assuring naki abubuwan da kike tunanin xasu faru are all false.babu abinda zai faru sai alheri kin ji ko?"gyada kai daneen tayi anty jameela tace"yanxu kije kiba babanki hakuri.behaviours dinki sunyi hurting dinshi deeply "daneen batace komai ba illa gyada kai datayi kana ta mike jiki asanyaye ta shiga part din Aliyu.cikeda mamaki take kallon parlon shi ganin an canxa komai fara daga paint,furniture's and everything.milk and golden Turkish royals ne suka xagaye parlon mai girman gaske with lush and beautiful designs. milk color carpet ne atsakiyar parlon mai tsananin taushi.asaman shi nesting coffee table ne mai girma yayinda gallery wall din ke d'auke da pictures dinshi dana yaranshi unlike before akwai pictures din Mami awajen.ajiyar xuciya daneen ta sauke Cox everything looks shiny and impeccable.tasan ba kananun kudi Aliyu ya kashe ba a parlon kawai balle kuma part din Lujain.saurin kawar da tunanin Lujain tayi daga xuciyarta tai knocking bedroom din Aliyu.lokacin yana xaune asaman sofa ya mike kafa MacBook na saman laps dinshi yana duba abubuwa with expertise.yace"come in".asanyaye daneen ta shiga dakin wanda yatafi da nustuwar ta gabadaya.dakin is breathtakingly beautiful.shima an cire komai an sa sabo.ahankali ta karasa wajenshi ta tsugunna tareda sunkuyar da kanta kasa,Aliyu yayi saurin mikar da ita ya xaunar asaman sofa tareda cupping fuskarta dake xubar da xafafan hawaye.asanyaye yace"jameela tayi miki bayani ko....?"cikin kuka daneen tace"I'm sorry daddy..."tayi maganar tana jan kukan lamarin daya karya ma Aliyu xuciya kenan.wani irin bad feeling yaji acikin ranshi yana mamaye mishi xuciya.kafin yayi magana ta sake cewa"would you please forgive me daddy?banyi having deep thought bane shiyasa.amma bai kamata nayi fushi da farin cikinka ba"Sosai Aliyu yaji dadin kalaman daneen nutsuwa tana mamaye xuciyar shi.yace"it's alright dear babu komai kinji"ya fada yana goge mata hawayen.MacBook dinshi ya bud'e ya nuna mata different bedrooms inspiration yace"ki xabi wanda ya miki.already Nameer da Amaan sun xabi nasu"cikeda farin ciki daneen ta xabi purple and white bedroom inspo mai shegen kyau kana ta rungume Aliyu cikeda farin ciki tace"love you dad".Aliyu yace "love you too my darling".daneen tace"gobe karfe 1pm xamuje gidansu Lujain ko?"tayi tambayar just to make him happy.Sosai Aliyu ya washe baki yace"sure dear,Allah ya kaimu"da amin ta amsa tana jin peace yana mamaye mata xuciya ba kamar few days back ba data sanya damuwar Auren Aliyu acikin ranta.

DR NAMEERWhere stories live. Discover now