PAGE 07

30 1 0
                                    

💖DR NAMEER💖

By Zaynaabyusuuf✍🏼

PAGE 07

Suna shiga bedroom din Lujain Aliyu yayi pining dinta da bango tareda manna kanshi agefen wuyanta yana shinshina kamshin turarenta masu rikita mishi lissafi da hargitsa mishi tunani.lumshe idanu yayi lokacin da kasmhin ta ya kai xiyara har cikin kwakwalwar kanshi.kamshin Lujain na daya daga cikin thousands of reasons din daya sa Aliyu ke bala'in son ta.slowly ya manna chilled lips dinshi asaman fatar wuyan ta lamarin daya sanya Lujain jan doguwar ajiyar xuciya kenan.ahankali yake kissing wuyan nata with passion and expertise irin na manya kuma with urgency yake yin hakan hungrily kamar xakin daya shekara bai ci nama ba.d'auke wuta Lujain tayi saboda lamarin yafi karfin tunanin ta balle nazarinta.ya dauki more than five minutes awuyanta sannan ya dawo kan sexy zippy lips dinta da suka sha red lipstick mai daukar hankali da wargaxa nustuwar me kallonta,saida Aliyu ya sauke ajiyar xuciya yayi rehearsing yadda xaiyi owning lips din acikin few seconds sannan ya kamo down lip din ya fara kissing passionately with all he got yakeyi kamar rayuwar shi tayi depending ne acikin kiss din.lokaci mai tsaho ya dauka yana yin hakan yayinda wutar sonta ke sake ruruwa tana balbala acikin xuciyar shi.dole ma namiji yaso Lujain ne kuma dole Lujain ta burgeki amatsayin ta na yar uwarki mace.yarinyar abar son kowani namiji ce full option and more alaji shiyasa Aliyu ya sukurkuce ya gigice acikin soyayyarta.Lujain tayi nasarar farkar da abubuwan da Aliyu ya manta suna existing aduniya.most times yanxu xaka same shi yana tunanin hanyoyin daxai bi wajen faranta mata dakuma hanyoyin daxai bi wajen gwada mata soyayyah mara misaltuwa mai tsayawa arai da xuciya.shi kanshi Aliyu can't believe himself saboda ko 1yr ago idan akace mishi xaiyi hakan wallahi  xai karyata amma yanxu lujain successfully changed him from the inside.baya kunyar nuna soyayyarta agaban kowa yake nuna she's his everything and more.murya can kasa-kasa yana sauke numfashi yace"my Lujain please..."iya kalaman da bakinshi suka iya hadawa kenan saboda words eluded him.Lujain na neman haukata tsohon mutane lamarin daya bata dariya kenan tayi wani kasaitaccen murmushi tace"I get it papi...xan shayar dakai ruwan soyayyah mai tsayawa arai bubba na.i lead you follow kaji ko?"saurin gyada mata kai yayi kamar karamin yaro tayi wani killer smile tace"maimaita abinda nace"bakin Aliyu har rawa yakeyi yace"you lead I follow baby girl dita,I love you senselessly..."yayi maganar muryarshi na shakewa saboda tsananin xakuwa.Lujain tana sane ta tsaya cak tana kallonshi for few minutes,Aliyu ya bud'e idanun shi ba shiri yace"what's going on baby girl....xan mutu pls help me"dariya tayi tace"baxaka mutu ba Aliyu"tayi maganar tareda dora two soft fingers dinta asaman lips dinshi tana girgixa mishi kanta alamar a'a.fingers dinta yake kissing slowly idanunshi sunyi super reddd wallahi ka kalli Aliyu dole ya baka tausayi.sai da Tayi wasting 5 minutes wanda awajen Aliyu yakai 5 hours sannan ta hade goshinsu dana juna.hakan ne yasa hancinsu ya hade suna shakar numfashin junansu,bakin su ne karshe ya hade dana juna Lujain ta saki wani arnan murmushi ganin yadda Aliyu ya rikirkice.slowly tayi owning lips dinshi abubuwa daya wa na mata yawo acikin xuciyarta.hirar ta da Nameer ce ta fado mata arai da kuma irin kallon dayake mata wanda takejin wani irin ajikinta musamman kallon daya mata na karshe lokacin daya bar parlon.tana cikin wannan tunanin take aikata Aliyu wanda hankali ya gushe mishi yana driving pleasure wanting the moment to last forever...

Asaman offwhite turkish royal bed dinshi ya xube yana sauke ajiyar xuciya kamar wanda yayi gudun thousands of kilometres.xuciyar shi na k'una da tafarfasa kamar xata faso daga cikin kirjinshi saboda yadda take harbawa abnormally,ahankali yayi placing soft palms dinshi asaman xuciyar tareda lumshe idanu yana jin saukin yanayin dayake ciki axahiri.abad'ini kuwa takaici da bakin ciki ne suke yin nitso da ninkaya acikin xuciyar shi.xaxxafan fever ne yayi nasarar saukar mishi had'e da headache mai tsanani sai kawai yaja duvet ya rufe jikinshi dashi batareda yayi yunkurin kiran wani ba ko kuma ya sha magani saboda he wants to feel the pain.yana son yayi feeling intense pain din acikin jikinshi gabadaya with the hope that hakan xai rage mishi xafin dayake ji acikin xuciyar shi...xaxxafan gumi ne ke tsastsafo mishi takoina extra white teeth's dinshi na sama na dukan na k'asa ya rungume kanshi da hannayen shi idanunshi sunyi jajir kamar garwashin wuta yana furxar da xaxxafar iska daga bakinshi.tunanin Lujain ne yayi nasarar mamaye mishi xuciya cikin rashin xato da tsammani ya fara shaida siffofinta masu hargitsa mishi lissafi.Lujain is the perfect girl dayake da buri da kuma muradin samu aduniya.komai nata burgeshi yakeyi kuma har cikin xuciyar shi yake jin shauki mara misaltuwa aduk lokacin da idanunsu ya sark'e acikin na juna yana jin that sense of belonging kamar irin suna sharing some kind of relationship wanda shi kanshi bai san dashi ba.tun daga long black hair dinta yafara tunani mai kyan gaske wanda akullum xaka ganshi yana kyalli da walwali,dole ma gashin Lujain ya baka sha'awa saboda bashida cika sosai sai tsaho kuma yana shan gyaran ban mamaki shiyasa ya kwanta luf-luf kamar gashin yaran Indians.complexion din Lujain mai rikita tunanin me kallonta ne saboda ita ba fara bace fat dinnan,yellow ce Lujain haka farin ta yake ga kuma expensive skincare products datake using from different brands irinsu La Mer,La Prairie,Sisley Paris, 3 Lab,Chanel, Clé de Peau Beauté,Dior etc sune suka sake taimaka mata take glowing din ban mamaki.skin din Lujain is super soft idan ka shafa ta baxa kaso ka daina ba,abin daxai sake baka sha'awa shine she's very smooth batada kuraje ko daya ajikinta koina ka taba softness ne mai gigita tunanin dan adam.fuskarta ce ta bayyana ta cikin idanunshi,kyakkyawar fuskar ta mai kyan duba akodayaushe wacce ta k'awatu da eyebrows masu kyau da cika.idanun Lujain farare ne tas tas masu girma wanda ake kira da sexy eyes,irin idanun nan ne masu hargitsa ma mutum lissafi saboda kallo daya xata maka kaji shi har cikin k'ashinka da xuciyar ka.hancinta pointed ne amma ba irin Sosai dinnan ba saide ya dace da fuskarta fiyeda misaltuwa.cute bakinta shine centre of attraction saboda shi ba karami bane kuma ba qato bane.Abinda xai burgeka da bakin shine xippy lips gareta irin wanda akeso dinnan.Lujain ba doguwa bace sosai kuma ba gajera bace but fallen in the middle.banging body dinta shine ke rikita Nameer akodayaushe.bai tab'a ganin jikin daya tafi da tunaninshi irin na Lujain ba tun da uwarshi ta haifeshi shiyasa idan suka hadu baya iya cire idanunshi daga kanta.ya rigada ya fad'a cikin kogin mararin Lujain Wanda ikon  Allah ne kadai xai iya tsamosa saboda ya dade da yin nitso da ninkaya acikin kogin kaunarta.kuma xuwa yanxu dagaske yake neman mafita kafin xuciyar shi tayi bindiga saboda rashin Lujain akusa dashi.bai ankara ba yaji idanunshi sun cika da ruwan hawaye lokacin daya tuna irin rungumar da suke ma juna ita da Aliyu,saurin runtse idanu yayi jin wani sharp pain yana piercing acikin kirjinshi.yana tsintar kanshi acikin irin yanayin nan aduk lokacin da xai yi tunanin Lujain da Aliyu.ayanxu ya manta da kowa da komai sai Lujain dake hargitsa mishi lissafi da tunani....

DR NAMEERWhere stories live. Discover now