ASALINA
Na
Ummu na'im
Follow me on wattpadd@ummunaim
Gabatarwa
Bismillahir rahmanir rahim ..dukkan godiya ta tabbata ga Allah (s.w.t)da yabani ikon fara rubuta wannan littafi for the very first time...alhamdulillah...kamar yanda zan fara shi lafiya ina rokon Allah ya bani ikon gamawa lafiya sann yasa ya nishadntar ,fadakar da readers aminNote: wann labari k'agagge ne banyi shi don cin zarafin wani ko wata ba in case yai daidai da lbrn wasu to su dauki hakn a matsayin arashi(coincidence)... Tnx
*page* 1
Saturday 7:30 am
Cikin nutsuwa take baccinta a saman abun salla(prayer mat) da alama tunda tai sallar subh take wurin don ko hijabin da tai sallah dashi bata cire ba a firgice ta farka sakamakon mummunan mafarkin da tayi lokaci guda ta d'ga kanta tana duba agogon dake manne a bangon dakin d'an zaro ido tai gannin yanda time ya tafi sosai don kusan za'a iya cewa she's almost late cikin hanzari ta mik'e ta nufi toilet din dake mak'ale jikin beautifully furnished medium sized bedroom dinta bata tsaya bata lokaci ba tai saurin fitowa don gabanta fad'i kawai yakeyi tana imagining yanayin da zata shiga idan aka fara exams din bata kai school ba .koda taji ringing din wayarta bata d'aga ba don tasan it could only be Fatima at that moment ...saida tagama shiryawa tsaf sannan ta dauki wayarta lokaci guda tana kara checking time guntun ajian zuciya ta sauke sann ta yane kanta da mini veil a saman abayarta ta danyi spraying perfume kadan don she's completely against fitan mace da kamshi mai karfi cos is not part of the teachings of Islam so hakan yasa duk perfumes dinta masu sanyin kamshi ne masu dadi
YOU ARE READING
ASALINA
General Fictionduk iya yanda mutum yaso ya gano irin yanayin da take ciki bazai tab'a ganewa ba don despite all that happened to her last night she's still wearing an expressionless face as usual but still takasa mancewa kamar kullum don abun yai matuk'ar d'aga ma...