chapter four

718 54 0
                                    

ASALINA

Na

Ummu na'im

Follow me on wattpad @ ummunaim

 
*Page 4*

Duk gabadaya suna zaune a falo wani Indian series suke kalla sun maida hankalinsu wurin kallon saboda yanda yake k'ayatar dasu, nabeela ce ta shigo falon tana faman cin cingam ,kunnenta manne  da  waya, tana daga tsaye ta cigaba da maganarta " to ay salima kece babbar Mara hankali da wayo akan wani dalili ne zakiyi saurin amincewa da irin wannan d'anyan hukuncin ,to bara Na fad'a miki wallahi indai har baki dauki shawarar da na baki ba to ki tabbata kin shirya yin nadama ,akan wani dalili kawai don na ganki kwance  ba lafiya shikenan sai na amince ki auran min miji ,tab! To wallahi ni ba mijina ba ma ko saurayina kike so har haka wallahi sai kin had'u da rashin mutunci don bazan lamunta ba ,babu macen da ta isa tayi tarayya dani a soyayya wallahi" salima jinta kawai take daga k'arshe ma ta yanke kiran data gaji da jin surutunta ,ita ta kira ta dan ta samu maslaha but was making everything worst,har bayan wayan ma sai surutunta take kai kace itace za'a ma kishiyar
Humaira ce ta gaji da jin maganar tace:haba nabeela don Allah maganar nan ta isa haka ,tunda ba ke za ai ma hakan ba ita wacce zaa ma kishiyar tunda taji ta gani  good and fine aferall it's her life so I think you should stop bordering yourself like ke za'a ma kishiyar"

"You just can't understand humaira ,akanme!,kawai don tana y'ar uwarsa  sai dangi su taru akan dole ya aureta saboda tana sonsa ,sannan ni kuma ya nemi zab'ina saboda ina wawuya sai nace na amince haba! wallahi bazai tab'a yuwuwa ba"
Afra da ta fara getting interest cikin discussion din nasu tace:"kai nima fa gaskiya anty Nabila ban iyawa wallahi tab!,ay ko souls d'ari gareta sai sai duk ta rasa su amma ba zan taba amincewa ba " niko nace ay dama dole ra'ayinku yazo daya mana don dama ance birds of the same feather flock together,Aisha kam y'ar I don't care ce cewa tayi
"Nikam I don't  see anything wrong with that ,me ye a ciki,tunda ba kaina Zata zauna ba ,yo ni ko goma zai aura ma bismillah ,iyaka nawa ido ,nifa babu wani d'a namijin da ya isa na tsaya ina haukan kishi akansa  Allah shi kiyaye"

Jin maganar aysha yasa ta d'an juyowa in her usual self tace :" to ay aisha kishi halitta ne kuma yana jikin ko wani mutum mai hankali ,it just depend on the way and manner one manage it ,ta hanyar data dace ko akasin hakan,a wannan situation din abunda salima tayi is right,because she cant stop what Allah has already destined to happen ,"

ASALINAWhere stories live. Discover now