chapter 1

1.6K 82 5
                                    

Tama yartama galadima wasa ba fada ba arererere

Was all what you could hear at the dandali

Muneera pov

Bayan mamanmu ta turo yaya Ali ya dauko ni daga dandali

Ina Shiga gidan na Tarar da umma, ke munira wae yaushe Xaki daina xuwa dandalin nan, bana hanaki xuwa ba my mum shouted at me I'm sorry mum wlh dandalinne yake da dadi Amma inshaAllah I will not go again, Lalle munira Wato har dadi NE dashi hmmnm promise me you would not go again she said while smiling OK mom I promise 😊

Muneera mikomin Karaman Nokia ta anayimin waya OK mom

As my mom collected the phone her smile grow wider

Bayan tagama wayan sae ta kalleni tace wae Su Alhaji khaleel NE xasuxo gobe tare da yayansu harda babban yayansu da Baki sanshiba buh gobe xakisanshi.

Ahhh toh ni u umma meruwana dashi I'm just happy that afrah mate dina xataxo oh my God I can't wait

Washe Gari ya muneera u should wake up I hear my annoying little bro calling ugh what is it.

Mom said I should wake u up  Ganinan.

Ina Tashi Nashiga toilet Nayi brush Tukunna nafito Gud morning umma Lapiya Klau xoh kije Kantin malam adamu na kusa da rafi kisiyomin Onga da Farin Maggi tohm  ummma

Tare da Kanina muhammad
mukatafi siyowa a hanya munata Waka har Muka isa.

After that I saw my best friend Halima ke munira yau xakixo dandali?nooo nayiwa umma promise baxan Kara xuwa ba OK tohm anjima xanxo kofar gidanku tare da kawayena sae muyi gadan abayan gidanku yey I squeal in happiness oh my God besty u are such a sweetheart I started jumping up and down.

Bayan naje gida nadauko kayana tukunna nayi wanka Kafin nashirya.

Assalamu alaikum I heard many voices WA Alaikumussalam my mum answered ahh Maraba sannunku daxuwa that is when I remembered Ashe yau munada Baki.

Da Sauri nadaura dankwalina Kafin nafita daga Gurin.

Ina wuninku na gaishesu wlh banasaon gaisuwa badabanba ay da baxangaishesu ba Lafiya Kalau munira haka kika girma shekaru biyu NE rabanmu da ke but ay kin girma ohh daman haka xan zauna I talk to myself.

That is when naga wani mutum kyakyawa yana min wani banxan Kallo Nima kuwa na harareshi na murgudamai Baki stupid I talk to myself.

Au muneera ba mgn I just smile at her Saboda agaban Manya nake

After exachanging greetings a kace mun wannan stupid Dinne babban cousin Dina and his name is Namir what Sunan yangayu.

Bayan munkaimusu abunci sunci Naja afrah mukafita Saboda su halima sunxo.

Muna Cikin yin rawa NE sai wannan stupid ya namir Dinnan Yaxo

Ke afrah what are you doing he asked haba ya namir am dancing pha. Ki Koma gida he commanded.

Ya namir baxata Koma ba pha  I said he just give me a deadly glare I just roll my eyes saboda ko tsoro baibaniba shikenan halima gobe munciga ba da rawar I said as I held Afrah's hand Muka Koma Ciki.

Muna Cikin hira da afrah.

Sae mum tashigo dakin

Muneera kishirya kayanki  tare xaku Koma dasu gobe.......

👏👏 dam dam

What do you think will happen next?

This is my second story on watt pad so everyone who doesn't read the boy I admire(hausa love story)  u should better go and read it though haryanxu bangamaba but you should at least check it

And I will be mixing Hausa and English 😊 in this story

So please
Vote
Comment
Share and
Follow also

And xanyi Bayanin kowa St next chapter t
Luv u 😘

Muneera👩Where stories live. Discover now