_RUD'IN DUNIYA...!!🌋_
Wattpad@asmasanee
7⃣
Zafara'u....!!!
Tun fitar su take kuka ,ga wani fitsari da ya cika mata mara,amma duk yadda taso ta yunkura ta mike ta k'asa,daga karshe dole ta sake abun ta..,
"Gaba daya jikin ta wani iri take jin sa,tun da ta dun fara bedroom din mommy tasu don ta sanar da ita dawowar su take jin zarnin fitsari,
Mommy...!! tafad'a ta karfi had'e da fadin mommy wat is wrong wai,tun da safe fa kike kwance haka,
Ya wuce?daga mata kai tayi kamin tabi kafafun mommy da kallo da sukayi jagab da fitsari,
"Can ta tsinkayo muryar zafara'u inda take fadin,nihla bazan iya tashi ba ,taji kalaman mommy ta sun ratsa mata kwakwalwa,
Wani irin ras ras gaban ta ya buga kamin tabi mommy da kallo lkc d'aya hawaye na wanke mata fuska,
Like how mommy baxa ki iya tashi ba mai ya same ki?,tafada a rikice hade da son taga ta mike uwar xaune amma sai famar xumbulewa take jikin ta gaba d'aya ya sake,
"Nihla...oll dose bashi ne mafita ba gare mu,zafara'u tafada tana kokarin danne hawayen ta,
Kinga jiki ki k'irawa maid su taimakamin na gyara jiki na,
Hakan ce koh tafaru,nihla ce da maid dinsu guda biyu suka kama mata ta ta gyara zafara'u hade da dauro mata alwallah....!!*
"Ki saya min indomie da kwai ya nuwairah neylerh tafada tana tsayowa akan ta,
Nice uwar ki koh nice uban ki da xan saya miki indomie da kyau,?.
Bata ce mata uffan ba ta juya ta ficewar ta daga idan gaba d'aya...
Xakwai xakwai yan mata sai ina wani matashin saurayi da duniyan ci ya ratsashi yafada,
Sai gidan uban ka , tafada tana gwale masa idanun ta hade da karkad'a masa su,
Da gaske tau muje na rakaki,bata masa ci kanka ba tayi gaba abinta yana bi bayan ta kamar rakumi da ak'ala don shi fa duk daukar sa gidan uban nashi xata,...*
Abu fa wasa wasa sai k'ara gaba yakeyi don yanxu koh sallah zafara'u bata iyayi,hk xalika bakin ta ya juye bata iyayin magana.saide idan anyi mata , ta koma abun tausayi.. nihla tayi kiran s fari ta sanar dashi abunda ke faruwa amma yaki picking call dinta,haka xalika ta kira shi a phone din zafara'u baiyi picking call ba,lkc daya ta rame ga larurar uwa,ga larurar kanne skull dinda ma take xuwa tabari,*Kwance take ita k'adai cikin bedroom ta lura duniyar tunani,
"Wai itace kwance bata da Maraba da gawa,gata kwance bata iyayiwa kanta komi saide ayi mata,Allah me iko kenan,
Kai wai kinji yadda dakin nan ke bashi.....hhhhh ay bai fara bashi ba sai soon koh me ake baki baxa ki iya shigo shi ba,
Hhhhh suka k'ara kwashewa da dry,
Zafara'u kenan,...mai xuciyar kware mai xuciyar tausayi.gafa inda tausayin ya kai ki , falisa tafada tana tafa hannun ta tare da kawar ta da suka shigo tare,
Ita dai tana jinsu tana jin xuciyar ta na mata wani irin zafi da kuna rai,
"Azaba kam dai yanxu aka fara Shanta..saide ince Allah ya k'ara xafin ciyo,nan suka kara kecewa da dry hade da tabewa..
Motsin shigowar da suka jiya ne yasa saurin kara takowa inda take,inda yayi daidai da shigowar nihla wadda dama magani taje karbowa,
Wani irin malalacin kallo ta bisu dashi kamin tace lpy cike da tsiwa,...
Lafiyar ce ta kawo hk mara mutuncin yarinya faleesa tafada tana sakar ma nihla harara,
Itama harara ta sakar mata kamin taja uban tsaki hade da fadin ayi dai gaggawar bar muna room dinmu....!!!*
Bayan dawowar s fari sosai nihla ta matsa masa akan mommy su ,kullon cikin yi masa kuka take akan ya kaita asibitin yak'i,ganin yaki yasa taje tafada m fari da B fari,nan take koh akayi asibiti da ita,....ba bata lkc aka bata bed....!
Keeeeee ya dak'a mata uwar tsawa..a tsiwace ta jiyo don a duniya ba wadda ta tsana kmr shi,kamin tace na'am,....
Ina Muhammad??....
Wani Muhammad fa ?,ka gani koh sweet kaga irin rashin mutun cin yarinya nan,
Bar ni da ita yafada yana maida kallon sa gare ta,
Amatsayin ka na daddyn sa har d'an ya tsallaka wata k'asa baka sani ba tafada tana danne hawayen dake kokarin xubo mata,
Gidan uban wa yatafi ,ba tare da sani na ba..
Yaje yayi krt don ya dogara da k'ansa...tana fadin hk ta sheka da gudu jin yadda kuka yaxo mata gadan gadan,
La'ilaha ilallahu Muhammad rasulillahi..falisa ta shiga sallamai...kaji ikon Allah k'ai da yaron ka amma baka san da tafiyar shi ba,
"Ikon mai sama falisa tafada tana rike haba,
Wani iri yaji jikin sa,yaron sa ya bar k'asa amma ba tare da sanin sa ba.
Nan take yaji kansa na sara masa ,bai tsaya jin komi ba ya haye sama,
YOU ARE READING
RUD'IN DUNIYA
Mystery / ThrillerTakasan ce tana ganin sa ,yana mata gixo a cikin rayuwar ta .saide koh da sau daya bata taba ganin fuskar sa koh da a mafalki bane ... Rayuwar ta bata kasan ce cikin farin ciki ba saboda samun iyaye da yan uwa na gari da batayi ba .... Uban ta ya ka...