Dukan su ido suka tsura mata suna kallon ta,koh d'an cikin ta ya muto iya haka ya tsaya,bil hakki take kuka ,kmr wata k'aramar yarinya,
"Ganin yadda take kuka yasa dukan su suka xagaye ta suna kuka abun looking so boring ,kaf dinsu ba mai lallashin d'an uwan sa,
"Kaiiiii......wat is dis?,
Wat does dis means?,yafad'a yana daka musu uwar tsawar da ta saka su cikin shock musamman ma kananan,...
"I said wat does dis means?,yafad'a yana bin nihla da wani disgusting kallo ,don duk cikin su tafi bashi haushi ,yadda suk'a bale baki suna kuka,sai kace wasu childhood
"Ay dama i know u don't have good heart baxa kayi kuka,koh jin tausayi tunda baka da imani,tafad'a cike da tsiwa,tana share hawayen fuskar ta,
Ta mik'e xata bar wurin tana sakar masa harara,tana tak'amar she is big than him,
"K'awai sai taji ya damk'o hannun ta da mugun k'arfin tsiya,bata ida shiga mamaki ba,saida taji abunda bata tab'a tsammanin xai faru tsakanin su ba,tass kake ji ya wanke ta da mari,
"How dare you ,ni xak'i gayawa mgn ,i said how dare u yafad'a yana shoko wuyan ta da k'arfi,who do you think you are?,yayi mgn yana shakure mata wuya,
"Kai...Kai..kai.....
"Wai wat is oll dis,are you out of ur sense ne?,koh duk rashin imanin yasa kake son aikata lahira ,eyye?
"Tayi mgn tana kokarin kai hannun ta ,kan nashi,in da deep down fad'in take aika shegiya lahira itama,
"K'awai sai taga ya ingije nihla da mugun k'arfii,....
"Matsowa yayi sosai,kmr xai shige jikin ta,yace i'll never take my precious hand wai daniyar i should beat you or wat,dat is nonsense ,rubish to me,let me tell you something falisa or wat you are,you are nothing but ,idiot ,rubbish,wawuya,dolo nonsense to me,.
"But wallahi tallahi billahil azeem ,some days you will know who am i,just continuous shiga harka ta,i'll teach you big lesson in you life wlh,
Just deal with me and see idiot yayi exclaimed k'arshe yana murd'a mata yatsunsa,
"You...!!!yayi nunin ta da hannun sa,ke kuma wawuya koh?gaki me brain d'in fish ba,just cigaba da iskancin ki,nima i'll show you my own ,
"Daga hak'a yabar parlour fuska a murtak'e kmr wanda aka aikowa sak'on mutuwa (duk da dai yaji wata mutuwar😶😯),
"K'ai koh falisa kmr jira k'awai take yafita ta fashe da kuka tana fad'i,kon ji ,koh ,you here wat he said ba?,koji koh ,wata rana sai anxo an iske gawata,ni ban san me nayiwa yaron nan ba dat he hate me like dis,tafad'a tana k'arama kukan ta volume,
"Fadwa da mihrah ba wanda yayi kokarin xuwa wurin ta ,balle twins ,all of them sun shige tsoro ganin yadda yayan su yayi turning ya xaman musu abun tsoro,
""Kawai ji takeyi duniya babu wanda ta tsana ,tayi hating kmr shii.he slap me?tayi questing kanta with full of suprice,..
Ni..niii...ya mara?ni ,nihla samir fari,
Let see between me and you ,who'll win...!!
"Daga haka ta mike tabar wurin ,ba tare da ta kalle inda falisa take ba ,don ita k'adai tasan menene,....*
"Wat is wrong you voice sound some how,koh wanin abun yafaru ne?,
Not at all.!
" Tau menene wai don uwar kani muntarii dunkum?koh iskanci xakayi munne,
"Ya rabbi,yayi slowing deep down a lung dinsa,kamin can k'asa lung d'insa,yace,problem again..! ,wannan matar sai tayi ta acting like wata tsofowa,da san me nakeji she'll not be doing this shirme to me ba ,ya fad'a yana blowing air daga bakin sa,
"Are you hearing?yafad'a kasa kasa yana mai shafo sumar kansa,
"Sham kamshi ka iya?nima i know how to do it faster than you itama tafad'a acting like saurayi da budurwa,
Abun xad dry ,amma shi haushi ta basa,if not ba wani abun yake so gare ta ba da ya kyale ta,haushin wannan shiririta yake ji wlh
"Nace ba i have change my mind,i don't want something bad to happen,i'll not be happy,when dat happen,bana ma fata ,shine nace if there is a way k'awai su taho yau,cos am living tomorrow and Ina so muxo tare,
"Ganin yana serious talking yasa ta fad'i,why tomorrow muhammad?koh dai something wrong is happing ne?, don't hide for me,ta fad'a sound so seriously
"Ya rabbi am tired of this talking they want kill me wlh,yafad'a deep down yana ya mutsa fuska ,jin yadda lung dinsa ke masa xafi sosai,
Not at all..kawai dey mommy nayi thinking ne about their education,yanayi baya ,most esspicially safwan,fadwa da mihra su dake maya,ya Kama ta ace their all in class with their mate,
"Ashe dai kana da hkl,tayi mgn tana dry,..
"Bai tsaya bata amsa ba yafad'a ya datse called din hade da wurgi da wayar kan gado,ya mik'e ya shiga cire k'ayan jikin sa one by one,
Don wani mugun xafi yakeji,mussaman ma lung dinsa,ga wani headache da yake ji na taso masa,one time,yasa babu abunda ya jawo masa shi illa dis uban shouting da yayi,
He know dat,duk yace yayi irin wannan mgn da yawa kashe kansa ne xaiyi by his self,
Direct air conditoner ya k'ara running dinsa ,kamin ya wuce toilet,...........
YOU ARE READING
RUD'IN DUNIYA
Mystery / ThrillerTakasan ce tana ganin sa ,yana mata gixo a cikin rayuwar ta .saide koh da sau daya bata taba ganin fuskar sa koh da a mafalki bane ... Rayuwar ta bata kasan ce cikin farin ciki ba saboda samun iyaye da yan uwa na gari da batayi ba .... Uban ta ya ka...