REALITY

639 111 16
                                    



*
Cikin kaci k'ankane ya ya samu request da yawa daga different country masu bukatar kwararen likita ,kuma koh wanne da nashi amount duk a ciki amount na Ethiopia,a capital state dinsu Addis ababa ,a wata babbar hospitaolal dinsua black lion teaching and specialized hospital yafi yawa cos suna naimam doc,
Wani iri yaji lkc da yaga request din ,ya tsana jin sunan country din balle har yaje ya bauta musu "yes" bautawa kam cos sune xasu k'aro dashi ba kowa ba,
Runtse idanun sa yayi domin naiman mafita,yana haka wani message ya k'ara shigowa wayar dake hannun sa yana juyata ,duk a d'aukar sa wani request d'inne amma sai yaga sabanin haka ,sosai ya k'afe words din da idanu,
Kamin yabi koh wane word yana krtw kmr alkc ne yafara krt,....
"Accept the request,time yayi da xaki gandakatar da mak'iyan ka",.
Sosai ya kafe word din da idanu sa har xararan eyelids dinsa na marmad'i,
Who the fuck is dat.?ya tambaya kansa yana runtse idanun sa,wanene yake bibiyar sa?,
Bashi da amsa duka tambayar sa ,hakan yasa ya sulale ya kwanta kansa na masa muguwar sarawa,...
*
"Hello aseeya kina jina eh falisa ya ake ciki ne,
"Aha saida tawaiga koh ina taga ba alamar mutum tace,
Nayi waya da mommy (cewa ga mommy aseeya)
Tace an gama komi saide abun xaiyi kmr 5 month yadda kowa baxaiyi xaton wani abuba,kin gane yadda nake nufi ?
Eh nagane ,akan mgn can nigeria fa ?,shima duk d'aya don m fari yafara mgn ,b fari ne dai da saura ciyon kanne bai bari ba,ok tau nagane,
Yanxun xanje gun doc idan na dawo xamu d'aura daga inda muk'a tsaya,yayi kyau daga haka ta datse called din,ta shiga waige waige tana sakin murmushi k'asa k'asa,......
_____________________

"Kallo na tayi sosai kamin tamin nuni da gadon alamar na xauna,ba musu na xauna,
Baby bari na saka akawo miki breakfast den na naimo miki kayan da xaki saka,
"Tau" ,kawai nace,na shiga murxa yantsun hannu na,

"Da misalin karfe 3 ina xaune parlour seeya ,nikadai xaune cikin parlourn ina kalloh,
Turo k'ofar da akayi ne yasa na d'ago kaina na kai kan kofar,
Wata mata ce wadda baxata gaza shekarun asee ba don yadda na ganta a kallo na farko da nayi mata nazata asee ce,saida na tsura mata idanu,magane ba ita bace,
Wani kallo naga tana bina dashi,hakan yasa naturo baki na gaba had'e da sakin harara kasa kasa,ina mai dauke idanu daga kallon su,
Mtwss....!luba taja tsakiii,kamin ta juya baya a fusace,tace wai rab'e rab'en uban me kimeyi hk fananh ta mgn tana watsama yarinyar dake bayan ta harara,
Nifa bana son iskanci,tun kan mu shiga ki natsu,ince da amincewar uban ki ,kika xo bariki?,don haka kada kiyimin sunne sunne banxa,shegiya mai idon mayu
"Daga matar ta shigo cikin parlour ba tare da tace min k'ala ba ta haura sama,
Kallo na na mayar kan wata yarinyar da baxata wuce shekaruna ba,da kallo,kallo d'aya nayi ma idanun ta duk da naga itama tana kallo na ,nagane ba k'aramin kuka tasha ba,
Tabe bakina nayi na mayar da idanuna kan TV,.
"Matar ta dauke kusan 30mint asama,kamin ta sauko uwar d'aki na take mata baya,
"Gata uwar d'aki tayi mgn tana nuna yarinyar da ta k'ira da fananh,nan take fananh taxube k'asa tana gayar da ita ,cike da ladabi,
"Wani irin tsakii na saki ,wanda duk a d'auka ta a cikin xuciya ta nayi shi,sai ganin nayi dukan su su xuba min idanu mussamam ma luba wadda kallo d'aya tamin taji haushi na yaka mata ganin ba itace ta kawo ni ammarseeya ba ,watan ce taci kuddina ba ita ba ,
"Dago da fananh seeya tayi kamin ta furta,kai kema luba kiyi kokari ,kinga d'ayar yarinyar da nake miki mgn tayi mgn tana nuni dani fuskar ta dauke da murmushin da baya goshewa kan fuskar ta,
"Ta k'ara she mgn da fad'in sunan ta "neylerh",murmushi yake wadda aka k'ira da luba tayi kamin ,tace ay kam uwar daki na ganta gsky kam tayi ba k'arya,murmushi ta sak'i again kamin tace,.
"Neylerh ga fananh,tayi mgn tana kallo na,kamin tace fananh ga neylerh ,
Kallo na wadda aka k'ira da fannah tayi a k'aro na biyu,haka nid'in ita na kallah for the first da na sak'arwa wani murmushi tun bayan baro sokoto da nayi,ita dinma murmushi ta saki,
"Yawwa naji dadin ganin ku haka,neylerh ja hannun friend dinku kije sama ta huta,
Tau nace ina mikewa,nan fananh ta biyo baya na ,jikin ta a sukuku ,sai bin luba take da kallo wadda ke hararan ta k'asa k'asa,.......

RUD'IN DUNIYAWhere stories live. Discover now