_RUD'IN DUNIYA....!!🌋_
Wattpad@asmasanee
_*Aichatou china,sadiyan gaya,meenat anfal,maman shahid , wannan shafin nakune🤙one love to you*_
9⃣
"Ganin el fulani yayi tsaye baya da alamar daga kafafun sa,yasa nihla takowa gaban sa,
Kabani ita naje da ita ni xan iya dawainiya da ita,wlh wlh koda tsinuwar dad xata kamani bazai hana na fita don lpy uwa ta ba ,kmr yadda yake da hakki dani haka itama take da hakki ,so I don't h..... nihla el yafada yana k'afeta da idanun sa ,da suka rine sukayi wata kala daban,
"Bazan fa saurare ka ba,tafada tana gyara tsayuwar ta cike da tsiwa ,don a yanxu ji take komi xai faru sai dai yafaru amma xuciyar ta ta riga da kyankyashe,
. " A hkl ya taka cikin parlour ya ajiye zafara'u saman cushion,
Ya zaro wayar kirar Samsung Galaxy s12 ,
"K'ira daya xuwa biyu aka dauka.
"Abdulkabir yakira sunan sa complete da wani irin voice wadda ke nuni da abubuwa kala kala,
Ma'an ...!!yafada yana daura wa da fadin lpy ka me yafaru dakai ,you voice turn to some how ,wat is happening yayi masa mgn a jere ,
"I need your help within 5 to 10 mint,i need you attention,can you come to our house?,yayi mgn yana jan wani irin numfashi,
Ok am on my way,kit ya datse k'iran nan,
"Da gaske ashraf baxa muje hospital din ba ,kalle mommy na bata numfashi,... tafada tana masa nuni da mommy wadda baka tantance tana da rai koh babu,
"Runtse idanun sa yayi , yana jin wani irin zafi da xugi a xuciyar sa ,amma ya daure ya dauke idanun sa daga kallon ba tare da ya nuna mata yaji kalaman da takeyi ba ,.....
Suna hk phone dinsa tayi ringing ,ba tare da bata lkc ba ya amsa called din,
Come in k'adai yafada hade da datse call din,.Daddy da har lkc yana parlour yakasa tashi ,yana jin wani abu kmr tasauye,amma a saman xuciyar sa haushin su da tsanar su yake ji,gaba daya su..!
Help me and do everything for her for now,i will follow you soon,
Kallon dad yayi wadda ke cika yana batsewa tun shigowar Ak hatta da gaisuwar da yayi masa kin k'arbawa yayi,
"Baice k'ala ba ya taka inda zafara'u ke kwance ya dauke ta,nihla na ganin hk ta taka da niyar binshi baya el yayi saurin rikoh hannun ta,
Wai me kake shirin yine Muhammad,
Baice mata k'ala ba sai xuba mata idanu da yayi ,yana so ta karance halin da yake ,ta karance xafi da xugin da xuciyar sa keyi masa,
"Saida ya tabbatar da Ak yabar gidan ya sake ta ya juya da sauri yabar gun,durkushewa a wurin tayi ta sake kuka mai tsuma xuciya,
*
"K'ai da kawo takeyi cikin bedroom din ta da ya gaji da haduwa da k'ayan alatu na k'awata d'aki,ahkl tana cixe baki ta,
Fuskar sa ,yadda yake tafiya komi nashi ya burge ta ,wani abu take ji a jikin ta dangane da matashin da a haife ta haife shi ,amma da yake budurwa xuciya gare ta har xuciyar ta ke kokarin rinjayar ta,
"Phone dinta dake saman mirror ta janyo,number da tayi saving da seeya,tayi dialling ,wadda kmr jira takeyi taga k'iran nata tayi picking call,
Hello seeya?na'am faleesa akwai wata magane me muhimmanci ce?
Ya dawo tafad'a kmr bata,son yin maganar ?ya dawo ?,wa ya dawo?s fari?,seeya tayi mata tambayar a jere,
"Wakike tsammanin dawowar sa a yanxu?,bacin EL FULANI , ZAFARA'U,
Xumbur tamike tsaye hannun ta agaba har wayar dake hannun ta na kokarin suble mata,
Tsabar yadda xuciyar ta ta buga,
K'ada kice mun Muhammad Ashraf,how comes ya dawo ba da sanin mu ba again tafad'a muryar ta da alamar jin zafi,
"Da xai tafi kin sani ?ay ina ganin don ya dawo baki sani ba ba laifi bane ,so kinga muyi abu mai fishemu,
Jin motsin shigowar da xa'ayi ne yasa seeya fadin xan kira ki anjima daga haka ta datse call din tana cije baki,
*
"Shigowar ta cikin gidan ya saka neylerh dake xaune saman kujera roba sai cika take tana batsewa,ta maka ma imty uwar harara hade da jan uban tsakiiiiii,
"Sarai imty tagan ta amma sanin halin neylerh bata da ishashen hankali yasa ta bi ta gefen ta sai jin tayi neylerh na fadin ,
"Allah imty kike kowa don yanxu ni baxan kara kiran ki da ya ba ke bama ke ba hadda waccan shegiyar nuwaifah take kowa?,don naga baku da mutumci kwata kwata ,daga yanxu xamu fara dibar albarka daku shegu ,wai anya ma ni yar gidan nan ce ,basato ni hajja tayi ba?
"Kiji tsoron Allah imty wallahi kirabu da wannan tsofon inma bada lalaci irin naki ba ,baki ga wanda xakiyi lalata dashi ba sai tsoho,shegiya sai ya dura miki buridi a ciki yayi gaba abinsa ,ya kuma tsotse miki ruwan jiki , kuma in fada miki d'an shan jini ne tafada tana kecewa da wata irin mahaukaciyar dry wadda daga jin ta kasan babu lpy,
"Jin da tayi neylerh ta ambaci tsoho yasa ta k'ara tsayawa cak , don sanin ta dai tsofon bashi yaxo daukar ta ba ita da kanta ta iske shi,tau tayaya akayi ta sani?,
"Wai da kaxaxar ki wani d'an iska ne yasa kika xo kikayi min tsaye akai tafad'a tana mai saiti da dutsin dake hannun ta ,ta sakarwa imty shi a gefen ciki yasa imty sakin ihu.,xafi
"Shegiya koh ba hk akayi bane tafada da mugun karfi,
" Wallahi haka ne ya neylerh kiyi hkr kada ki cutur dani don Allah imty tafad'a murya ta na rawa don tayi muguwar tsorata da yadda taga neylerh ta koma mata,
"Hahha,yau nice shugaba a gidan nan yau duk sai nayi maganin ,oya bace mun da gani a anan tafada tana raramar bucket dinda ke kusa dashi tasa k'afa ta take ,jiki na rawa imty ta mike har tana hadawa da gudu tayi ciki,
"Wai lafiyar ki neylerh hajja kike haka yau?
"Ba lpy ba ?,koh kin ga alamar lpy gare ni ?koh ance miki ni ina lpy eyye ?tayi magana tana zare manyan idanun ta da suka cika da ruwan hawaye amma ba alamar xasu xubo mata,
"Allah tau ya bak'i lpy hajja tafada xata shige cikin gida don dama daga gidan asee tafito,.
Baki ji ba wai hajja ,banji mi ba hajja tafada tana son barin wurin don da alama dai yau babu lpy,
Nace wai ke uwa tace ?don daga yau baxan k'ara kiran ki da hajja ba,don kwata kwata bai dace dake ba ..,
"Wai neylerh Idan bani nahaife ki ba wa kike tunani?hajja tayi maganar amatukar sanyaye don burin ta neylerh ta bari ta shige d'akin ta kamin taji uwar shakura,
"Yawwa yawwa ,wai hajja ku musulmaina ?wai ,sosai ma koh kinga munyi wani abunne?,
"Lalah musulmai fa,anya koh kin san abunda kike cewa nai,kai niba ma wannan ba ,wlh wlh kinji na rantse ,ki samo min wadda zai koya min addini boko da islamic ina so na koya ,idan ba haka ba tayi wani mugun kyacci hade da raramar plate dinda taci abinci tayi jifa dashi gashi breakable ne ,nan take ya tarwatse a gun.....kinji me nace koh ?,naji diyar albarka hajja tafada tana kusawa cikin gidan hade da jan gagaramin numfashi,
"Acan koh tsakar gida neylerh duk abunda ta samu jifa take dashi tana fadin wallahi duk ba'a xo aka samu masu koya mata addini ba da karatun boko duk sai ta halaka matunen dake cikin gidan nan....
"Ana haka sai ga papa ya shigo,
Duk da yaga abunda takeyi sai ya dauke k'ai kmr bai gani ba xai wucewar sa,
"Papa d'an gaye ..!ta kwala sunan sa da k'arfi,papa d'an gaye ya maimaita cike da mamaki kamin ya jiyo yace neylerh ta lpy wannan k'iran hk....
" Baka ganni bane ,xaka wuce baxa kayi mun mgn ba I don no I an za neader (u don't no am the leader),tafada tana xare idanun ta waje don duk a ganin ta tayi turanci),
"D'an murmushi yake yayi kamin yace sosai naganki saide naga kina wasa bana so na takura miki ne,..
"Kan balastin nan..!haka ne ake wasa garin ku ?,tafada tana ball da tallen miyar steaw din su ,.....
"Kohin burkutu a goma kasha koh , kasha kwalin taba ukku koh ,ka xuk'i tabar wewe biyar koh ba hakan nan ne ba tafada a tsawace?,
"Hakan nanne diya ta ,diyar albarka,
"Xo ka kwashe wannan abun ba ba kyaun gani tafada tana nuni da miyar da tayi ball da ita ,nida k'aina neylerh ,saida tayi ball da tunkanya shinkafa kamin tace ,wakake so ya kwashe maka ,oya fara ,yau kuma sai ka fadamin d'an asalin inane k'ai,.....
"Daga haka ta koma saman kujerar da ta tashi ,ta daura k'afa daya kan daya daya sai famar karkad'a su takeyi ,haka kawai ta xare hair band dinda ke daure da kanta wadda da ker da baune ta bari hajja ta kameme mata shi wuri d'aya jiya da dare,
"Ta tsani koda kwaro ne ya tabe kan nata haka ,xalika bata son a taje shi ,idan har bata na cikin nishadi ba ba mai daurar mata k'ai wuri guda sai da tabar shi a xube gashi ya sauko mata har wuce da kafadun ta,
" Nan ta shiga da juyi da kanta nata ,kallo d'aya xakayi mata k'asan bata cikin hankalin ta,
"Can kuma tace wai papa koh kasan annabi ta k'aura?,anya akwai mutum ci a xuciyar ka,
"Baice uffan ba ya shiga share steaw dinda ta xubar ,
"Ba dakai nake ba koh sai na zabga maka naushi akai ne d'an gaye ,
"Uhm uhm .....ya bude baki ya k'asa magana...Nan take wurin ya dauka da sautin suuuuuuu....!
"Zaba yarda diyan hanji ne suka koka ,yasa bai san lkc da ya sake iska ba,tunawa da d'an baxan kashi da yasha,
"Wata irin dry nuwairah da shigowar ta kenan ta saki hade da gamke b'akin ta wuri,
"Ganin kallon da neylerh ta sakar mata,
"Gaki tantiriya har barin skt kike kije wurin bariki koh?
"Sai na halaka wannan saurayin naki mai xubin mutan dauri,idan bada lalaci da son kuddi me xakiyi dashi ina xaki kai shi?
"Ganin ta mayar da hankalin ta kan nuwairah yasa papa zage jiki yayi ciki yana famar sharce xufa,
"Ur punishment yau kece xaki wanke mini gaba d'aya k'aya na kinji najiya yar iskar yarinya a xuciyar ta..Amma a fili cewa tayi tau tayi ciki da saurin ta,
"Komawa tayi ta xauna,,hade da cigaba da xage zagen ta hkl kwance ba wadda ya tanka mata ..,idan abun yayi mata,duk abunda ta samu tayi jifa da shi,...!
YOU ARE READING
RUD'IN DUNIYA
Mystery / ThrillerTakasan ce tana ganin sa ,yana mata gixo a cikin rayuwar ta .saide koh da sau daya bata taba ganin fuskar sa koh da a mafalki bane ... Rayuwar ta bata kasan ce cikin farin ciki ba saboda samun iyaye da yan uwa na gari da batayi ba .... Uban ta ya ka...