safe journey1

512 106 25
                                    

asmasanee

"Kmr yadda natsura musu idanu hangame da baki ina kallon su,haka sud'in ma kallo na sukeyi mussaman ma namijin wanda a haife xai hafe yarinyar da suke tare balle ni yar 15 amma ya wani kafeni DA idanu yana kallo na...
"Cike da tsiwa na turo baki na gaba nace "kallon fa?" nayi mgn ina murguda baki hade da daura fadin yan iska.na tabe baki na irin koh a jiki na dinnan,
"Dama haushi sosai hawwancy tajiya na katse musu jin dadi da nayi hakan yasa ta cike da hargowa tace...keeee yar jahilar ina ce daga wace ruga dabbanci kika fito,..
Kutt nice jahila kuma dabba,lalle koh kin taro match lalle ma,....
Dafarko dai kece jahila dabba kuma yar iska lalata nayi mgn ina zumburo baki na gaba hade da sakar mata harara kasa kasa,
" wata dry mutumin ya saka hakan koh ya k'ara kular da hawwancy ,tayi gun na danake ta zumburo baki gaba ina hura hanci gaba irin an b'ata minin rannan,amma wlh ni kad'ai nasan tsoron da nake ji ganin yadda nasan koh amala da tuwon dawa nake ci muddin wannan abar ta rikeni saide buxuna,ay koh hawwancy ta biyo ni gadan gadan ,da sauri na shiga xare idanu amma baki bai mutu ba naja baya da sauri hade da fadin ayke ma kin san bakarya na keyi ba kedin yar iska ce,kuma ke kika fara kirana da jahila dabba ay tau kinga anyi one ......da sauri ta runtse idanunta ganin yadda hawwancy ta here hannu xata wanka mini mari,........
Haba sweery ba girma ki bane me xaki buga a cikin wannan hot baby ,batayi kama da kallan bugu ba yayi mgn yana sakar min wani murmushi lkc da na bude idanu ina sauke ajiyan xuciya,at bansan lkc da na sakar masa harara ba,.
Wani kuka hawwancy ta saki hade da son kwace hannun ta da Ahmad barebari ya rike,don lkc d'aya taji ta tsane neylerh,......
Tabe baki nayi koh a jiki na na nufe sofa nayi xama na,..
Dakerr da baune Ahmad barebari yasamu ya jawo hannun hawwancy sukayi waje don rantsewa tayi sai taci ubana sai taga wanda ya daure min gindi a amarseeya,haka dakerr yaja ta sukayi waje idanun sa na a kaina don haka kawai yaji na burge sa,wautar danayi ta k'ara saka wanxuwar son kasancewa dani ta d'arsu a xuciyar sa har yana saka kudirin samuna a matsayin da bai kawo xaiba ma wata diya macce shi ba nan kusa amma lkc d'aya ya kwaidaitu da son aje wannan hot baby a gidan sa ,tayi ta xuba masa sakalci da shagwaban nan kai ga nafi kowa sa'a duniya yayi mgn ya shafo lip dinsa,.....

"Lkc da meroncy xata wuce tayi tamin nasiha ,duk nasiha ta k'are kan inyi duk abunda akace min inyi don shi uwata ta kawo ni inyi,idan takalmin dake sanye akafana ya tamka tau nidin ma na tamka,saima tabe b'aki nayi na cigaba da kallo..
A'a fa mero kada ki ta kurawa baby ta,hummm,mero tace hade da jinjina kai
Baby kiyi kallon koh!?,gyada mata kai kurum nayi suka fita.....!na rakasu da harara kasa kasa,

El fulani,nihla,mihrah Safwan,fadwa,farhan da fareed ,kai gaba d'ayan su ne xasu bar kasar xuwa masar sai ,dad da mommy zafara'u,
Driver gidan yaja su xuwa airport saide bada el ba,
Su mommy da dad a🚑 ce ta kaisu airport,kwata kwata basu san da xuwan falisa ba don koshi el bai sani ba,.
Har am fara shiga jirgi el baixo ba shi baice musu dashi xa'a ba kuma baice musu badashi xa'a ba a taikace bayanin komi baiyi musu ba,hakan kai sa nihla taji bata ra'ayi mu'amala dashi ,bata tsane shi can ba amma ta tsane halin koh in kula da yake nuna akan abunda ya xamo me muhimmanci gare shi mtwss..taja siririn tsakii da ya saka yan uwanta saurin kallon ta,
Kamshin perfume dinda ya dake hancinan su yasa a tare suka d'ago idanun su suka sauke kan fuskar shi,wanda kallo d'aya yayiwa dukkanin su ya mayar da hkl sa kan wayar da yakeyi kamin yayi musu nuni da hannun shi su biyo shiiiii.....!!!!

Misalin k'arfe 11dot jirginsu ya d'aga daga nigeria xuwa masar....tare da falisa ba tare da sanin el na...!!!

*
Sokoto kwannawa .....!!!

Tagumi name kuwa hajja bayan burikan ki a kanmu na d'ada ciki imty tayi mgn tana bin hajja da wani mugun kallo da ita kanta hajja ta kasa gane wani mugun kallo ne imty ke binta dashi kwanan kinnan,
Haba imty kuji tausayi na mana haka ,kefa yanxu koh yan kuddin da kike bani kin bar bani amma xaki hanani damuwa,
Amma ni duk wannan bai dame ni ba kamar irin jin duriyar asee da banyi ba Allah yasa ba yaudara ta asee tayi ba,..
Hummmm imty tace...kamin tace koh bata yau dare ki ,kin dai yau dare kanki da kanki don wlh ina mai tabbatar dake asee ta mutu awulakance,tayi mgn tana xaro wayar ta had'e da shiga video ta kunna video tasa nan ta mik'ama hajja wadda hannu na makarkata,ta karbe wayar tashiga kallo video hkl ta a matukar tashe ganin fa tabbas asee ce ,batasan lkc da ta kurma wani ihuuu bala'i ba ta xobe wurin a sume,

RUD'IN DUNIYAWhere stories live. Discover now