12

708 104 7
                                    

_RUD'IN DUNIYA🌋_

Wattpad@asmasanee

NOT EDITED📵

1⃣2⃣

Suyi tafiyar km 150,sunci daji kmr a cikin mafalki taga motar na walwali dasu tana juyi dasu bata ida waskakewa daga baccin da ya kwashe taba babbar mota da babbar mota da sukayi kaura a tare nan take suka tsaka k'aramar motar tasu tsakiyi nan sukayi mata wani mugun kaura , babbar motar daya da taki tsayawa wa har yanxu duk yadda driver yaso taki tsayawa gashi dama can manyan motocin ba bricky ne dasu ba,
Bugawar da motar tayi ya saka k'ofar gefen da asee ke xaune bude wa tafado dimis cikin rashin sa'a babbar motar tabi ta kanta ta....tana taka ta motar ta tsaya cakkkk🙆 a saman ta,
"Kamin kace me,wurin ya ciki da mutane,duk yadda aka so xauro asee da tayar mota ke kanta an kasa ,ga jini dake fesowa ta ko'ina na jikin ta,innalillahi wa'innan illaihi raj'un,ake ta maimaita wa ana video,
Nan take aka jawo driving moto wadda ya jumo ya bubbugo saide ba irin sosai dinnan ba ,haka xalika drivers din manya motocin ma basu samu rauni ba sai d'aya ne ke bleeding a goshi.,
Wani irin imani ne ya shiga driver da ya dauko asee yana tuno kalaman da suka guda a tsakanin su kamin bacci ya dauke ta,
_"Tun lkc da suka fara nisa da tafiya ,take wani bankare_ _bankare tana turo gaban ta ,wadda da xaka gansu a fili da baxa kaso ka k'ara kallon su ba,yadda suke a shafe kmr silifas,ga stretch mark (rakainuwa) da ta cika su abun ba kyaun gani,but bra mai susu da ta saka yasa suka ciko gashi rigar da ta saka ta kama ta,dan tudun su sun fito sai karantse idan ta bude su xaka abun rikitar da kwakwalwa,_
_Kwata kwata bai lura da me takeyi ba hankalin sa naga driving dinda keyi,_
_Kmr saukar lafazi yaji muryar ta inda take fadin,dan matashi,_
_"Na'am hajiya wani abun kike sonyi don shi duk daukar sa fitsari take ji koh wane abu mai muhimmanci,_
_Kwallon shi tayi da idanun ta da suka rine sukayi jawur ,ba k'aramin burge ta matashin yaron da a haife ta haife shi yayi ba,...._
_Saida ta turo gaban ta ta d'an girgixa jikin ta kamin tace,kada kace mun baka fahimce ni ba,_
_Wallahi hajiya ban fahimta ba koh baki da lpy ne?,ganin yadda take d'an juye juye irin nasu na yan bariki,_
_D'an tsaki tayi aranta ganin yadda yaron yak'i gano abunda take nufi,_
_Baiyi aune ba yaji saukar hannun ta kan fuskar shi ta shafo d'an sajen sa da samari ke tarawa,_
_Hakan ya tilasta masa tsayawa da tukin da yakeyi , xuciyar sa ta wani irin bugawa,_
_Cike da mamakin wannan k'ilakin,wannan tsofowar banxar ke da niyar yi wadda a haife ta haife shi,_
_Ganin yadda ta durkufa da niyar yin amma da take sonyi,yayi saurin jaye jikin sa da sauri hade da binta da harara,_
_Amma hajiya kina tsoron Allah kowa?yanxu don girman Allah koda ina harakar banza dake xanyi ?wadda a haife kin haife ni,amma wallahi tirrr da halin ki,ki tuba ki komawa Allah?_
_Kallo tabi shi dashi mai nuni da son nuna zallar kudirin ta akan sa,_
_Haba d'an matashi,koh sisin ka baxa ka bayar ba kyau ta fa ,kabari muji dadin mu tafada kmr xata fada jikin sa,_
_Abinka da matashi ta kuma bashi mugun haushi bai san lkc da ya dauke ta da gitaccen mari ba,_
_Ciki dajin haushin ta yace ,wawiya,jaka dabba,abu daya xance miki Allah ya shirya ki idan kina cikin shiryayyun sa,nd the last thing if you dare touch any part of my body with this dirty hand,wallahi xaki fitar min da mota_
_"Daga haka ya tada motar ya cigaba da driving dinsa,yana mamakin wannan*rudin duniya*da yaja matar nan ga halaka wadda da maccen kware ce ga yanxun taga jikan ta ukku xuwa 4,_
_Allah ka shirya ki,nan ya shiga yin istigfari na taba shi da wannan kulakin tayi,_
_Girgixa kanta tayi sosai marin ya shige ta jikar ta,ta bude ta fito da kwalbar syrup ta k'aha baki bata dauke ba saida ta kwankwade kwalbar baki daya ta dire,wani girgixa kanta tayi ,hade da fadin ina ...Ina.....Ina.......bar...I..ki......yanxu muka saka hannu,daga hk bata k'ara fadin wata kalma ba bacci yayi awon gaba da ita..._

"Wani irin hawaye suka xubo masa lkc da aka kira masu daukar gawa,wanda da ker aka iya xaro asee wadda tayi naga naga ba kyaun gani gaba d'aya halitta ta canxa,
Ahkl yace Allah kayi muna karshe na kware don girman salati,ka kara saka muna imani a xuciyar mu,
Da yabi son xuciya da shima Allah kadai yasan makomar sa,ya Allah yafada yana share hawayen dake masa kwarenya a fuska,

*

"Ina yaro na,sauban ,sauban take fade lkc da ta bude idanun ta tar akan falisa dake tsaye akanta,.
Falisa me ya samu yaro kana kice mun ya mutu ,duk wani hope dina na kanshi tafada tana fashewa da kuka ,duk da yadda take jin kanta na sara mata,
"Kinatsu aseeya ,ki dawo cikin hankali don Allah,tayaya ,bacin bansan halin da d'ana yake ciki ba,?....
Bude baki falisa tayi daniyar yin mgn aka turo k'ofar dakin hk ya hana ta fadin abunda tayi niya,

Yaya zara'u sun falko ne?,ashraf da safwan sun falko saide anyi musu allura bacci,
Sauban dina fa ,aseeya tafada tana kokarin mikewa xaune,
Kallon ta faleesa tayi ta girgixa mata kai alamar kada tace komi don tasan komi xai fito bakin zara'u baxaiyiwa aseeya dadi ba,..
Nidai idan baxa ku fadamin abunda ya same yaro na ba barin inje in ganshi da kaina tafada tana kokarin mikewa tsaye but jirin da ya dauke tane yasa ta saurin komawa ta xauna hade da dafe kanta,
"Kingani koh aseeya don Allah ki kwanta ,kin san dai idan akwai wata matsala baxan boye miki ba falisa tafada a tausashe ,hakan yasa aseeya komawa ta kwanta don sosai take jin jiri na dibar ta,
Nurse ce ta shigo ,aseeya tayi mata bayanin yadda take ji ,drug aka bata hade da yi mata allurar bacci....!!

Kwana biyu sunyi sune cikin tashin hankali,tsakanin B fari da S fari har yanxu ba wadda ya falka ,B fari na numfashi yadda ya kamata,haka xalika likitoci ma abun ya daure musu kan rashin falkawar B fari,komi nashi normal inda ke bleeding anyi treatment dinsa,S fari ba wani provement a gefen sa ,idan ka ganshi baxa ka gane shi bane duk jikin sa bandage kuma har yanxu da taimakon oxygen yake numfashi,M fari ta falka saide ba uhm ba a'a da ido kadai yake bin matan nashi da yaran nashi da kallo
Abun ya daure ma a halin fari kai ,kai har ma likitoci abun ya daure musu k'ai sosai,sunyi bincike har yanxu sun kaso gano matsalar ,don binciken su ya nuna musu lafiyar sa qalau,

Kwana sa d'aya a hospital akayi discharge dinsa,sanye yake cikin blue black long sleeve da red 3 qauter trouser , fuskar shi ba walwala a cikin ta ,hannun sa rike da phone yana jijjoya ta ,
Muhammad ta kira sunan sa ,bai san mai murya ba ,bai kuma son sanin murya wacece,,
Hakan yasa duk yadda take kwala kiran sunan sa bai saka shi ya tsaya ba sai ma shigewar sa mota da yayi ya s'aka lock yak'i kuma tasar da mota ,har ta iso gab da motar,tayi knocking ,amma yayi da dade da duniya baiji ba ta yama maida kujerar yayi resting chair da yayi ya lumshe idanun sa kmr mai bacci,....
"Iya wuya falisa ta kai ganin baida niyar kula ta yasa ta juyo tabar wurin tana cije yatsan hannun sa,..
Halin da mommy sa ,da daddy wadda bai xata yana jin kwanar mahaifin nasa ba har saida yaga halin da yake ciki,
Dole ne yafara takun sa ,amma ta yaya?...,

Safwan ma yaji dama hk ,fareed ma ,sosai nihla da mihra ke kula dasu,...

"Bata damu da halin da mijin ta yake ciki ba ,cike cike barin k'asa takeyi don xuwa ceto rayuwar d'an ta wadda ke cikin matsanancin halin rashin lpy ,koh kai awa idan kaga aseeya sai taba tausayi tahige cikin kwana biyo ta rame kmr ba ita ba idan tana abu sai ka rantse tsofowar mahaukaciya ce,

Yau komi nasu ya kammala inda jirgin su ya tashi daga nigeria xuwa india ita leylerh.!!!

*

*Taufa asee ta garmaya fa?hajja bata san inda aka kai mata yarinya ba😂😝,wayyo dole muje gidan hajjo a next page fa ,muga wace waina suke toyawa,,.!*

*Aseeya tayi India wurin ganin yaron ta ya dawo daidai ,xa'a ko samo nasara*

*Rikici rikici sai gidan fari koni dai na kasa gane komi😝,*

*Hello fans kun san mai xai dakatar dani dayin typing everyday ?rashin comment da banga comment ba nima xanbi sahu 🙈*

*Share*

*Asmerhluv ce*

RUD'IN DUNIYAWhere stories live. Discover now