*
....
"Do you think dat is fair el.?
"Tafada cike da matsinan cin bacin rai,dake nuni da ta fara kosawa da halin sa,
"Mommy ....
Am having
Headache
Wlh
Yayi mgn a rarrabe ,and so ??
"Shi xai hanaka xuwa..
"Am sorry...!!yafada ,yana lumshe idanun sa ...
"Mommy don Allah muje lkc fa ke kurewa,
Nihla tafada tana langwabe kai cike da jin mugun haushin sa ,yadda yake wani mgn sai kace sarki,
"Harara ta sakar mata kamin ta mayar da kallon ta kashi ,
Hade da fadin what will you eat el...
"Coffee...!!yafada kai tsaye ba tare da ya bude idanun sa ba...
Ok...!!tafada tana mai mayar da kallon ta kan nihla ,jeki ki saka akawo musu room dinsa...am waiting for u ,tayi mgn cike da bayar da umarni,
"A'a ke koh lpy ki ?kina tafiya kina kun kuni?waya taba ki ,faleesat wanda ke tafiya two servant na take mata baya,tafada cike da kulawa...
"Ba mom ce ba ,wai kmr ni zata saka naje nace ayiwa muhammad coffee imagine fa ,aunty faleesa...!!ta ida mgn cike da kuncin rai...
"A'a gaskiya mom bata kyauta ba ,taya ma za'a saka gudun amarya aike ,....
"Baccin hk ma fita zamuyi fa....nihla takara fada
"Tafi abinki bari na saka ayi masa aika masa faleesa tayi mgn fuskar ta dauke da murmushi ,
"Yawwa tnx u ,aunty faleesa ngd ,let me get going ,tayi mgn tana saurin barin wurin cike da jin dadi....
"Kije kicewa hajjo ta hado coffee tazo dashi site dina ina jiran ta....
"Tayi mgn tana kallon servant dinta daya...
"An gama ranki shi dade...daga hk ta juya tabar wurin...
Suka nufe site din faly😃 .......!!!!!*
Fananh.........!!!!!
A zabure tace kin gashi.....???!!
"Wa???..!!
Nafad'a cike da mamaki ina mai bin ta da kallo...
"Wai me nace halan.?
"Tafada kan gaskiyar bata san me tafad'a ba....
"Mai makon na bata amsa.sai na kado mata tawa tambaya.
"Are u in love with someone besty.?????
"What.....?? ur are not serious baby ,love fa???..
Allah ya sauwake
"Menene aciki besty idan har yana sonki.baki so kibar wannan gidan mai cike da ban haushi.koh rawar ce kike so ki cigaba da yin ta....!!!
"Koh d'aya baby..
"Amma bazan iyayin soyayya da wani ba tare da ina gaban iyaye na ba,
"An do u think aunty seeyarh xata barmu muyi soyayya da xatayi leading to aure.?
"Hummm..
"Nafad'a ina jan wani abu ya tukare mun numfashi,
"Ina kewan mama ta baby ,bansan wane hali mama na take ciki ba,jiki na bani mommy na bata mutuba baby..ban san wane hali brothers dina suke ba ,tafad'a tana fashewa da kuka me cin rai....
"Can we share it....??
"Share it with me xaki rage jin zafin da kike ji.....
"Mamana.........!!!LBR FANANH......!!!!
"Auren soyayya sukayi duk da a gefen mahaifina wato daginsa kwakwata basa kwanar mahaifiya ta ,badon komi ba sai don duniya da suka saka a zuciyar su ,daga dagin mahaifiyar mama ta har na babanta sudin ba wasu bane saide a kira su da masu rufin asiri ,saboda basu rasa ci ba basu rasa sutura ba,...
"Mahaifina shine na hudu a cikin yaran mahaifin sa ,baba uthuman ,baba attahir ,mommy walwal ,baba na wato umar ,sai mommy maryama,sune yan uwan baban mu....
"ABUBAKAR MAIDALA...cikakken dan kasuwa ne da ya shahara sosai afanin kasuwanci ,kuma ya shahara wurin canjin dala,
"Mutum ne mai sakarwa duk wani nashi ,baya takurawa iyali kan cewa sai sunyi abunda yake so ,hakan yasa ba duka yaran sa suka dauke sana'a sa ba bacin ,baba na da baba uthuman duk da a halin yanxu baba uthuman ya kusa harakar siyaya bayan kasuwancin da yakeyi har yana kan matakin senotor before na baro gida...
Duka family babana suna kwanar daddy uthuman saboda ya kasance mutum mai kyauta mai son yan uwa,kuma alkc da ya tashi aure bai tsaya daukar mata anan nigeria ba yayi tattaki har kasar libya diyar wani shahararren mai kuddi ya auro ,haka ba karamin dadi yayiwa su mommy maryama da walwala mussaman ma ita da lkc ita har tayi aure da yaran ta biyu duka maza ,mommy maryama ma har an kawo kuddin auren ta,
"So kwana kowa ke nunawa mommy mariem matar baba uthuman ,duk da yadda take yarfar dasu ,don ta kasance macce mai,ji da kyau takama ,nuna isa ,but duk da hk so suke nuna mata na hakika tunda tana basu ,sometimes yadda mommy walwal ke nuna son kuddi abun har mamaki yake bani ,saboda ita dinma mijinta ba ,bayaba wurin kuddi ,ga ubanta ma dasu ,duk da hausawa kanci baa takamata da kuddi uba.....!!!koh gaskiya ne ????
KAMU SEDANG MEMBACA
RUD'IN DUNIYA
Misteri / ThrillerTakasan ce tana ganin sa ,yana mata gixo a cikin rayuwar ta .saide koh da sau daya bata taba ganin fuskar sa koh da a mafalki bane ... Rayuwar ta bata kasan ce cikin farin ciki ba saboda samun iyaye da yan uwa na gari da batayi ba .... Uban ta ya ka...