Asmasanee
"Tunda na jiyo sautin taku,nayi saurin natsuwa,had'e da gyara xaman na ,na d'aura kafa d'aya kan d'aya hkl na akwance ba tare da wata damu ba,
"Uwar d'aki ga neylerh,neylerh ga uwar d'aki meroncy tayi mgn tana sakin murmushi,,a take koh wanne ya dago idon sa ya bi dan uwansa da kallo,wani dumm k'irjin na ya bada sauti lkc da idanun na ya sauka kan uwar d'aki seeya,
Karkace baki nayi ganin yadda meroncy ke kallon na alamar na gyada ta ,hakan yasa na xumburo baki gaba kamin nace"sannu"
Wani kafirin murmushi seeya ta saki kamin ta kalle meroncy wadda itama murmushin takeyi,ganin yadda uwar d'aki tayi murmushi hakan yayi making inta surely seeya ta mugun yaba da neylerh,
Dafatan uwar d'aki ta yaba da kasuwa ta?,
Wani murmushi seeya ta saki karo na biyu tana bi na da kallo wadda xuwa lkc na d'auke kai na daga kallon su na kure guu d'aya da kallo ,don a xancen meroncy da seeya ban canke komi ba,......
A wannan k'aron kin xabo min abunda ban taba saran xakiyi ba,kin kuma kawo min abunda na jima ina son samu ,kin sa seeya cikin farin ciki a yau,farin cikin dana jima ina tsimayen irin sa,don haka tukwacin ki a wannan karon shine dirani dubu d'ari biyu...wani ihuuuu meroncy ta saki wanda yasani saurin kallon ta ganin yadda ta buga wani uban tsalle kmr wata mai shekaru na,
Humm wai meke faruwa ne,na tambaya kai na batare da wani full of problem cos abun dosent cosine me to no or not no is not my own problem,.....!
Nan meroncy ta shiga kwaranyo godiya kmr xata hadiye seeya,kallon na tayi ganin kwata kwata hkl na baya gare su,yasata yima seeya signal da idanu alama,tayi ma seeya dasu mgn.,....
Nan take seeya cikin takwanta na kasaita ta nufe ni,tana maiyiwa meroncy signal da idanu alamar ta jirata sama,
Cike da murmushin yan duniya tace *baby*,hakan yasa ni kallon ta hade tauna harshe na just like dat naji i hate da basted woman (duk da bansam wacece ita ba amma naji tsanar ta farar d'aya),
Ki sake jikin dani baby na cos kallo daya just one look baby naji kwanar ta shigeni sosai ,feel free with me yarinya ta xanyi miki duk wani abu da xaki bukata ok?a karo na biyu da na tauna halshena ,na cafke gaba daya mgn saide word dinda tayi da turanci ba d'aya dana gane,sai na samu kaina da rolling kaina hade da sakin murmushi ganin yadda matar ke sakin murmushi ciki da salon iya shi,
"Gud girl baby"tayi mgn tana shafo gefen fuska ta hade da fad'in ,i know by now kina jin yunwa barin saka kawo min something special because you are special to me ,tayi mgn cikin wani banxan taku ta nufe landline dake parlour ta saka called,
Banji me tace ba saboda ta xarar dake tsakanin mu gashi muryar an riga da an mayar da ita a shak'e,...
Baby yanxun xa'a kawo miki abu make sure kinci ok?,gyada nayi don haka naji natsane "baby",da take cimin yawwa tafad'a tana haurawa sama cike da rangwada ,nikoh na kasa dauke idanu na akanta.....
Koh inane nan ?nan take na bama kaina amsa da Allahuwa'alamu (Allah ne masani,.......,*
"Kai,kai wai me ya shige kane,tayi mgn a mugun tsawace duk da yadda xuciyar ta ke hallabawa tana tsalle ,wanda kallo daya xakayi mata kasan a tsorace take ,just jarumta take son nunuwa,
Na fara gajiya da raini da iskancin ka a kaina wlh ,koh kaso koh kada kaso nice matar sa na fika fada a gunsa,don kai ba kowa bane face banxa,da wadda ka dauka uwa fiye da wadda ta kawo ka duniya saboda muguwar zuc.........mgnr ta datse mata ganin yadda ya nufo ta gadan gadan ,kmr xai shige cikin ta ,ya cire hannun sa xai wanka mata mari,komi ya tuna ya kwace hannun sa had'e da tauna lip dinsa na kasa da mugun k'arfi tsiya had'e da binta da kallo da idanun sa da suka rine,...
Mari ni kake kokarin mari ni?tafad'a idanun ta a waje wanda one look xakayi mata kasan gaf take da fitsare siket dinta,
Lalle kaci ka d'an halak,ka nuna min kai d'in jinin zulfa rainon zafara'u kamin ta saki wani murmushi da har d'iyan hanjin ta saida suka koka,
"Tauna lip dinsa yayi hade da shafo simple short empire hair style dinsa had'e da kafe ta da idanu,kmr xaice wani abu sai kuma yayi saurin matse fingers da karfi har sukayi kara hade da barin wurin yana numfashi sama sama,one look xakayi masa kasan he is soo much angry ,"Wani nauyayen a jiyan xuciya ta sauk'e don sosai yaron ke bata tsoro ga wani mugun kwarjina da yakeyi mata,Dariyar da aka saki ne yasa ta saurin waigowa suka hada ido da zabba'u wadda ke xuba kafirin murmushi,
Hhhhh wai kin ganki kuwa,,huuu ta kwashe da wata muguwar dry mai cin rai,..nan take taci magani had'e da jefawa zabba'u mugun kallo....ganin yadda falisa taci dry tace bani na kai xomo ba rataya aka bani tayi mgn tana gund'e bakinta tana tuna yadda falisa ta zare ido.,
Wai wani dabanci ne....bata ida mgn ba zabba'u tamik'a mikoh mata hannun ta,shi k'adai ne taimakon da xan iya miki d'an karamin kwaron da muka raina yana gaffff da xamar muna sakk'iya,xanyi komi don cika mar tabata,
Gobe 11pm,ba tare da ta jira mai falisa xatace ba,ta saka mata ticket in a hannun ta ,ta bar wurin,
Murxa ticket din tayi,tana jin duk wata damuwar ta ta kawar dama shine take tunanin inane xata same shi yanxu cikin dare tank God tafad'a tana lumshe idanu....."Hummm,duk wannan ni ba matsala ta bace infact ma naji dadi da bata san komi hakan will help me sosai wurin gudanar da abubuwa na,hakan xaixamo duk wani abu da xan koya mata shi xatayi ,to be sincere kin saka ni farin ciki yau,kada ki damu uwar dak'i xan iyayin komi da xai saka ki farin ciki,nan meroncy ta shiga sanarwa seeya uwar dak'i weak point din neylerh.,
"Duk abubuwan da aka kawomin a wuri na na marmari ne,don ni idan ina samun su kullun baxan damu da wani abinci ba,hakan yasa na xauna na kusa shanye robber icecrem din ,ni koh kallon nama kazar banyi ba don bai dame ni ba sai shan ice cream da cake nakeyi hkl kwance ina kallo da matar da naji meroncy na kira da uwar d'aki,..
Haba sweet dialling pls ka dawo gobe bazan iya jure missing dinki a guna ba,
Murmushi mai kyau wanda aka kira da sweet kamin yace Allah kowa biye yayi mgn yana hugging dinta,ita dinma ta sakallo hannun ta ta wuyan sa,nan suka shiga yin eye connecting kamin ya rankwabo da niyar kai bakin sa kan nata.......
Ta salimar da na saki hade da fad'in kutumar uba na hangame baki ina kallon su yasu saurin kallon ni a tare ganin wace yar kutu.....mace take son katse musu jin dadin su..........*Comment ,vote, share and follow*
*Asmerhluv*
YOU ARE READING
RUD'IN DUNIYA
Mystery / ThrillerTakasan ce tana ganin sa ,yana mata gixo a cikin rayuwar ta .saide koh da sau daya bata taba ganin fuskar sa koh da a mafalki bane ... Rayuwar ta bata kasan ce cikin farin ciki ba saboda samun iyaye da yan uwa na gari da batayi ba .... Uban ta ya ka...