19

640 25 0
                                    


    
    ♥ ❤
           
         ♥♥❤
*~K'AREENATEEY~*
(K'AWATA)

(It's all about friendship)

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*

*~We are bearer's of so golden pen🖊~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*


*written *✍
       -by-
         *Deeja one love*

*JAKADIYAR GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION👸*

Wattpad 13deeja.

Daga wannan page d'in har zuwa k'arshe sadaukarwa ne gare ki *AISHATU BABAYO* saboda kaunar da kike wa *GOLDEN PEN WRITERS* ba muda abinda zamu biya ki dashi, dan haka *K'AREENATEEY* har zuwa k'arshe ya zama naki sis kiyi yadda kike so dashi, *JAKADIYA* ta baki wannan yan shafukan har zuwa karshe,  muna godiya sosai da irin kaunar da kike mana.

Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agare shi yace"duk wanda ya zana sura a duniya,za'a matsa mishi a lahira daya busa mishi rai,kuma ba zai iya ba".




_Saboda Allah shine me jiɓintar lamuran masu imani,amma kuma tabbas kafirai basu da me jiɓintar lamuran su_

_Lallai Allah zai sanya wa'inda suka yi imani cikin Aljanna wacce ƙoramai suke gudana a ƙarƙashin ta,wa'inda suka kafurta kuma suna rayuwa kuma suna ci kamar yadda dabbobi suke ci sannan wuta ce makomar su_

*suratul muhammad aya ta 11 da 12*.

Manzon Allah tsira da amincin Allah sun tabbata agare shi yace"wanda ya riƙi mini koma bayan Allah haƙiƙa ya jafur ta.

Haƙiƙa ina roƙon Ubangiji ta'ala Allah ya baku lafiya *YAYA HAYAT*  *OUM DEEDAT* *MAMAN ASHEFAT*  *AUNTYNA AUNTY NABEELA*.

*Ƙafar yawo ki sani one lurhv na son ki irin kaɗan ɗin nan*.

Bloody kai daga jin sunan ka san wannan ta jiki ce,to ai sai dai nace mun zama jini da tsoka dan ba'a zama tare sai hali ra'ayi da halayya yazo ɗaya wannan kuma duk ƙauna ce ke kawo hakan,kin wuce nace ina sonki sai dai nace ina ƙaunar ki*.

*Ebraheem Aliyu a cigaba da yaɗa shirme(if you know you know),haƙiƙa na san Allah kawai ya haɗa mu kuma ina Alfahari da ɗan zaman da muka yi*.

*idan kana so kaga haƙorin one lurhv a waje tana dariya to tana karanta firar jika da kaka ne wato firar A'ishatu babayo da kuma Imam Rukayyat,ban taɓa ganin mu'amalar dake birge ni ba kamar tasu,kuna birge ni*.

*Hajjaju a cikin masoya na kin yi zarrah ba zan iya kiman ta son da kike yiwa Ƙareenateey ba*.

*zainab bala Abubakar ke da Meera ta annabi,maman zara da sanaz da group ɗin ki ina godiya sosai*

*_19_*

Haɗa kaya na nake yi Hajjaju na gefe tana ɓare gyaɗa,kallo na tayi tace"Dan Allah ki ƙara haƙuri kinji,haƙiƙa gidan yawa zaman cikin shi sai haƙuri,sannan ki ƙara kare mutuncin kanki kinji".

Jiki a sanyaye na amsa da toh,a ƙalla sati na bakwai kenan cikin na takwas rabo na da gidan mu,sai dai muyi waya da wasu daga ciki.


Yau zan koma gidan nan dai da ake cin zarafi na ake nuna halin ko in kula dani,a zalunce ni kuma a hanani kuka.

K'AREENATEEY Where stories live. Discover now