Charpter 3

729 36 1
                                    

💓💓 💓💓 💓💓
〰〰〰〰〰〰
*AISHATUL MUWAFAQA*
〰〰〰〰〰〰
💓💓 💓💓 💓💓



®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }

         🎐 '''G•W•A'''🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼


*Story and Writing by:*
'''Aysher Aliyu Humaira (INNARO)'''

*Dedicated to:*
'''Zainab Ahmad Shareef'''
           &
'''Hafsat Abbas Babi'''

~🗓october 2019~

'''Follow & Vote 4Wattpad @ GaskiyaWritersAsso.'''

*Page 11↔15*

*__________📖* can wajen wani class da aka rubuta j s s 1c ya wuce dasu yashiga da sallama, Yana shiga d'alibbai suka mik'e suka ce
"Good morning sir".

Yace, "morning how are you?".

Suka ce, "fine
we are happy to see you sir".

Yace, "thank  you and seat down".


Suka zauna yace, "sutsaya a gaban class"  suka tsaya yace, "ga  new friends na kawo maku".

  Suka ce, "muna maraba dasu" duk a cikin harshen turanci suke magana ya koma cewa, "ko akwai wadda zata iya fad'amasu dokar class d'ina??".

Kowa yayi tsit yace, "ok  babu kenan yace dafarko dai a class d'ina ba,a magana da hausa"

Yace, "Kuma ba'a zoman class da datti dolene kiyi wanki kiyi guga sannan dole ne ayi respect din malammai da seniors d'inku".

Sannan yabamu izini yace, "suje su zauna"  suka zauna a kujerar gaba na kalli daliban dake cikin class din duk Basu wuce 20 ba.

Yace, "kunga dai yawa d'ai kuke k'arawa zuwa ranar wanes day zanfitar da monitor da asst duk wadanda suka fi k'ok'ari sune zasu shugabanci class dina".

Ya jawo regester daga teburin dake gabanshi ya rubuta sunan mu yafara kiran regester Yana gamawa yamana sallama yafita.

Yana fita class din ya hargitse da hayaniya anata gaishe gaishe saiga wani malami yashigo kowa ya mike suka gaisai yabasu izinin zama suka zauna.

Yace, "sunana malam arrida nine zan Rika koyarda ku English" mukace your welcome sir yace,

"kufito  da littafai zamu Fara karatu" .



'''Plss share, comment and vote'''

*INNARO*✍

AISHATUL-MUWAFAQAOnde histórias criam vida. Descubra agora