Charpter 6

614 23 0
                                    

💓💓💓💓💓💓
〰〰〰〰〰〰
*AISHATUL MUWAFAƘA*
      *1441H/2019M.*
〰〰〰〰〰〰
💓💓💓💓💓💓


®☄
*GASKYA WRITERS ASSOCIATION*✍
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantsar duniya da kuma lahira.}_

    '''🎐G. W. A🎐'''
_*GASKIYA DOKIN ƘARFE*_.🏇🏻


*STORY & WRITING BY:*
*AYSHA ALIYU HUMAIRAH*
*(INNARO)*.

*DEDICATED TO*:
*ZAINAB AHMAD SHARIF.*
        *&*
*HAFSAT ABBAS BABI.*


~Wattpad @GaskiyaWritersAsso.~

*Page 26↔30*

*__________📖* "Yaya Safwan Dan Allah ka tsaya ka ajeni a gida".

wata matashiyar budurwa ke wannan maganar.



Wanda Aka kira da Yaya Safwan ba tare da ya tsaya ba yace mata, "ba hanyar Zanbi ba".

yay gaba yabarta a tsaye.


Sai ga hawaye na bin fuskarta ji Tai andafata koda ta juyo taga ilham ce ƙanwar yaya safwan ɗinta Ilham tace



"Aunty baby kiyi hakuri har Sai yaushine Zaki gane halin yaya safwan ne, nasha faɗa maki kifita harkarsa Amma kinki"ta goge hawayenta Tace


  "lham bazaki gane bane sabida bakisan zafin so ba bakiji yadda nakeji a Zuciyata ba, Amma ba laifina bane laifin Zuciyata ne data kamu da son Wanda baisan darajar soba"





Taƙarashe maganar hawaye nabin fuskar ta Ilham "tace kiyi hakuri insha Allah yayah safwan zai soki, yanzu dai kizo muje driver ya maida ke"





Tace Ki barshi kawai ni zan hau nafef natafi" Ilham "tace ba za'ayi haka ba dole ki tsaya driver ya maida ke gida"




ta Ƙwalama Bala driver Kira yazo "yace gani hajiya karama", "tace aunty baby zaka maida gida"


yace "bari nafitar da motor" yaje ya jawo motor ilham tace "aunty baby Dan Allah kiyi haƙuri insha Allah ke matar bross ce baida wata bayan ke" Ta ƙarashe maganar tana murmushi,





Murmushi Tayi Wanda da kagani kasan na ya Ƙene tace "nagode Ƙanwata Nima har mamakin kaina nakeyi duk halin ko inkula da yayah safwan ke nunamin ba abinda yarage daga Cikin son da nakemasa,




Amma mahaƙurci mawadaci watarana Sai labari Amma ni inaganin son yaya safwan ne ajalina"



Ilham ta rufe mata Baki Tace "haba Dan Allah kidaina faɗar haka mana bama zaki mutu akan son yaya safwan ba insha Allah"


  Batace komai ba tashige motor  Driver Yaja motor suka fita suna ɗagama juna hannu.




Bayan fitar su  Ilham tashiga cikin gida ta tararda hajiyar su zaune bisa wasu Ɗirka ɗirkan kujeru, Hajiya "tace Ina baby ko har tatafi" tace "eh hajiya ta tafi" tafaɗa tana Mai shigewa ɗakinta.










A ɓangaren bakariya bayan ta koma gida tayi wanka tayi sallah sannan taci abinci,



tace "umma yau daga zuwana har nayi sabuwar ƙawa Kuma abin burgewa sunan mu ɗaya Sai dai ita muwafaƙa ake cemata" umma tayi dariya tace "kice kinsamo takwara to adai maida hankali da karatu karku tsaya shirme"





Tace "tau umma Insha Allah" ta tashi tasaka hijab ɗinta tadau littafan ta



tace "umma nayi makaranta" umma tace "to adawo lafiya".







Shikuwa malam arrida koda ya koma gida baima shiga wurin mommyn sa ba ta baya yabi ya wuce ɗakinsa anan yai sallar azahar da la'asar



Mommyn sa  Kuwa ganin har ƙarfe huɗu baidawo ba tace ma Ƙanwar sa taje ta dubo mata ko yadawo,






koda taje Yana kwance akan bed Ya lumshe idon sa  kamar Mai bacci saita juya Taje tace "mommy yadawo Amma bacci yake"








Tace "babu damuwa dama naga ban gansa bane tunda safe daya fita,






Amma kinga yanxu hankalina ya kwanta".







"Ammina Dan Allah kibari naje gidan aunty balki tunda akayi bikinta Sau ɗaya na taɓa zuwa tun daga lokacin  ban sake Zuwa gidanta ba, gashi fa yanzu watan ta Biyu cikin na uku da aure"







Ammi tace "to makarantar islamiya fa?"  Tace "Ammi yau fa ɗaine  kuma ai idan nadawo abi yafaɗa mani"



Ammi  tace "To naji nidai ba ruwana dan kar gobe kiceman an buge ki a makaranta,




kuma wazai rakaki Kinsan yayanki bayason kina fita ke kaɗai gashi bayanan bare ya kaiki,




Kuma su khausar basanan bare kijata ko Mubarak" tace "Ammi kedai  Kiyi mani addu'a kawai Allah ya tsare idan Yaya muhaisin yadawo ya ɗaukoni"








Ammi tace "to shikenan Allah ya tsare  ɗaukomani jakata nabaki na napep"





Tace "yee ammina nagode"  ta ɗauko mata Jakar ta taba ta ɗari biyu tana Mai mata addu,ar Allah ya tsare,


Ammi tace  "kice Ina gaida ita" tace "to Ammi zan faɗamata" ta saka hijab ɗinta a bakin guiwa ta rataya Jakarta ta gefe irin wadda Ƴan matan yanz keyayi tasaka flat shoes ɗinta kalar Jakarta tace "ammina natafi".



*©INNARO•*

AISHATUL-MUWAFAQAМесто, где живут истории. Откройте их для себя