Chapter 4

633 29 0
                                    

💓💓 💓💓 💓💓
〰〰〰〰〰〰
*AISHATUL MUWAFAQA*
〰〰〰〰〰〰
💓💓 💓💓 💓💓



®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }

         🎐 '''G•W•A'''🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼


*Story and Writing by:*
'''Aysher Aliyu Humaira (INNARO)'''

*Dedicated to:*
'''Zainab Ahmad Shareef'''
           &
'''Hafsat Abbas Babi'''

~🗓october 2019~

'''Follow & Vote 4Wattpad @ uGaskiyaWritersAsso.'''

*Page 16↔20*
___________📖Ya je gaban Allo ya Ciro maker a aljihun wandonsa yafara rubuta subject date sannan ya rubuta topic ya rufe maker,ya juyo,

yace da 'yan class "ko akwai wadda zatamin bayanin wannan topic din??" Sukayi shiru Sai muwafak'a Tace ma  bakariya "inaso nafa'da Amma inajin kunya" kafin bakariya tayi magana ya nuna sit d'insu yana cewa,

"you stand up" muwafak'a Tace "sir ni" tana mai nuna kanta, yace "A,ah ni* Yana Mai nuna kansa ta mik'e jikinta  na rawa idanunta na neman kawo ruwa saboda tsoro "yace what is noun?"

Sai muwafak'a tayi dariya dan  tambayar ma dariya tabata, a Ranta take cewa wannan ai tun ina pramry na iya, Amma fa wannan malamin ya rainamata wayo ta k'yaleshi ta cigaba da tsayuwa Shima ya k'yale ta.

Ya kuma cewa "ko akwai wata da zata yimana bayanin topic dinmu?" bakareeya ta daga hannu yace stand up ta mike tayi bayani,


yace "clap for her" kaji raf raf, yace mata "sit down"  a tare bakariya da muwafak'a suka zauna yace ma muwafak'a "nace ki zauna ne??".

Ta mik'e ya cigaba da bayanin sa har ya gama ya Fara rubutu, ta jawo buk dinta tafara rubutun a tsaye har yagama,
yace ke!!! Ta dago idonta suna hada ido dashi tayi saurin dukar dakanta


yace "ki had'oman litattafan ku ki biyoni dasu nayi marking", "tace Mal, bafa nice monitor ba"

yace "kiyi abunda na saki" tatashi ta Fara karban littafan, Shi Kuma yafara harhad'a nashi yai hanyar fita tace bakareeya muje ki rakani ta mik'e suka jero a tare suna tafeeya Yana gaba suna bayanshi har suka sauka kasa suka kama hanyar wani block.

sannan naga yaja ya tsaya yace su dauko Masa kujera da table muwafak'a "tace malam yaufa aka kawomu bamusan ko inaba" yayi Dan guntun tsaki sannan ya nuna mata wani class dake kusa dasu kadan yace suje su d'auko ta Mik'a Masa littafan Sai da yagama mata kallon raini sannan ya karb'a tuni bakareeya tayi gaba da sassarfa tabi bayanta har ta cimmata suka dauko suka kawo Masa yasa handkerchief ya goge sannan ya xauna.





'''Pls share, comment and vote'''

*INNARO*✍

AISHATUL-MUWAFAQAOnde histórias criam vida. Descubra agora