Chapter 7

658 36 1
                                    

💓💓💓💓💓💓
〰〰〰〰〰〰
*AISHATUL MUWAFAƘA*
〰〰〰〰〰〰
💓💓💓💓💓💓
  *1441H/2019M*.

®☄
*GASKYA WRITERS ASSOCIATION*✍
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantsar duniya da kuma lahira_. }

     🎐G.  W. A🎐
_*GASKIYA DOKIN ƘARFE*_.🏇🏻

~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@GaskiyaWritersAss~.


*STORY AND WRITING BY*
*AYSHER ALIYU HUMAIRA*
( *INNARO*)

*Dedicated to*:
*ZAINAB AHMAD SHAREEF*
        &
*HAFSAT ABBAS BABI*




*Page 31↔35*

*__________📖* Tuƙi yakeyi kamar Wanda bayaso.

     safwan kenan yaro D'an gayu maiji da naira.


wayarsa ce tayi ringing Sai da takusa katsewa ya ɗaga yai shiru daga ɗayan bangaren akace.



  "Hello my friend  ya kake, kana Ina?"



Safwan yace, "dakata Malam Dan Allah karka sani ciwon Kai ya ankayi?"


Daga ɗayan ɓangaren  yace, " Kaifa ɗan iska ne daman inaso muhaɗu ne yanzu kana ina?"



Safwan yace, "ok yanzu  Zanje office ɗin alhajine akwai maganar da zamuyi idan nafito Sai muhaɗu kai kana Ina?".



  Yace "gani A gida".

safwan yace, "bari idan nafito zan ƙaraso"



ya aje wayar batareda ya katse Kiran ba.


Sai dai Shi fahad da ya kirashi ya katse Kiran Yana Allah ya shiryaka safwan.




Bayan tafito daga gida ta Isa bakin titi ta  tare napep yace "Hajiya  ina zakije?"



tace Masa, "Mabera Zaka kaini nawa?"

yace, "bada naira Ɗari muje"


tace, "ok muje" tashiga sukayi gaba, Suna tafiya tana masa bayanin hanyar da zaibi Har suka kai



dai-dai wani Dan madai daicin gate tacema Mai napep ya tsaya.



tafito Tamiƙa Masa ɗari biyu yabata cangi yayi gaba




  ta tura gate ɗin tashiga da Sallama

"a'a a'a  wanakeji kamar muryar muwaffaqa"



"wallahi Aunty nice"

Aunty Balki tace  "maraba wuce Mu shiga ciki" 





ta shigo ta zauna  Tana faɗin, "wash Allah wllhy Aunty nagaji" aunty balki tace



"kingaji aikin me kikayi" ?

tace Aunty fa yau nafara zuwa Makaranta"

Aunty Balki tace,"wacce kika fara? mas'udiya ko? nasan itace Makarantar da kikeso"



Tace,"A'a Aunty wannan ma govt. Ce Amma wllhy kamar pravert ana karatu sosai kinsan govt. Girls day Arabic secondary School sabon birni area sokoto?"






Aunty Balki tace  "Kai inajin sunan makarantar gaskiya ance ana karatu"





Tace, "da Alama gaskiya ke jifa ɗazu-ɗazu aka kaini amma Banga aikin da  ba'a Mana ba Kuma Sai in mutum bai maida hankali ba".






AISHATUL-MUWAFAQATempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang