👸🏻👸🏻
GIMBIYA SUHYLAH👸🏻©️ *HASKE WRITER'S ASSO.*💡
Home of expert & perfect writers*MALLAKAR:- NANA DISO*
*_D'AND'ANO DAGA FITATTU BIYAR🌹_*
*1*
Tunda yashigo cikin bedroom din yake bibbiyarta da kallo hankalinsa yana kokarin gushewa cikin wani yanayi dayake ciki wanda yasaka shi acikin gajeran tunanin irin baiwa da kyan halitta da Aisha take dashi a ko da yaushe cikin tsafta take da kula da kanta har mamaki yake yadda kowanne kayan bacci suke daukar jikinta, baisan lokacin da yakarasa kusa da gadonta ba inda yashiga kiran sunanta cikin wata sarkakkiyar murya wacce tasa ta bude i'donta...
"Wata lafiyyar mika tayi sannan tayi kokarin canza fuskarta inda zai kalloshi, cikin yanayi na nacci tace wannan wani irin kallo ne haka sai kace wata bakuwarka.."Kallon yadda take tafiyar da bakinta kawai yakeyi bai ankarama ba sai ya riko hannunta, cikin wani yanayi wanda shikansa baisan sa ba yace ke matata ta ce inada hakkin kallonki yadda naso sai..
" aisha ce ta turo baki tare da cewa kalli yadda kake magana sai kace wani cikakken namiji ni kaga bacci nakeji sai da safe...
" baisan lokacin daya fusgota ba yakwantar da'ita a kirjinsa kowannen su yanajin sautin juna...
"Khalid ne yashiga sarrafata cikin hanzari irin nasa kusan minti 10 yana abu daya ,aisha tayi lamo tanajinsa don itama bakaramin kashe mata jiki yayi ba,kokarin rabata da kayan jikinta yakeyi, baisan lokacin datayi hanzari ta mike ba tana kokarin kaiwa bakin kofa...
" cikin kid'ema yace Aisha me isa kikeso ki jefani acikin bala'i yau kusan 6month bakya bani hakkina .." bata barshi yakara furucinsa ba tace danAllah dubeka sai kace wani namiji a haka dai ga kannan kamar zakayi abun arzuki amma dazarar ka yunkura babu abun mamora..
" cikin wata lausassar murya yace aisha wallahi nafara jin sauki ki taimaka min kuma kidaina jifana da wannan kalaman naki ....
" mtsewww wani tsaki taja tare da cewa lallaima kai a dangin sarakan ma kai ragon maza solobeyo ne, aikin ka kenan yanyanyan sai dai kawai katayarwa da macce hankalinta amma bazaka iya sauke hakkin dake kanka ba tajaaa kofa tafita..
" zama yayi cikin tunani yarasa yadda zaiyi da kansa, wayarsa yararimo domin kiran amininsa anas can kuma ya katse kiran cikin tunanin kada shima abokin nasa ya raina sa bai tsaya ko'ina ba sai gurin daukar mota fadawansa suna karasowa yace bayason ganin kowa anan gurin yaja motarsa yafice...
Bangaren gimbiya suhylah kuwa ba karamin gana mata uwargidan sarki takeyi ba kuma babu wanda yasan halin da take ciki sai cousin dinta wanda sarki farouk yake gurinsa...
Suhyla suhyla suhyla...
Kiran sunan ta yaketayi cikin rarraunar murya, DanAllah kada kitafi kibarni wallahi kece farinciki na..Uwargidan sarki farouk ce tafito daga daki ta kalleshi cikin bakin ciki tace wallahi shareef bakada zuciya,karasa yarinyar da kakeso sai wannan asararriyar wacce batada tarbiya batada kyau ga muni ga rashin asali mahaifiyar tama adaji sarki yakwasota garin janye janyensa
Cikin yanayin damuwa yadago kansa yace haba kiji tsoron Allah kisani gimbiya suhyla amana ce agareki..
Mtseww cewar ta wallahi akan wannan yarinyar sai na haukataka don kanada kudi ko mahaifinka babu abunda yayimin zafi..
Ruwan da fatima ta kwarawa suhyla yasata bude idonta..
Shareef cikin zafin nama ya wankawa fatima mari wannan shine last time da zaki karayiwa suhyla iskancin nan mara mutunci mara tarbiya..
" yayana danAllah kadaina marinta..
" suhyla akanki zan iyayin komai wallahi kece farin cikina..
" cikin kuka ta durkusa har kasa tace wa uwargidan sarki banida kamar ki a duk duniya kece kamar uwa agareni dan...
" To munafuka kiyimin shiru cewar hajiya banason munafurci indai ina raye bazaki samu farinciki a rayuwar ki ba banza..
"Fuuu taja hannun fati suka fita daga part din ba..
Bala nagaji da zama da kai nagaji banida wani amfani sai dai katuromin kudi wannan wacce irin rayuwar aurece da bada ma'ana yau watanka 7 baka kasar nan mutum ce ni inada sha'awa ajikina ba... ki so kakeyi nashiga cikin wani hali??Ke sakina bakida hankali ni kike gayawa wannan maganar menene banayi nabaki mota na baki kudade ga abinci ga suttura komai na rayuwa na daukemiki..
" kaga bala ni musulma ce inada imani ina tsoron Allah ina feeling, wani lokacin kai nafi bukata ba kudi ba akwai lokacin da kulawarka kawai nakeso
Ko kai bakada sha'awa ne??
So kakeyi nafara bin maza??
Banza yayi mata sannan yakira budurwar sa awaya yafita domin dunyi da ita zasu hadu a hotel...
Shareef ne yace gimbiyata ..
Suhyla tadago idonta naam yayana..
" kidaina saka damuwa aranki kinji ina tare dake kuma zankula sosai dake inshaaAllahu yanzu kije ki dakko mayafinki naga bakida kayan kwalliya da wasu abubuwan sai muje kisiya...Cikin farinciki tace toh kamar kwa yasan hajiya babba ta kwace mata nata wanda mai martaba yasiya mata..
Bayin dake kula daita ne suke take mata baya har ta'isa bakin mota sannan tajiyo tace danAllah baba kidaina durkusa min wallahi kunya nakeji danAllah..
"Daya daga cikin bafade ne yace girmanki ne gimbiya jinin sarauta kike dole a so ki akuma yimiki hidama..
To nagode amma bana bukatar dan rakiya kukoma sannan idan mai martaba ya aika mini kuce ina dawowa..."Suka amsa mata cikin ladabi da biyayya ...
Shareef ne yaja mota basu tsaya ko ina ba sai wani babban mall bangaren abaya tashiga ..Shareef ne yace ki dauki kowacce kikeso gimbiyata..
Kada masa idanuwan nan nata tayi tace yaya kadaina cemin gimbiya please kadinga kirana da suhylah...
Dariya yayi yace kai wannan kanwartawa akwai saukin kai to naji duk yadda kikace hakan zanyi...
Yarima khalid yana tsaye yafi minti ashirin yana kallon suhylah ji yayi wani irin kaunarta na shigar sa, tafito daga shagon yace mata."Minti daya baiwar Allah, ya kalli shareef yace ko zaka bamu minti daya..
Jiyayi zuciyarsa kamar ta fashe ...
Suhylah tana ganin haka tace malam kayi hakuri banida sanayya dakai..
Binta yayi yana danAllah...
*FITATTU BIYAR NA KUD'INE.*
*FEEDOHM - SILAR WAYE?*
*ZAINAB BAWA- YARIMA FAYAD.*
*ZEE YABOUR - DR MUHRIX.*
*HAJJA CE - ANNURIN ZUCIYA.*
*NANA DISO - GIMBIYA SUHAYMA.*LITTAFI BIYAR AKAN___500,
IDAN HUDU KIKE SO___450,
IDAN KUMA UKU NE___400,
IDAN BIYU KIKE SO___350,
IDAN KUMA D'AYA KIKE SO 200.!TURA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT D'IN.
3126584401 FIDDAUSI MUSA FIRST BANK TARE DA SHAIDAR BIYA A 08036953516
KO KUMA.
ACCOUNT NUMBER:-0003075326 ZAINAB M BAWA
Jaiz bank SHAIDAR BIYA TA 08161146563.*KO KATIN MTN TA WANNAN LAMBAR 07065283730 TARE DA SHAIDAR BIYA.*
*SANNAN MUYI ADDING D'INKI A FITATTU GROUP🌹...*
NANA DISO
YOU ARE READING
GIMBIYA SUHAYLA
RomansaWANNAN LABARI YANA MAGANA AKAN KALUBALE NA MA AURATA AWANNAN ZAMANI TARE DA KAUNA DA HADARIN MUGUNTA GA TSANANIN SOYAYYA GA KUMA RUDIN SHAIDAN DA KUMA ILLAR RASHIN SAUKEWA JUNA HAKKINSU DA MA AURATA SUKEYI..