3
SUHAILAH
NA NANA DISOhttps://arewabooks.com/u/nanadiso10
Dago da kanta tayi wasu zafaffam hawaye suna bin fuskarta tace yaya ...
Shareef ne yace gimbiyata inada tabbacin mai martaba bazai hanani aurenki ba danAllah kada ki yaudauri zuciyata kinsan tun kina karama nake kaunarki bana kula kowacce 'ya mace saboda son da nake miki,zan iya rasa rayuwata akan ki..
" gimbiya suhylah ce tace tabbas ni shaida ce akan soyayyar da kakeyi min yayana kuma bazan daina sonka ba kowa za'a auramin aduniyar nan banida kamarka kuma bazan daina sonka ba...
Hajiya babba ce tashigo tace tunda bak'anin ubanki baniba dole ki hakura da aurar shi kuma mai martaba yasanar mana za'a auramiki almajirin baffa...
Batasan lokacin da shareef ya wadi ba cikin giggicewa tafita sannan takirawo yarima yusuf wanda shine d'anta belt ya dauka ya zane gimbiya suhylah tana kuka tana fadin danAllah kayi hakuri yaya wallahi....
Kafin ta karasa hajiya babba ta wanketa da mari sai da suka tabbatar takusa daina numfashi sannan suka kyaleta...
Kawarta hamida ce tashigo taga halin da take ciki take ta kirawo doctor yazo ya dubasu bayan shareef ya farfado..
Suhylah kinci amanata kin cuceni wannan shine tukwuicin abunda zakiyi min??
Hamida ce tace haba yaya shareef kafi kowa sanin suhylah me isa zaka tuhumeta? Kadubi halin da take ciki! Kaduba abunda yarima yayi mata haba yaya wallahi suhylah batasan da maganar auren ba sai jiya kuma mai martaba ne ya bada ita..
Wallahi ba'isa ba nafada babu wanda ya'isa koshi wanene!!!
Suhylah da babu abunda takeyi sai faman kuka tace...
Kafin takarasa yace yimin shiru kuma wallahi sai na yimiki fyade yadda kokinyi auren zai sakeki na aureki...
Hamida da suhylah ne suka zabura sannan yafita daga dakin...
Hamida ce tace nashiga uku suhylah kinji me yaya yace?
Hamida yaya zanyi da rayuwata tunda natashi a gidannan banyi farin ciki ba kullum bakin ciki nakeyi ga azabtarwa wallahi hamida na tsani kaina ko guduwa zanyi...
Kafin takarasa magana gimbiya fatima tashigo tace kee matar almajiri kije inji mai martaba...
Cikin sauri da tsoro tatashi duk da jikinta duk yayi rudu rudu abunka da macce mai jiki tana motsawa koina yana motsawa cikin girmama wa tace babana gani...
Wasu kud'ad'e ya miko mata yace gashi suhylah wannan shine sadakin ki nayi miki komai angonki zaizo da daddare amma ta baya zai shigo yadda babu wanda zai shigo sannan da asubah zaku tafi...
Kuka tasa cike da tunanin yaya shareef tace toh mai martaba...
Sarki ne ya kira sunanta sannan yace tabbas ke diyar albarka ce suhyla aure ba abun wasa bani ba danAllah ki zauna da mijinki lpya sannan ki kula dashi kiyi hakuri da matarsa kada kibiyewa yaran banza nasan khalid zai kula dake kuma mutum ne mai hakuri kisani bakida wani aduniya sama dani ki kirani duk wata matsala kada kidamu da sarauniya babba da karama dukkanin su basa kaunarki...
Nagode mai martaba Allah yakara maka lpya zanyi duk yadda kace amma kudinnan yayimin yawa..
Murmushi yayi irin nasu na sarakuna yace nasa asamiki dubu dari 500 acikin account dinki kije yanzu duk abunda kike bukata kisiya...
Tohm tace cikin mutuwar jiki tatashi tafita...
Kafin tashi harabar gidan taga hamida na tsaye..
Hamida ce tace suhylah muje gidan mu yanzu danAllah..
Driver ne yakaisu suna isa daman hamida ta sanar da mummy komai nan takira mai kunshi da kitso..
Suhylah ce tasa kuka tace umma banida gata? Babu wanda yadamu dani umma kintaba ganin biki babu shagali babu gyara? Umma bansan wanene shi ba? Umma bansan menene halinsa ba ...me isa ban mutu ba..
Kul suhylah cewar umma kada kikara fadin wannan kalmomin kinji! Kidinga yiwa Allah kyakyawan zato sannan kinsan gidan sarauta zasuyi nasu shagalin yanzu dai ga mai kunshi nan da kitso ki zauna afarayimiki sai a gyara miki jiki ga wasu magunguna da kaza nan ki cinye in kingama....
To tace bata kara cewa komai ba...
Aisha ce ta shigo babban palour din yarima khalid tace menene kaketa faman kirana???
Tsaki yayi yace kinsan bakida amfanin da zan kiraki ko?
Mtseww kokuma bakada amfanin da zanzo gurinka?
An dauramin aure kuma ita zata tare a abuja inda nake aiki..
Aure ? Aure???...wacce wahalalliyar ce wacce batada sha'awa?
Sunan ta suhylah yar gidan sarki ce...
Gabanta ne ya buga sannan taja tsaki tace to ta shigomana rubabban gabanka ma zai fitar da ita sannan tafita...
Maganar har cikin ransa amma ya danne sannan yakira abokinsa...
Sai bayan isha'i akagama gyara suhylah tayi wani masifaffan kyau umma ce tabata kayan mata kala kala sannan tace ga lefenki can kala goma sha tara gari ya dauka ...Murmushi suhylah tayi tare da rungume umma tana fadin Allah yabiyaki da aljannah umma nagode...
Tana isa gida wanka tayi sannan ta hada duk kayanta tagama shiryasu mai martaba ya aiko jakadiya tatafi daita bayan gidan..
Tana shiga dakin taga wanda suka taba haduwa dashi a shopping...
Zama tayi sannan tace ina yini?
Murmushi khalid yayi yace gimbiyata? Yakike ? Suhylah..Dago kanta tayi taga yakaro kusa daita cikin wata kakkausar murya yarike hannunta...
Breast dinta da suka ciko ajikin rigar yasa hannunsa yafara shafawa nan da nan yafara shiga wani yanayi..
Suhyla ce ta mik'e zata gudu ya fizgota ta wada jikinsa zatayi magana taji yafara kissing dinta yana kokarin zuge mata zip ta garza masa cizo sannan ta fice daga dakin tana haki..
Cikin tashin hankali yace innalillahi suhylah kada kiyimin haka zan mutu don sha'awa...
Tana shiga dakinta tasa mukulli tana zama akan gado taji an fizgota ihuu tasa ya toshe mata baki...
Yaya shareef tagani idonsa yayi jajir yace budurcin ki donni akayisa wallahi sai na ketasa...
"DanAllah kayi hakuri yaya karkayi min haka donAllah...
Rigar jikinta ya fizga ta yage sannan ya cillata kan gadon dakin yana kokarin rabata da bra...
YOU ARE READING
GIMBIYA SUHAYLA
RomanceWANNAN LABARI YANA MAGANA AKAN KALUBALE NA MA AURATA AWANNAN ZAMANI TARE DA KAUNA DA HADARIN MUGUNTA GA TSANANIN SOYAYYA GA KUMA RUDIN SHAIDAN DA KUMA ILLAR RASHIN SAUKEWA JUNA HAKKINSU DA MA AURATA SUKEYI..