GIMBIYA SUHYLAH 7

50 0 0
                                    

👸🏻👸🏻
      GIMBIYA SUHYLAH👸🏻
         

©️ *HASKE WRITER'S ASSO.*💡
Home of expert & perfect writers

*MALLAKAR:- NANA DISO*
   

*_D'AND'ANO DAGA FITATTU BIYAR🌹_*

*7*

Da lokacin da khalid yafara shan magungunan karfin maza,ita kuma aisha tace sam ba zai kara mutsetseka ta sannan yakasa sauki hakkin dake kansa,haka yarima khalid yayita shiga barazana da sha'awa dake damunsa, abokanan shi babu yadda basu zigashi ba akan yafada bin mata amma yace musu sam wannan ba dabi'ar mutanen kirki bace ba daga lokacin yashiga damuwa cikin ikon Allah yana addua baffa yace mai martaba yabashi gimbiya suhylah...

  "Tunda su suhyla suka isa abuja yarima khalid bai cemata uffan ba itama bata ce masa komai ba,babban gida taga yashigo da ita aisha cike da kissa tazo ta rungumeshi ba suhylah dake tsaya ba har yarima khalid sai da yayi mamaki don rabonta da tayi hugging dinsa tun tana amarya yau 2yrs kenan..

   "Aisha ce cikin kissa ta mata tace sannu da zuwa amaryar mu dafatan kin iso lpya..

  "Suhyla fuska cike da murmushi tace anty aisha ina yini?

   " lpylou jan hannun suhyla tayi tana murmushi mai cike da bakin ciki..

  Ita kanta suhyla sai datayi mamaki amma haka suka shiga har cikin main flour suka zazzauna...

    " yarima khalid yace ina godiya sweetheart,yakalli suhylah yace ki ajiye sarautarki acan gida karkiyimin anan wannan matata ce ki girmama ta sannan banason fitsara..

   " gimbiya suhyla ce tace inshaaAllahu..

    "Aisha tace suhylah ga amanar mijina nan akulamin dashi sannan a girmama min shi...

   Suhyla ta tabe fuskarta tace ai mujin mune farin cikina shine nasa zan kula dashi zan kuma lura dashi zan sauke duk hakkina dake kansa...

   " Aisha tace good ga kayan dinner dinki sai ki shirya..

   Shidai khalid kallon suhyla kawai yakeyi wani irin kaunar ta dayakeji aransa kaicona dama nutsatsiyar yarinya ce..

Khalid yas akayiwa suhylah kwalliya ba karamin kyau tayi ba manyan mutane dayawa sun hallaci gurin basu koma gida ba sai gurin 1 na dare..

*FITATTU BIYAR NA KUD'INE.*

*FEEDOHM - SILAR WAYE?*
*ZAINAB BAWA- YARIMA FAYAD.*
*ZEE YABOUR - DR MUHRIX.*
*HAJJA CE - ANNURIN ZUCIYA.*
*NANA DISO - GIMBIYA SUHAYMA.*

LITTAFI BIYAR AKAN___500,
IDAN HUDU KIKE SO___450,
IDAN KUMA UKU NE___400,
IDAN BIYU KIKE SO___350,
IDAN KUMA D'AYA KIKE SO 200.!

TURA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT D'IN.

3126584401 FIDDAUSI MUSA FIRST BANK TARE DA SHAIDAR BIYA A 08036953516

KO KUMA.

ACCOUNT NUMBER:-0003075326 ZAINAB M BAWA
Jaiz bank SHAIDAR BIYA TA 08161146563.

*KO KATIN MTN TA WANNAN LAMBAR 07065283730 TARE DA SHAIDAR BIYA.*

*SANNAN MUYI ADDING D'INKI A FITATTU GROUP🌹...*

NANA DISO

GIMBIYA SUHAYLAWhere stories live. Discover now