GIMBIYA SUHYLAH 9-10

67 0 0
                                    

👸🏻👸🏻
GIMBIYA SUHYLAH👸🏻

©️ *HASKE WRITER'S ASSO.*💡
Home of expert & perfect writers

*MALLAKAR:- NANA DISO*

*9-10*

*Anan zan tsaya da baku dandanon labarin gimbiya suhylah labari ne dake tattare da ilimantarwa da fadakarwa akan harkar zamantakewar aure yadda maza da yawa basa kokarin ganin sun biyawa matansu bukata yadda hakuri da tsoron Allah gurin aikata sabo yakesa Allah yakara rufamaka asiri yadda maganar iyaye da bin umarnin su yakesa mutum yasamu alkhairai..*

*Ko gimbiya suhylah zata hadu da iyayenta?*
*Ko yarima khalid zai iya kusantar ta?*
*Ko hajiya babba tanasa akashe yarima khalid?*
*Ko gimbiya suhylah tana fara son yarima khalid?*
*Ko aisha tana tuba daga aikin datakeyi?*
*Tayaya yarima khalid yake gane gimbiya suhylah ba mazinaciya bace ba?*

*littafin kudine GIMBIYA SUHYLAH cikin fitattu biyar daga kungiyar haske writer's*
*Ku biya naira dari biyu kacal yaruwa kiji karshen gimbiya suhylah ki amfana kuma ki ilimanta ,DanAllah karki karanta idan kinsan baki biyaba..*

*FITATTU BIYAR NA KUD'I NE, ZAKU IYA SHIGOWA DAN MALLAKAR NAKI/KA CIKIN AMINCIN ALLAH. IDAN KINA BUQATAR SIYA KI TUNTUBI WANNAN LAMBOBIN* 07065283730 or. 08036953516 or 08161146563.

yau gimbiya suhylah satin ta daya a gidan yarima khalid kullum baya iya kusan tarta wani sa'in ma tashi yakeyi yabar gurin idan tana zaune...

Aisha ce tashiga palour dinta tace to suhylah yaya za'ayi tsarin girkin kinga mu munada kuku acikin gidannan shiyake dafamana komai...

" khalid yayi murmushi sannan ya kalli suhylah yaji me zatace..

" suhylah tace anty aisha ni zan dinga dafawa yayana abinci don bazan iya asarar ladan nan ba...

"Wani murmushi yayi tare dajin dadin maganarta..

" aisha tace masu miji manya to gashinan for 2yrs kenan kuku ke dafamasa abinci...

" suhylah tace nikuma zan canza tsarin daga yanzu sai abunda yakeso zan dafamasa..

Aisha dataji haushi tace to ku yaron manyan barima yaron sarauta wani girkin arzuki kuka iya???

" khalid yace banason fitana kowa yayi yadda yaga zai iya...

" sannan ya kalli suhylah yace kiyimin alkubus yau da daddare in kin iya...

" murmushi tayi don yau ne rana ta farko da yayi mata magana mai dadi tace toh yayana anything for u ai...

" aisha da haushi ya isheta ta hau samanta numbar kawarta faiza takirawo tace ke akwai matsala fa..

" cikin dariya tace kice yar sarki har tafara kunnaki??

" bar shigeyar yarinya ke bakiji iyayi ba..

"Malama ki baje masa kayan dadinki mana inaji ko ya dandani zakinta ne?

Aisha tace gaskiya banga alama ba ke idan yarima yayi sex tarairayar da yakeyi maka ma ta dabance..

To ke kitsaya hauka gaki da miji kina biyawa kanki bukata kuma nacemiki babu kyau..

Tsaki aisha tayi sannan tace ke menene amfanin mijin da baya gamsar da matarsa baya iya komai fa sai faman nishi kamar mai ciwo...

Aisha mijinki ne fa why not ki nema masa magani kibar jefa kanki acikin rayuwar da bazaki wanye lpya nan gaba ba?

Yaisa ke faiza ke daman komai kice wa'azi ta kashe wayar...

Suhylah tana barin palour tashiga daki taci kukanta ita aduniya batasan iyayenta ba yanzu ma kawarta datakejin sanyi in suna tare tayi nisa da'ita, a lokacin ta dau waya takira kawarta dauka daya tace amarya bakya lefi!!!

Nan suhylah ta kwashe duk abunda yafaru tana kuka ta sanar mata..

Innalillahi abunda yaya shareef yayi kenan wallahi allah yaisan ki wallahi sai Allah yasaka miki...

Gimbiya suhylah ce tace karki ce haka yaya shareef yayimin abunda uwa takeyiwa diyarta ya kula dani kokin manta shi yakeyimin komai wallahi na yafemasa ban rukonsa da komai don duk akan soyayyata ne...

" haba suhylah zina fa yaso yi dake...

" wallahi ina kaunarsa araina banason yarima khalid nayiwa mai martaba biyayya ne kawai...

Auzubillahi haba suhylah donAllah kibi mijinki kada soyayyar wani ta rudar dake kinji..

Zan masa biyayya zanyi kokari naga na kaunace shi kamar yaya shareef tafashe da kuka ta kashe wayar...

Cikin awanni da basufi awa 2 ba tayi musu alkubus da miyar gyada ta jerasu akan dining sannan tashiga Wanka tayi light makeup wasu yadi doguwar riga tasa green yana dannah Bell tazo ta bude..

Cikin ladabi tace sannu da zuwa ya office..

A takaice yace lpya..

Kallonta ya dinga sata yana shiga dakinsa yaga angyara ansa turaren wuta yaga an wanke singiliti da gajeran anshanya har sun bushe ta goge murmushi yayi bai son lokacin da yace ina mutukar kaunarki suhylah amma..

Kafin yakarasa yaji an buga bell ya bude cikin ladabi tace kana bukatar wani abu ne???

Kallonta yayi yace thanks for...

Tayi murmushi tace anything for u baby...sannan ta sauko kasa taga aisha har ta zauna a dining..

Sannu aisha

Sannu suhylah but bakisan bayason damu in yadawo ba..

Khalid ne yayi murmushi yace serve me..

Aisha ta zuba masa sannan ta zauna..

Suhylah ce tace banda abunki aisha ai miji bashida hutun da yahuce matarsa ta kula dashi ballantana naga shi yayana babu ruwansa...

Aisha ce tayi murmushin takaici sannan tabar dakin can taje tafara biyawa kanta bukata kamar yadda tasaba..

Khalil yana shiga dakin suhylah tar ta kwanta kusa da'ita ya kwanta turarenta yanata rudar ta baisan lokacin da ya jawota ba yafara kissing dinta kotaina itakanta sai da hankalinta yatashi don kamar sabon maye haka yadinga sunsunarta yanata kokarin rabata da kayan jikinta cikin yanayi na tsoro ta rufe jikinta yana kokarin...

*FITATTU BIYAR NA KUD'INE.*

*FEEDOHM - SILAR WAYE?*
*ZAINAB BAWA- YARIMA FAYAD.*
*ZEE YABOUR - DR MUHRIX.*
*HAJJA CE - ANNURIN ZUCIYA.*
*NANA DISO - GIMBIYA SUHAYMA.*

LITTAFI BIYAR AKAN___500,
IDAN HUDU KIKE SO___450,
IDAN KUMA UKU NE___400,
IDAN BIYU KIKE SO___350,
IDAN KUMA D'AYA KIKE SO 200.!

TURA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT D'IN.

3126584401 FIDDAUSI MUSA FIRST BANK TARE DA SHAIDAR BIYA A 08036953516

KO KUMA.

ACCOUNT NUMBER:-0003075326 ZAINAB M BAWA
Jaiz bank SHAIDAR BIYA TA 08161146563.

*KO KATIN MTN TA WANNAN LAMBAR 07065283730 TARE DA SHAIDAR BIYA.*

*SANNAN MUYI ADDING D'INKI A FITATTU GROUP🌹...*

NANA DISO

GIMBIYA SUHAYLAWhere stories live. Discover now